Chapter 142
Chapter 142
sami Bello ya fito zai tafi, bai ko tsaya ba ya wuce shi fuskar nan babu ko annuri kamar bai taɓa sanin Bello ba, Bello ya bisa da kallo yana dariya sosai. sai da yay me isarsa sannan ya ɗaga wayarsa ya kira Turaki, yana picking yace masa,"in tafi?". Yace,"ehh tafiyarka". daga yanda yake maganar a daƙile yasan haushinsa yake ji. yace,"baka buƙatar shawarar tawa kenan?". yace,"ehh bana buƙata". ya faɗi hakan yana kashe wayar. tun a masallaci hankalinsa ke kan Fullo, yana tafiya yana haɗa hanya saboda rashin ganin hanyar da kyau, hoton fuskarta kawai ke haska masa, a yanzu ma da zai buɗe ɗakin hannunsa duk rawa yake yi. yana buɗewa ya ganta tsaye a bakin ƙofar dama jira take yi a buɗe, ganin tana neman saka kai ta fice yay saurin tura ƙofar ya saka key ya kama hannunta ya kaita bakin toilet yace,"shiga ki alwala". ya faɗa yana tamke fuskarsa dan yaga kamar sai yayi hakan tukunna zasu dai-dai da ita. kuma bata musa ba ta shiga toilet ɗin jikinta sai kyarma yake, ba jimawa ta fito tana kyaɓe fuska kamar zata yi kuka tana yarfe hannun me ciwo, ya kamo hannun ya dinga hura mata iskar bakinsa me ɗumi har sai da ruwan wajen ya tsane tukunna ya ƙyaleta. ya riƙe hannunta yaje ya shimfiɗa mata darduma ya buɗe closet ɗinsa ya ciro sabon hijab da Granny taje saudiyya ta taho dasu ta raba musu tace suyi kyautarsa, shi kuma baida wanda zai bawa hakan yasa ta ajiyarsu suna nan kusan guda biyar. Fillo taƙi karɓar hijab ɗin har hannunsa ya ƙage, ya ƙara ɗago da hannun ya miƙa mata taƙi karɓa, shi dai ya san mayafinta na mota balle tace da shi zata yi. ita ko ta bisa da kallo da mamakin zuwan hijab cikin kayansa, zuciyarta taji tana neman dasa mata wani banzan tunani tayi saurin kawarwa, itama ta haɗe rai daidai da yanda ya haɗe nasa ta turo baki ta bar kusa da shi ta tafi kan dardumar tana kunce ɗankwalin kanta ta yafa. kawai sai ya tsaya yana kallonta da mamaki baki a buɗe yace,"a hakan za ki sallar?". ta ɗaga masa kai kawai, abinma sai ya kusa basa dariya, ya tafi yaje ya tsaya ta gabanta yana ƙare mata kallon mamaki da kyau, bilhaqqi da wannan guntun ɗankwalin zata yi sallar tunda gashi har kabbara tayi, mamakinsa bai ƙare ba kawai yaji ta fashe da kuka tana cewa,"to ni ba zanyi da wannan hijab ɗin ba". ya kalli hijab ɗin ya kalleta sannan yace,"ba'a sallah da irinsa ne?". ya tambaya da gaskiyarsa saboda irin me kwalliyar nan ne na saudiya. taja majinar hancinta tace,"ni kawai ba zanyi da shi ba". ya ƙara gyara zaman hannunsa a ƙirji yace,"saboda?". tace,"to ai ban san na waye ba". Yace,"aina kika ga na ɗauko?". ta ɗan kallesa tace,"to me ya kawo kayan mata cikin kayanka?". Yace,"sawa nake idan zan fita". bata kulasa ba kawai ta tsuguna ta ɗauki dardumar ta bar wajen ta sauya wuri, zata tayar kawai taji ya saka mata hijab ɗin yana gargaɗinta akan,"Allah kika yi gigin cirewa sai na ji miki ciwon da yafi na ɗazu". Ta kallesa tace,"da ma kana sane?". ya bar wajen yana faɗin,"ehh ina sane sai ki rama". tayi masa shiru ta tayar da sallar, saboda bata son lokaci ya ƙure mata shisa ma bata sa masa darun sai ya buɗe mata ƙofar ta fita ba. tana idarwa ta yasar da hijab ɗin a wajen ko adu'a bata tsaya yi ba ta nufi ƙofa, ta dinga murɗa handle taji ta kasa buɗewa, sai tayi ƙasa da murya ta shiga roƙonsa