Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 54

Chapter 54

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,230 words 0 views Progress saved
Download Book

tana kwance a jikin Yusuf har lokacin, ko kunyar Umman basa ji. Umma ta kalla Yusuf wanda hankalinsa baya wajen, ta ƙara cewa. "am coming back next tomorrow insha'Allah, zuwa yamma in Allah ya yarda na dawo gida, ki daina kukan ya isa haka...irin wannan wahalar Mamanki tasha fama da ita lokacin da tana da cikinki, kamar ba zata rai ba, me ciki dama sai tai haƙuri ta jure". sun jima suna wayar Umma na lallashinta da kwantar mata da hankali kafin su yi sallama. sai magriba Yusuf ya fito daga ɗakin su Yusra shi da matarsa, har lokacin Ammi bata san cewar suna ɓangarenta ba. yasa Yusra ta kai kayan Nuratu motarsa, ba zai iya barinta a gidan ba tunda Umma bata nan, Inna Wuro kuma ta gaji, Ammi kuma ba sauraronta zatai ba, sisters nasa kuma kowacce na busy da study nata ba zai yiwu ya takura musu ba. so is better ya tafi da ita can hotel ɗin da yake kwana su kwana for 2days ɗin da ya rage masa ya koma aiki kano, in yaso sai yasa wata nurse din ta ke lura da ita. hannunsa riƙe da nata sukai parlon Daddy, sai da zasu shiga ya saketa, shi ya fara shiga sannan itama ta shiga. Daddy na zaune akan carpet lokacin, Ammi na kan kujera suna hira da shi, Daddy ne ya amsa sallamar tasu Ammi kam har ta buɗi baki zata amsa ganin Nuratu yasa tai shiru ta amsa a ciki. daga baya suka tsuguna dukansu, bayan Yusuf ya gaida iyayen nasa Nuratu ma ta gaishe su, Daddy ne kawai ya amsa mata, jikinta taji yay sanyi tasa hannu ta goge hawayen da ya zubo mata a lokaci ɗaya, har ga Allah bata son wannan ƙiyayyar ta uwar mijinta, kuma duk duniyarta idan aka cire mahaifiyarta aka cire Umma babu macen da take so irin Ammi, ko da ace ba ɗanta take aure ba tana son Ammi saboda tana ɗaya daga cikin mata da suke burgeta. Daddy ya kalle su yana smiling yace,"my daughter i hope there is no worries?". kan Nuratu a ƙasa a ladabce tace,"babu Daddy". yace,"to Allah yayi muku albarka, ya ƙara muku zaman lafiya da kwanciyar hankali, ya kuma rabaki da cikin jikinki lafiya". ita ta amsa a hankali Yusuf ya amsa da ƙarfi. Ammi dai tun amsa sallamarsu bata ce komai ba. Daddy ya ƙara cewa,"ina mara lafiyar da kace kuna ruƙo a wajenku?". Yusuf yace,"tana can gida muka barota, There was a widow's nurse who took care of her zuwa mu koma gida". Daddy yace,"but kana following situation ɗin da take ciki ko?". yace,"ehh Daddy, ko ɗazu ma munyi vedio call da ita, magana ce dai har yanzu bata yi amma she is getting better". Daddy yace,"masha'Allah, Allah ya bata lafiya, amma har yanzu baka sa cigiyar ƴan'uwanta ba ne?". Yusuf yay ɗan jim kamin yace,"ehh Daddy banyi hakan ba tukunna, saboda kaga ba mu san ma daga inda take ba, and if mukai mata zancen da ya shafi ƴan'uwanta da kuma inda ta fito, her mood was changing a lokaci ɗaya sai ta shiga state of frenzy, so thats the reason yasa muka daina mata maganar gaba ɗaya". Daddy yace,"Allah ya kyauta, Allah masanin gaibu, but there must be something about her gaskiya, kuma ko menene lokaci zaizo da zata biɗi komawa inda ta fito, kace da dukkan alama tana da ƴaƴa?, kaga kuwa ba zata ƙare rayuwarta haka bata nemi ta koma garesu ba, ku dai kuci gaba da bata kulawa da taimaka mata, Allah ya baku lada". a tare suka amsa da,"amin ya Allah Daddy". shiru ya gifta a parlon, Yusuf