Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 145

Chapter 145

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,229 words 0 views Progress saved
Download Book

ba. "shi auren film ne dama?". yana kallonta yace,"ba film ba ne, namu ɗin ne dai ya zama kamar a film". ya faɗa yana matso da ita ta ƙwace daga riƙon da yay mata ta tankaɗa shi baya, cikin sheƙar sabon kuka tace,"leave me alone, Allah i hate you, ji a matsalar da ka jefa ni alhalin ni babu wanda ya taɓa riƙe hannuna ma, shikenan yanzu zaka ja Ummina ta yanka ni". tai maganar tana wani kukan sosai. da damuwa sosai yace da ita,"muje". taƙi tafiya, ransa a ɓace ya doka mata tsawa,"nace muje ko". jikinta ya fara kyarma ya kama hannunta suka fito, tafiya suke kamar marasa lafiya, ji yake kamar babu komai acikin kansa, kamar babu yawun da zai yi musu bayani, taƙaimaimai ma bai san ta ina zai fara ba. Bello dake daga gefensu yace da Fillo,"ki ɗaga ƙafa dan Allah, acikin matsala fa muke". suka haɗa ido da Turaki yace masa,"kaita innalillahi ni inata yin hasbunallahu". sai da Bello yay adu'a sosai tukunna ya iya saka ƙafarsa cikin parlon, ƙafafun Fillo suka fara shiga sannan na Turaki, idon Maama ya sauka akan hannunsa dake riƙe da nata wanda da alama forcing nata yay ta ƙasa ƙwacewa, lallai me babban suna ya riƙa da yawa. bai yi gigin nufar inda Mum da Maama suke ba, still hannunsa na riƙe dana Fillo ya wuce ta bayan kujerar da suke suka zagayo ta ɗaya side ɗin, Fillo tayi-tayi ta ƙwace hannunta ya hana hakan har suka zo tsakiya ya zauna sannan itama ta zauna, duk akan idon Baffa dake jinjina ƙarfin hali irin nasa, sai da suka zauna ya saki hannun nata tayi saurin matsawa ta bar kusa da shi. Baffa ya ajiye wayar dake hannunsa yana girgiza ƙafa, sai da yaywa Turaki kallon tsab ya tabbatar ba ƙwaya ce ke aiki a jikinsa ba sannan yace da shi,"maimaita abinda kace ɗazu". Turaki yace,"Baffa...". ganin zai masa dogon jawabi ya dakatar da shi wajen ɗaga masa hannu. "ce nayi ka maimaita abinda kace ba dogon turanci nace ka min ba". Turaki ya sauke numfashi ya sunkuyar da kansa yace,"na aureta tun 5months da suka wuce". yana yin shiru Baffa ya maida kallonsa kan Bello yace,"ehen?". yay saurin ɗaga masa kansa,"ehh Baffa da gaske ne ya aureta". Baffa ya sake cewa,"kai ka zama waliyin right?". da sauri ya girgiza kansa ganin irin kallon da Baffa ke watsa masa yace,"a'a wallahi Baffa, ban ma san yay auren ba sai after yake faɗa min, wallahi ban san yanda auren...". tsawar da Baffa ya sakar masa ta dakatar da shi,"shutup, waye marainin wayonka anan da zaka faɗa masa ba da kai akayi komai ba, marasa mutunci banza ƴan iska marasa hankali, waɗanda baku ɗauka iyayenku a bakin komai ba, wato har kuna da bakin ma da kuke maimaita min ko?, gaku kun balaga bari kuyi gaban kanku, to tunda ka aureta sai ka saketa yanzu dan ni ba zan yarda da wannan auren iskar ba, ba'a gidana ba, ba'a zuri'armu ba, ka saketa yanzu nace sannan ka min bayanin uban da yasa kayi gaban kanka". furucin Baffan na ƙarshe ya doka wata tsayawa acikin kan Turaki, bai san lokacin da ya ɗago yana kallon Baffa da wani bala'in tsoro ba, muryarsa na breaking yace,"saki kuma Baffa, dan Allah kar ka yanke min wannan tsatstsauran hukuncin ba zan iya ba". Baffa dai ya riƙe haɓa couldn't stop looking at him, dama saboda ya ƙara tabbatar da abinda yace shisa yace ya