tana cewa,"dan darajan Allah kazo ka buɗe min, Maama ce fa ta kirani kuma ko wurinta banje ba, kaje ka ɓallo min yatsuna, kuma ni Allah bana so kake min irin haka, na faɗa maka bana so babu kyau kana kawo ni ɗakinka ka kulle, babu kyau kana taɓani, kuma ai yanzu kai ba yaro bane tunda ka yi aure ka daina irin haka". ya ɗaga ido yana kallon yanda ta rufe ido tana ta maganar kamar me shirin sa masa duka, yaci gaba da buɗe ledar kazar da ya ɗauko yace,"zan buɗe miki amma sai in kiyi duk abinda nace". tace,"ai nasan halinka". yace,"wane hali gare ni?". tace,"ai ko nayi ba zaka buɗe ba". yace,"ki ci gaba da saka ni magana kici gaba da zama anan, tunda nace miki zan buɗe ai zan buɗe, but in kinyi abinda nace". tana hararsa tace,"to rantse da Allah". kamar ƙaramin yaro yace,"Allah da gaske". tl Tace,"to me zan maka?". ta faɗa still tana tsaye bakin ƙofan, ya kalleta yana ɗan ƙunshe dariyarsa yace,"to anan zan saki aikin?". ta turo baki gaba ta taho kamar mara laka, har ta ƙaraso inda yake bai ɗauke idonsa akanta ba. ta tsaya ƙeƙam akansa yace,"hau saman kan nawa sai ki tsaya da kyau". ta shiga dukan ƙafa a ƙasa tace,"wai mene hakan?". ya jawo ledan fruite ɗin yana yanka abarba yace,"abinda yay hakan shi yay hakan, sai an tambayeki tare aka haife ku da Kuka kice ba haka ba". yaci gaba da yankan lemonsa yana kallonta ta gefen ido, ganin zata bar wajen yace,"dawo". ta tsaya ya ɗago yana mata nuni da gefen gadon yace,"zauna". kamar za tai masa musu sai kuma ta zauna tana aikin kumbure-kumbure. zai kama hannunta ta janye tana neman fashewa da kuka tace,"nace maka babu kyau, Allah zan faɗawa Mum". ya ɗaga gira ɗaya yace,"i will escourt you". ta langaɓar da kai cikin wata iriyar shagaɓar da bata san sanda tai ba tace,"Allah to sai in faɗawa Baffa". da sauri ya zaro ido waje yace,"kice masa me?". tace,"ince masa Turaki yana taɓani kuma har kulleni yake a ɗakinsa". Ganin da gaske take maganar yay saurin cewa,"Allah ya baki haƙuri". ya faɗa yana dawowa gabanta ya gutsuro kaza ya kai bakinta,"wannan za ki cinye sai in barki ki tafi". ta kallesa ta kalli gudar kazar sannan tace,"duka?". ya girgiza kansa,"a'a iyaka yanda likita yace kici". ya faɗa yana kama hannun ciwon da ƙara cewa,"wai sai kinci iyakar yanda fatar nan da ta loma zata ciko". ta kalli yatsunta da fatarsu ta shafe sannan ta kai hannun hagunta zata karɓa ya janye yace,"kafirai ke cin abinci da hannun hagu, kawai ki yarda in taimaka in baki tunda dai baki da hannun musulmai". ba yanda ta iya haka ta dinga amsar naman da ya gutsuro yana bata, tun tana kawar da kai tana ƙin karɓa har ta gaji ta dinƙa karɓa a dole tana ci, bai ƙyaleta ba sai da yaga taci da yawa sannan ya ɗauko madarar kwali ya bata itama sai da tasha rabi sannan ya yarda ya barta, ya bata ayaba da kankana suma tasha tana jin kamar zata yi amai saboda ƙoshi, ita dai kallonsa kawai take yi tana jin wani irin abu tare da ita. ya tattare komai ya kaisu gefe sannan ya ɗauko jakar uban choculates ɗin ya ɗauko ɗaya ya buɗe ya kai bakinta, ta kauda fuska tana yamutsa fuska tace,"na ƙoshi fa, zanyi amai". ya ɗauke yana faɗin,"ashe ba ki shirya fita a ɗakin nan ba". da sauri ta janyo hannunsa ta kai choculate ɗin bakinta ta gutsura sai ɓata fuska take
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243