Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 205

Chapter 205

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,213 words 0 views Progress saved
Download Book

ce komai ba, sai ya ƙara sunkuyar da kansa a hankali ya ɗaura lips ɗinsa saman na ta. lokaci ɗaya taji tana neman barin jikinsa zata faɗi ƙasa, sai ya koma ya zauna kan stool ɗin yana zaunar da ita saman cinyarsa, ya shiga tsotsar lips ɗin tamkar wanda ya sami alawar da ba ya so ta ƙare. yana yi yana murza tafin hannunta, sai da yay kissing ɗinta sosai to his satisfaction tukunna ya ƙyaleta, ya saketa a sanda duk su biyun su ke mayar da numfashi, Fillo ta kalle shi da idanuwanta da kamar ba zasu buɗe ba, dan duk jikinta taji ya fara sauyawa, ta ɗan bugi ƙafafu a ƙasa kafin ta juya ta bar masa wajen, ya bi bayanta da wani irin kallo me cike da tarin feelings akanta, ya sauke numfashi yana jin yanda yanayin jikinsa ke daɗa sauyawa. sai ya miƙe ya bi bayanta cikin mutuwar jiki, tana shirin hawa gadon ta kwanta taji ya rungumota ta baya, ya shiga yawo da hannunsa a jikinta gently,"Fulani Nah this smell makes me body weak". ya faɗa yana yawo da hancinsa a wuyanta yana shinshina humrar jikinta. tuni jikin Fillo ya ɗauki rawa sosai, ta ɗan fara kuka tana faɗin,"Turaki let me". cikin muryarsa da ta sauya gaba ɗaya yace,"nooo". ya faɗa tana jin yanda ƙirjinsa ke bugawa a bayanta sosai, ta juyo a hankali tana facing ɗinsa, hannayensa na karkarawa ya tallabi fuskarta ya ce,"please Fulani Nah let's make a love this night". hawaye ya sauko a kuncinta ta ce,"what kind of love?". yasa hannu yana sauke hannun rigar ya ce,"allow me to show you". tayi saurin tura hannunsa tana faɗin,"no, i don't want". "please Fulani Nah, please don't stop me kinji, promise you i won't go deep, please let us enjoy". ya faɗa a sanda ya fara aika ma ta da wasu saƙonni, duk sai taji ya bata tausayi ganin ya koma kamar ba shi ba, kamar wanda bai da lafiya yake buƙatar taimakon gaggawa. tuni ya fara tafiyar da ita cikin salonsa da ta fara jin ƙafafunta na neman gaza ɗaukarta, abubuwan da taji su na neman su rabata da duniyar da take ciki, wasu saƙonni da taji su na nema suyi raga-raga da tunaninta. ta ji shi lokacin da jikinsa ya fara kyarma sosai kamar me jin sanyi, taji kuma lokacin da hannayensa duka biyu suka shiga cikin rigarta suna tafiya zuwa ƙirjinta, kuma taji san da yace,"can...?". ba ta bari ya ƙarasa ba ta ɗaga masa kai da cewar,"yes, we can". abin da bata sani ba shi ne lokacin da ya cire rigar jikinta yay wulli da ita, da lokacin da ya ɗauketa suka hau saman gadon. abu ɗaya da ta san da shi shine tana mugun enjoying hot romancing ɗin da yake da ita, wanda ke dab da mantar da ita a duniyar da take. yanda ya fita a hayyacinsa haka ita ma, bata dawo cikin hayyacinta ba sai da taji yana neman wuce gona da iri, hakan yasa ta fashe da kuka sosai tana ture shi, ganin yaƙi yana ƙara maƙaleta ta tuna masa da period ɗin da take. hakan ne ya sa Turaki dawowa cikin duniyarsa, yaja dogon numfashi ya sauke yana bawa katifar naushi, ya rumtse ido gam tare da rugumeta yana sauke ajiyar zuciya. da ƙyar ya iya buɗe baki yace da ita,"i am sorry Fulani Nah, i am out of mind". ƙirjinta sai bugawa yake