Chapter 99
Chapter 99
kika fita har ya ganki ya biyo sawunki?". Fillo ta sadda kanta ƙasa tana wasa da fingers dinta tace,"wanda zan aura ne, amma wallahi ba muyi da shi cewar zai zo ba yau". with Astonishment Maama tace,"wanda za ki aura Fillo, asin how?". Fillo ta kwashe duk bayanin komai har kayan sa ranar da aka kawo ta faɗawa Hajiya Madina. ita dai kallonta kawai take tana ganin kamar yarinyar ƙarya take yi, ƙarama da ita haka age of 17 going to 18 ace za'ai mata aure?, tasan cewar su ƴan ƙauye ne da basu fiya bawa rayuwar ƴa mace muhimmanci akan yanda zamanin yanzu ke tafiya ba, amma bata taɓa tsammanin za'a iya aurar da yarinyar nan kusa ba kasancewarta me ƙaramin jiki sosai, in ba sani ma kayi ba zaka iya rantsewa ba 18 zata shiga ba. dalilin da yasa tun a ranar da yarinyar ta kwanta mata a rai ba tayi hanzarin shigar da tata buƙatar garesu ba kenan, kiwon Fillo da take yi tanadi ne take taiwa ɗanta Muhammad Turaki, ashe har wasu sun mata shigar sauri, wani ya riga ɗanta, wani daban zai mallaki kamilar yarinya me natsuwa da hankalin da irinta ke da wuyar samu, ba ɗanta Muhammad Turaki ba, wani daban can. yanzu wa zata ƙara kama masa?, har cikin ranta bata ji daɗin wannan batun ba sam, to amma ya zata yi, shirinta da lissafinta daban ne, hakama yanda ubangiji ya shirya lamarinsa daban, kuma na ubangiji shine dai-dai, kuma dama ita kullum adu'arta alkhairi take nema. dan haka yanzu adu'a ta rage mata akan Allah yaywa Turaki da Khalil zaɓin mace mafi alkhairi a gare su. ta sauke numfashi tana daɗa kallon Fillo tace,"amma Fillo me yasa baki faɗan ansa ranar aurenki ba na fara shiri?, ko haka kike so na kaiki?, ko kin manta nace ke ƴata ce?". ta faɗa cike da zolaya, Fillo kanta na ƙasa bata iya cewa komai ba saboda kunyar da ta kamata. Hajiya Madina ta miƙe ta isa wadrobe ta buɗe ta ɗauko wasu sabbin kaya irin na ƴan turkey, kayan da Baffa ya tahowa da Nihal ne tsaraba, ta ciro set biyu aciki ta bawa Fillo tace,"ungo kiyi maza kije ki shirya yana parlon baƙi yana jiranki tun ɗazu". Fillo ta kalla kayan sannan tace,"Maama zanje da waɗannan ma". ta girgiza mata kai tace,"daga wurin suyar waina fa kika taso, haka zaki je wajensa kina tsami?, salon ya raina min ƴar tawa tun yanzu...a'a je ki gyara jikinki shaf shaf kije ki samesa dan ya jima kusan 15minutes, in kin dawo kizo ki min list na abinda kike so na siya miki". Fillo ta amshi kayan tana ta zuba godiya ta fita, fuskarta kawai ta ɗauraye ta ɗauki turaren Ɗausiyya ta fesa, sosai tayi kyau acikin kayan kamar dama dan ita aka siyo. haka kawai sai take jin sam bata ƙaunar zuwa wurin Amir, alhalin tun randa aka kawo kayan sa rana ta ke ta so ta gansa, kwana 5 tasan tayi kewarsa sosai da soyayyarsa, tunda in sunyi waya ma faɗa suke, bata saka mayafin kayan ba tasa hijab saboda yanda ta jita uncormfortable a riga da wandon. ta tafi tana ta ɓata fuska, ji take kamar har yanzu bata huce daga haushin Amir ba, kamar ranar nan da ta kulasa ba ita bace, kamar yau idan taje zata yi masa wulanci ne wanda zai sa ba zai ƙara dawowa ba. sanda ta shigo parlon ya miƙe a zuciye zai tafi, ganinta kuma yasa ya tsaya yana sauke ajiyar zuciya cike da farin cikin ganin nata. tun daga kan yatsun ƙafarta yake