Chapter 48
Chapter 48
kamar tana tsoron Fillo ne. muryarta itama a can ƙasa tace,"wani lokacin idan muna magana sai naga kamar bake ba, shi yasa bakina ba ya rabo da ayatulkursiyu...to Allah dai ya ba ki lafiya ya rabaki da su lafiya. insha'Allah sai anyi galaba akansu...". bata ƙarasa ba Fillo ta kai mata duka a kafaɗa ita kuma tayi saurin kaucewa tana dariya. "Allah ki bar wannan zancen Maijidda bana so, ba wasa bane wannan, wani yaji ai sai ya ɗauka gaske. ƴar wulƙanci kawai". Maijidda har sannan fuskarta da dariya tace,"yo daga miki abin arziƙi, adu'a fa Haliman Amir?, ina ga ma wannan dalilin Allah ya duba ya aiko Malam Amir gareki, kinga ai sa dinga cin ƙwal uwarsu a hannunsa, dan ba raga musu zai yi ba da adu'a...waya sa ni ma yanzun ko ba ke bace". wannan maganar tasa Fillo zuro ƙafafunta zata sauko a gadon ta damƙeta, ita kuma tayi wajen su Yami tana ta dariya. Fillo tayi ƙwafa,"Allah kika ci gaba sai na bugo miki wannan ƙarfen". ta faɗa tana nuna ƙarfen da ake saƙale drip a jikinsa. Kaka dai idonta na kansu tun ɗazun, tana jin zuciyarta na washewa daga damuwar dake tare da ita, sai yanzu hankalinta ya dawo jikinta. ko babu komai tasan Fillo ta sami lafiya, abu ɗaya yayi saura, matsalar jinnu da suke tunani sun shafeta. Fillo ta rafka tagumi tana tunani Kaka ta miƙo mata abincin da bata ci ba ɗazu, ta ɗago tana ɗan yamutsa fuska, murya a narke da shagwaɓa tace,"Kaka na ƙoshi fa". Kaka tayi mata wani kallo tace,"karɓa kafin ranki ya ɓaci, kin farka za ki ɗora daga inda kika tsaya ko. wadda bata tausayin kanta kawai". Fillo na turo baki ta karɓi plate ɗin. "wallahi ki cinye shi kafin na dawo". Kaka ta faɗa tana kaiwa ƙofa. Yami ta miƙe tabi bayanta suka fita tare. a bakin ƙofar suka tarar da Turaki wanda jin za su fito yay saurin matsawa daga jikin windon da yake tsaye a wajen tun ɗazu. su na ƙoƙarin durƙusawa ƙasa su gaida shi ya dakatar da su. "dan Allah Kaka bana son kuke tsuguna min irin haka, ni fa jikanku ne, ku daina kallon wani matsayi da nake da shi, mutum nake kamar kowa". Yami tace,"ranka ya daɗe kallon matsayi ai ya zama dole kam. kai ɗin ne dai ka fita daban da sauran da suke da irin matsayinka. kuma muna godiya a gareka bisa kyautata da mutumtawa, Allah ya haɗaka da mace ta gari". Kaka ta matsa daga bakin ƙofar tana basa hanya. "ka shiga ciki yallaɓai bismilillah, ai tama farka tun ɗazu, jiki da sauƙi kam". idonsa na kan handle yace,"to masha'Allahu, Allah ya ƙara lafiya...ina dai daɗa bada haƙuri Kaka". Kaka dai bata kallonsa tace,"kai haba ranka ya daɗe wane mutum, aimu wannan tsautsayin abun farin ciki ne garemu. in banda haka ina ma za'a ganta?, da yanzu muna cikin tashin hankali". bai ce komai ba ya kama handle ɗin ya buɗe ƙofar, su Kaka kuma suka wuce bayan sun ce masa zasu je ɗaya ward ɗin ne zasu yo dubiyar wata Ƴar Ƙawarsu da aka yiwa aiki ta haihu ɗan yazo babu rai, yayi musu a dawo lafiya sannan suka wuce shi kuma ya shiga room ɗin. Maijidda nata fama da Fillo kan taci abinci amma taƙi, bai maida ƙofar ya rufe ba, kawai ya tsaya yana kallon Fillo kamar ɗazu da ya tsaya. yana kallonta ta window sanda suke abinsu ita da Maijidda. shi mamaki ta basa sosai bai yi tsammanin ma yarinyar na magana ba, da sakewa irin haka, zatonsa a tsorace take ko da