sosai a jikinsa, ta jima tana kuka yana aikin lallashinta, da ƙyar tayi shiru sannan ta fara ƙoƙarin raba jikinta da nasa, ya hana hakan yana faɗin,"ba abin da zan ƙara yi miki, lets sleep together ok". ta ƙyar da suɗin goshi ta yarda amma da tuburewa tayi ita ɗakinta zata koma, don gaba ɗaya a tsorace take da shi, yay ta begging ɗinta, yana lallashi da ban haƙuri tukunna ta yarda tayi bacci ajikinsa. washe gari da safe kafin ta farka har ya haɗa ma ta kayan da zata tafi da su acikin trolly, sannan ya dawo ya tasheta, ko da ta farka ƙin yarda tayi ta kalle shi, ta sauko akan gadon kawai ta wuce toilet kamar dai tana fushi da shi. da ta fito yana zaune a bakin gado, ta fita daga ɗakin ba tare da ta kalli in da yake ba. shi ma ɗin kuma bai bi ta ba balle ya takura ma ta, kuma yanda kowa ke da zuciya za su iya yin faɗa, sai ya miƙe ya shiga toilet yay wanka yazo yana shiryawa, dan Mum tuni ta kirasa ta faɗa masa sun ɗauki hanya. yana zaune yana saka takalmi Fillo ta dawo ɗakin, tunaninsa duk shiryawa ta tafi yi sai ganinta yay ta dawo ɗauke da tray, ta wuce ta dire akan table sannan ta ƙara fita. ɗaki ta koma don shiryawa, tuni ya fiddo ma ta kayan da zata saka, su na ajiye akan gadon, yau ma abaya ya ƙara ɗaukota ma ta blue colour kalar boyel ɗin da taga ya saka, da murmushi a fuskarta ta ɗauka ta saka sannan ta zauna duba iyakar kayan da ya haɗa ma ta, sai kace mace babu abin da bai saka ma ta acikin trolly ɗin ba, which he knows she will need. sai da ta gama shiryawa tsaf sannan ta fita ta koma ɗakin nasa sai zuba ƙamshi take yi, samu tayi har ya zuba tea a cup, yau ƙin yarda tayi yay feeding ɗinta, ƙarshe ma bata zauna kusa da shi ba, ta ɗauki soyayyan bread da ƙwai ta koma ɗaya kujerar, shi ko yaƙi bi ta kanta. ba su jima wajen yin breakfast ɗin ba saboda lokaci da ke neman ƙurewa, sannan ya kira Bello a waya ya sanar masa zai biyo ta office sai ya wuce ya kai su airpot, haka suka fito dai a gidan babu wanda ya kula wani. cikin lokacin da bai kai awa ɗaya ba suka sauka a airpot na Taraba state, su na sauka Drivern gidan su Hajiya Ramla yazo ya ɗauke su. gidan na su babban family house ne, parlon Granny cike maƙil da ƴaƴanta da jikokinta, kuma kamar zaman anyi shi ne domin tarbar su, su na shigowa aka yi kansu ana yi musu oyoyo kowa sai murnar ganinsu yake, Granny na faɗin a matsa a bawa kishiyarta hanya ta iso, Fillo sai so take yi ta ƙwace hannunta daga riƙon da yay ma ta amma yaƙi har sai da suka shigo tsakiyar parlon tukunna. Kowa sai zuwa yake yana rungumeta, da ma kowa ita ke ta so ya gani musamman waɗanda ba su sami zuwa dinner ɗin su ba, kuma kowa sai yaba kyanta yake yi kamar za su cinyeta, ana faɗin Turaki yay dace da tsaleliyar mata, ita dai sai murmushi kawai take yi, musamman yacca taga kowa na farin cikin ganinta, tamkar ita ma da ma can a family ɗin take. a kusa da Granny ta zauna wacca ta kama hannunta ta riƙe, tana yiwa wata tsohuwa bayanin ai yana da wata matar amma sun rabu, da alama tsohuwar ƙanwarta ce don sun ɗan yanayi. Tsohuwar tace,"yo wannan Tuzurun ma ai mata huɗu ya kamata a haɗa masa, sa'anninsa su na nan kowanne da yara amma shi sai yanzu yake

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243