kallonta har zuwa kan fuskarta, last da yazo ta fita da mayafi bata yi masa kyau irin yau ba da take acikin hijab. ta tsaya daga bayan kujerar da yake tana cin magani bata ce masa komai ba. ya harɗe hannayensa a ƙirji yace,"nai zaton ai ba za'a barki ki fito ba dan naga wani iko ake nunawa da ke a gidan nan, ko basu san tawa bace?". tai masa shiru tana ƙara ɗaure fuska tana jin kamar ta juya ta koma. sai taji yay ƙasa da murya cikin amo na shauƙin so yace,"fushi ake dani har haka da ba za'a min ma smiling ɗin nan dake melting heart ena ba?, zunubin me na aikata wanda ban sa ni ba gimbiya?". sai kuma ya kama kunnensa yace,"am sorry, ba zan ƙara ba insha'Allah, kar a kuma yi min horon da zuciyata ba zata iya ɗauka ba this time around". ba tare da ta kalle shi ba tace,"tunda nace maka ka bari zan saka maka ranar zuwa ai sai ka bari ko, ba wai ka ɗauko ƙafa ka taho ba notice ba". yay murmushi yana zagayowa inda take tsaye, ji yake kamar ya rungumeta a duk sanda yake tare da ita. yace,"kiyi haƙuri nayi kuskure, kasa haƙuri nayi wallahi, 5days ɗin nan ji nai kaman an shekara 5". ta daɗa ɓata rai tace,"to ni aiki nake yi yanzu, Baffa ne zai yi baƙi anjima kaɗan muna aiki". ta faɗa tana ƙoƙarin barin wajen, zai riƙo hannunta tayi saurin janyewa tana cewa,"bafa kyau ka daina min irin haka, ni ban ma san yaushe ka lalace irin haka ba na taɓani". yay dariya sose yace,"tsabar ƙauna ce, amma ba zan ƙara ba daga yau, zan jure zuwa ranar da za a kai min ke...yanzu dai kafin ki tafi dan Allah kiyi min murmushi ko zan sami sauƙi". ta ƙara cin magani tace,"ba zaka samu ba kam, kaga tafiyata". ta faɗa tana wucewa sai ya daɗa dakatar da ita da cewa,"sorry na manta. Kaka tayi min magana akan siyar da filayenki guda biyu saboda hidimar biki da zata yi da su, to na faɗa mata cewar za'a bada takardu tace suna wurinki ke kika adana su, yanzu ya za'ai?, saboda an sami wanda zai siya da tsoka dan kowanne zai iya siyansa 1Ml". ta juyo ta kallesa tace,"Kakan tace maka za'a sayar min da fili saboda hidiman biki?". ya ɗaga kafaɗarsa,"yes, in kin koma zata daɗa miki bayanin hakan. ko na kira Yami sai kiji daga bakinta?". tace,"tabɗijam, ashe gwarama da Allah yasa na ɓoye takarduna, to aiko babu me sayar min da fili ko guda ballantana har filaye 2. ayi haƙuri kamin lokacin Allah zai bada yanda za'ayi duk wata hidima...ka gaida su Inna sai anjima". ta faɗi hakan tana ficewa daga parlon ta bar Amir da sakin baki yana binta da kallo fuskarsa na nuna damuwa da rashin jin daɗi. in ya lura kamar yanzu bata son auren nasu dan ƙarara yaga hakan a fuskarta, me ke shirin faruwa ne?, wani ne ya hure mata kunne a lokacin da sukai faɗa da shi?, waye shi?, aina yake?. sai yaji wani bala'in kishi ya tokare masa zuciya, a fusace yabi bayanta dan jin amsar tambayoyinsa sai dai yana fitowa compound ɗin ya tarar babu ita, haka ya bar gidan zuciyarsa na masa ƙunci. da daddare Fillo na kwance a ɗakinsu wajen 9 na dare, time ɗin sun gama karatu ita da Ɗausiyya, suna hirar duniya Fillo kuma cikin ranta tana ƙudurcewar gobe zata cire tsoro taje ɓangarensu, ta kuma bawa Kaka shawaran kar a sayar da fili ko ɗaya gwarama a sayar da dabbobinsu. wayar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243