na taraddadin yanda zaima Ammi maganar tafiyarsu. da Daddy yaga shirun yay yawa ya katse abinda zuciyar kowa ke saƙawa yace,"or do you need anything?". Yusuf yace,"a'a Daddy, dama zamu tafi ne". yace,"ok ba anan zaka barta ba?". ya ɗan sosa ƙeyarsa da kunya yace,"ehhh Daddy". Daddy ya kaɗa kai yace,"alright to ku tashi haka dare nayi, amma dai ita da ka barna nan cikin ƴan uwanta ai yafi ka tafi da ita wani hotel". Yusuf yace,"da yake zamu je asibiti ne da safe". Daddy yace,"to yayi, Allah bada lafiya. ku tashi haka". Yusuf na kallon Ammi wadda ke zaune tana jinsu amma kamar ma hankalinta baya garesu, ta haɗe girar sama da ƙasa ta ɓata rai. yace,"Ammi zamu tafi". yana faɗar hakan Nuratu ta ɗago ido ta kalleta, yanda taga Ammi ta taɓe baki taji kamar an soka mata kibiya a ƙirji. Yusuf ya miƙe tsaye ita kuma ta rissinar da kai tana cewa,"mun gode Ammi da Daddy, Allah ya ƙara muku lafiya da nisan kwana me amfani". daga haka suka fice daga parlon zuciyar kowannensu babu daɗi. **** "kin tabbata ba kya jin ciwon komai?". Yusuf dake tsaye a gaban gadon Fillo ya faɗa, yayinda wata nurse dake kusa da shi ke riƙe da file. Fillo tace,"bana jin ciwon komai Dr". ya jinjina kansa, ya karɓi file ɗin hannun nurse ɗin yay rubuce rubucensa. ya ƙara cewa,"gobe da safe insha'Allahu zamu sallameki, Allah ya ƙara lafiya". Fillo ta amsa da amin sannan ta ɗago ido ta kallesa, ƙwayar idonsu ta sarƙe ana juna, Yusuf yaji zuciyarsa ta girgiza, yasan akwai kamanni, amma bai taɓa zaton cewar akwai tsananin kamannin da suka kai irin haka ba bayan na wanda suke identical 2wins, a tare da wa zaisa kamannin yarinyar nan?, idon, fuskar, yanayin komai iri ɗaya ne, sai dai ya rasa iri ɗaya da na waye, tunaninsa da hasashensa ya gaza basa. yayinda a wannan lokacin zuciyar Fillo ke ƙara faɗa mata tabbas tasan wannan fuskar ta Yusuf, sai dai ta kasa tuna aina ne, aina ta taɓa ganinta?. _Comment ɗinku shine ƙwarin gwiwata, rashinsa shi yake sawa na hutar da kaina._ *dont forget to share, comment and vote.* [8/27, 20:15] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halimahz* *Anyway@arewabooks* *HalimaAnyway@Wattpad* *Halimahz@Bakandamiyahikaya* *20* bayan sati ɗaya jikin Fillo ya ƙara yin sauƙi sosai, yarinyar har wani fresh tayi hasken fatarta ya ƙara fitowa saboda kwanciyar da tayi a asibiti me kyau, da kuma irin cimar da take ci me rai da lafiya. na musamman Hajiya Madina ke yin lafiyayyan girki a kai mata, girkin da zai ji ganyayyaki masu ƙara lafiyar jiki da kuma hanta acikinsa, tunda aka kwantar da ita duk wani abinci da zata kai baki da hanta take yin lomarsa, fruite salad kam da bata taɓa shansa ba sai da ya ginsheta. kuma tunda suka dawo bata ci gaba da zuwa aiki ba sai Kaka ce ke yi, Hajiya Madina tace ta ƙara samun hutawa na sati ɗaya sannan sai taci gaba, har wannan lokacin kuma bata san Turaki ne ya kaɗeta ba, duk zuwan da yake yi akai akai zatonta halin karamci ne kawai irin nasu. sa fiya ce yanzu dan ko takwas da rabi bata yi ba, Kaka na daga falo tana sauraren Shaik Ibrahim Daurawa a radio, Fillo kuma na ɗaki tana shiryawa. Kaka tace,"wai ba zaki fito ki wuce ba ne?, kullum sai kin ɓatawa bawan Allah lokaci Fillo, Allah raina yana ɓaci da wannan abin naki". daga inda Fillo take ta ɗan gwame fuska tace,"Kaka fuskar hijab ɗin ce fa ta yage shine nake ɗinkewa". Kaka tace,"uhm haka dai

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243