yaushe irin yanda ya saba ganinta. idanunsa suka nuna masa irin ramewar da ta ƙarayi, ƙasusuwan jikinta tsab zasu lissafu, idonta ya faɗa yayi loko kamar yanda yaga nasa yayi da ya na duba madubi ɗazu. basu san ya shigo ba sai da Maijidda ta miƙe tana faɗin,"kiran Amir zanyi na faɗa masa kinƙi cin abincin, shi kya ji maganarsa tunda kinfi sonsa". ta harareta tace,"ku kuma da banji maganarku ba bana sonku kenan?". Maijidda ta ɗaga kafaɗarta,"alama ta nuna hakan". Fillo tayi shiru ta maida ƙafafunta kan gadon ta jingina da pillow, sai lokacin Turaki ya tura ƙofar ya rufe ya ƙarasa shigowa. dukansu suka kai idonsu bakin ƙofar, gaban Fillo ya faɗi, taji wani tsoro ya kamata. ta wutsiyar ido yake kallonta, kuma yaga wannan tsoron a idonta wanda bai gani ba a ɗazu da take tare da ƴar'uwarta. da sauri Maijidda ta aje abincin da ke hannunta ta durƙusa tana gaishe shi, ya amsa muryarsa bata fitowa sosai. ta miƙe ta ɗauki kujera daga gefen gadon Fillo ta kai masa, amma sai bai zauna ba. Fillo dai da bata san ma shi ya kaɗeta ba, dan ba'a faɗa mata ba. tana dai cike da mamakin waɗanne irin mutanene su, ita ba kowan komai ba garesu amma sai zuwa suke su na dubata, taji su Kaka sun ce jiya da yau ne kawai Hajiya Madina da Baffa da Boɗejo ba su zo ba, amma hatta Hakimi kansa sai da ya zo, kuma shima Mai Martaba sai da ya aiko iyalinsa suka zo. ƙwarai kirkinsu ya wuce tunanin mutum, kuma la shakka ba zasu taɓa faɗuwa a rayuwa ba sai dai cigaba. ba tayi zaton ma Turaki zai iya zuwa dubata ba tunda wanda bai sonka ba ya sonka, no matter what happen to you ba zai nuna tausayinsa akanka ba. zuro da ƙafafuwanta tayi daga kan gadon zata sauko ta gaishe shi, sai taji muryarsa kamar a saman kanta yace,"ki sauko kiyi me?". bata ɗago ta kalle shi ba tace,"zan gaishe ka ne". Idonsa har lokacin na kanta yace,"wa ya farlanta miki hakan?". Bata ce komai ba tayi shiru sai wasa da yatsun hannunta take ta duƙar da kai. shi kam kallonta kawai yake, ta wani natsu kamar wadda taga mutuwa, kamar ba ita ta gama surutu ɗazu ba harda dukan wata. ɗakin yay shiru Maijidda na daga gefe har yanzu a tsugune, ya maida kallonsa kan abincin da Maijiddan ta aje yace,"ki kawo mata abincin". Maijidda ta ɗauko plate ɗin da ke ɗauke da tuwon semovita da miyar agusi da naman ganda akai, ta miƙawa Fillo wacca tuni idonta ya cika da ruwa sai aikin ɓata fuska take. da mamakin Maijidda babu tirjiya balle musu Fillo tasa hannu ta karɓa, kallon abincin kawai take ba don tana jin zata iya ci ba. bakinta babu taste ɗin komai hakan ne yasa ba zata iya cin komai ba, kuma bata ma jin yunwar. wucewar daƙiƙa biyu Turaki yace mata,"wa kike jira yazo ya ci miki?". ba tsoronsa take ji ba, ita kawai yana yi mata kwarjini ne, ko bata kalle shi ba indai yana waje sai taji girman kwarjininsa ya cika wurin. ba don tana so ba ta gutsiri tuwon da spoon ta kai baki, ta tauna ta haɗiye da ƙyar kamar me tauna magani, tana yin spoon huɗu sai ga amai ya yunƙuro, Turaki yay saurin ɗauke idonsa daga kanta ya kauda kai gefe yana jin zuciyarsa na tashi, Maijidda ta kamata suka wuce toilet, duka ta amayar da ɗan guntun abin da taci, ta wanke baki suka fito har sannan yana tsaye sai dai yanayin fuskarsa ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243