saketa ɗin, kenan da gaske yake ya aureta ɗin tunda ga tashin hankali nan ɓaro-ɓaro akan fuskarsa saboda yace ya saketa, ya dinga kallonsa da wani expression da shi kansa ya kasa fahimta, yayi aure kuma har 5months duk ba wanda ya sa ni, to waye ya ɗaura masa auren?, kuma when hakan ta kasance?. "kayi aure Muhammad?, wa yay maka auren?". Turaki ya ƙara yin ƙasa da kansa yace,"Baffa ni ɗaya naje, dama ina da niyyar zan faɗa muku". ran Baffa ya ƙara ɓaci yana jijjiga kansa yace,"kana da niyyar faɗa mana bayan kayi gaban kanka?, ka ɗaurama kanka aure ba tare da saninmu ba Muhammad?, kayi aure babu ni ubanka da nake raye, babu ƴan uwana, ka shiryama kanka aure kai ɗaya, yaushe ka zama ɗan iska har haka?, yaushe ka mayar da ni mutumin banza ban sani ba?". sai kuma yay shiru ya mayar da kallonsa kan Hajiya Madina yace,"dama har haka ku ka mayar da ni mutumin banza da wofi?". kan ya ƙara magana ta tari nunfashinsa,"ya dai mayar da mu ƴan banza da wofi, ko idan da haɗin bakina akayi kaga na bari anyi wannan zaman?, to ni wiwin ma da ya fara sha ban sani ba balle sanda yaje ya ɗaura ma kansa aure, saboda haka kayi jan idonka akansa shi ɗaya, inma ɗauresa zaka yi duk kayi ba damuwata ba ce". sai kuma ta kalli Fillo tace,"kema ashe tantiriya ce ban sa ni ba...". kuma bata ƙarasa ba Turaki yay saurin katseta da cewa,"Maama bata san komai ba itama". da mamakin da yafi na da Maama ta saki baki tana kallonsa, sai ya juya yay facing Baffa yay kneeling murya a hankali yace "Kayi haƙuri Baffa, na san nayi kuskure amma ka yafe min dan Allah, wallahi ba zan ƙara maimaita makamancin haka ba, ba zan ƙara aiwatar da abu ba da saninku ba, dan darajan Allah kayi haƙuri ka bani damar da zan maka bayanin da zaka fahimce ni". Baffa yace da shi,"ai na kawo ƙarshen komai, sakinta kawai zaka yi dan wannan gantalallan auren ba'a zuri'armu ba". Turaki ya rumtse idonsa yana jin kamar ya kurma ihu, ya dinga roƙon Baffa akan yayi haƙuri ba zai iya sakinta ba,"dan Allah Baffa kuyi min duk abinda zaku yi min amma karku ce in saketa ba zan iya ba, dan Allah ku bani damar da zan muku bayani ku fahimta". Baffa ya jinjina kai yace,"zo nan Muhammad". bai iya miƙewa ba ya dinga jan gwiwoyinsa har ya kai gaban Baffan, Baffa ya miƙa masa waya yace,"ka kirasa kayi masa bayani, ƙila shi ya fahimceka, dan ni ban da ta cewa dan lamarinka yafi ƙarfin tunanina". Turaki ya karɓi wayar hannunsa na rawa, tun bai kai ƙwayar idonsa kan screen ɗin ba ya san wa Baffa yake nufi da ya kira, yana kallo kuma yaga sunan Hakimi ne akai calling kawai zai yi, sai yaji kamar ya fashe da kuka sanin cewa in har Hakimi ya san wannan maganar tasa kuma ƙare, ina shi ina kiran wannan azababben mutumin ya faɗa masa laifin da yayi da bakinsa, he can't even imagine yanda Hakimin ma zai yi fata-fata da shi, abu mafi sauƙi ne a wurinsa yasa a ɗaure shi bayan ya raba auren, saboda haka sai yay switching wayar off ya riƙeta a hannunsa, ko giyar wake ya sha babu abinda zai sa yay ma Hakimi bayani da kansa, ba ma ya fatan maganar taje kunnensa, inma zata je gwara ace taje masa a sabon aure zai yi, ƙaramin laifi ma yana ɗaure mutum na tsawon shekaru balle wannan da shi kansa ya san bai kyauta ba, dan lamarin aure ba abinda wasa ba ne. Baffa ya ɗaga masa murya yace,"kana ɓata min lokaci Malami, ka

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243