Chapter 202
Chapter 202
ciccin magani kike yi, ko ba'a maraba da ganin nawa?". ya faɗa cike da tsokana dake tsakaninsa da Kakar tasa. ta ɗago tayi masa wani kallo me cike da ban haushi ta ce,"munafiki, mara mutunci, wanda ya kunyata ni akan kucakar ƴar aiki, wanda ya fifita mace akan bin umarnin mahaifinsa, kai har kana tunanin muryarka ma ina ƙaunar ji ne, ai tuni na sallamaka acikin jikokina, saboda haka ka bar bin wata hanyar shishshige min, ranar da Amaryarka ta koma ɗakinta wataƙila ma iya shiryawa in akwai rabon hakan". yay murmushi me faɗi har da sauti yace,"ashe zamu shirya ɗin dai, yanzu dai ya jikin naki kin ji sauƙi ko ya?". ta galla masa harara,"ina ruwanka da lafiyata, ka ga tun kamin raina yay mugun ɓaci tashi ka fita ka bar min waje, idan ba haka ba na ƙwala ihu yanzu na ƙalawa wannan ƴar banzar yarinyar sharrin da babu wanda zai iya ƙwatarta duk duniyar nan". fuskar Turaki ta washe da murmushi ya ce,"yo ba tana da Allah ba, shi ai zai ƙwaceta, yanzu dai ban gaji da ganinki ba kya bari in gama kallonki tukunna sai ki kora ni, ke kawai daga yi miki kishiya duk sai bi ki zama fitinanniya, wannan kishin naki yayi yawa". ta jijjiga kanta ba tare da tace da shi ƙala ba. Fillo ta miƙe ta ɗauki manyan ledojin da suka shigo da su guda biyu, taje gaban Boɗejo ta tsuguna ta ajiye, muryarta ta fito very cool da cewa,"ga wannan ba yawa, Allah ya ƙara miki lafiya". ta numfasa, ta ɗora hannunta akan ƙafar Boɗejo, cikin taushin murya tace,"don Allah kiyi haƙuri, Allah ya huci zuciyarki, da ni da shi duk bamu da laifi, zanen ƙaddarar mu ne ya zo a haka, tun kafin zuwanmu duniya ubangiji ya rubuta cewar zamu kasance a inuwa guda ɗaya, Allah ya rubuta hakan a lauhul mahfuz, dan haka ni ko shi ko wani babu wanda ya isa ya sauya abin da Allah ya rubuta zai faru, illa kawai mu roƙe shi ya juyar da abinda zuciyoyin mu basa so su zama alkhairi a gare mu, ya kuma saka mana haƙuri da dangana mu karɓi lamarin a yanda yazo mana". tayi ƙoƙarin ɓoye kukan dake shirin ƙwace ma ta. "don Allah don Annabi kiyi haƙuri ki daina fushi da kowa, duk mun san munyi miki laifi, babu wanda yaƙi bin umarninki, babu wanda zai so abin da ba kya so, kawai dai babu yanda zamu yi da lamarin da Allah ya shirya dole zai faru ne. don Allah Boɗejo ki daina fushi da Maama da Mum, haka ki daina fushi da mijinmu". ta ƙarashe maganar su na haɗa ido, sai Boɗejo taji wani abu da bata san menene shi ba ya tsarga mata akan Fillo, abu ɗaya ta sa ni kamar yarinyar tana da wani girma na kwarjini wanda ba zaka san da hakan ba zai ka kalli ƙwayar idanuwanta, haka kuma akwai hikimar zance a bakinta wanda samun hakan shima babbar baiwa ce. duk sai taji ta kasa yi ma ta cin mutuncin da tayi niyyar yi ma ta a duk ranar da tayi tozali da ita, alwashi ne da ta ɗauka, so tayi duk ranar da suka yi ido huɗu sai ta yiwa Fillo abin da zai sa ta bar gidan Turaki da ƙafafunta, tayi tafiyar da ba zata taɓa dawowa gare shi ba. idanuwan Fillo suka manne akan mirrow ɗin da ke fuskantarta, murmushi ya suɓuce a saman leɓenta wanda ita kaɗai ta san tayi shi, hatta Turaki dake kallonta ba zai ce tayi ba. Boɗejo ta haɗe rai tana ɗauke hannun Fillo akan ƙafarta ta ce,"Malama ta shi ki bar kusa da ni, kuma ki ɗau tsiyarki, ki kai can ƙauye inda ake yunwa, amma ba nan inda aka fi ƙarfinsa ba". Fillo ta marairaice murya ta ce,"tuba nake ranki ya daɗe, ina barin kusa da ke ne kawai idan har an dubi girman laifin da na aikata an yafe min ba, hakan kaɗai zai sa in sami sukuni da salama. Kaka bata fushi da jikokinta, ko da tayi hutu ne ta ɗauka saboda ta huta da rashin jinsu, ranki ya daɗe namu hutun ya isa haka a tausaya mana". mamaki ya hana Boɗejo cewa komai, ƙaramar yarinya kamar wannan ta iya zaro zancen tsari irin haka, zancen da tana da tabbacin ba har zuciyarta take yi ba, tsabar kissa ne kawai. "ka taso ka dawo nan". muryar Fullon ta fito ta wuce kai tsaye zuwa cikin kunnuwan Turaki, ya rufe bakinsa da ya buɗe yana kallonta tun ɗazu, ta sakar masa wani kyakykyawan murmushi da ya sa shi tasowa babu shiri, sannan nata murmushin ya ƙaru a sanda ta kuma yin tozali da madubin. ya zauna kusa da ita, ya kama hannunta guda yana murzawa, tare da kai hannu ya ɗauki apple dake cikin plate, ya gatsa sannan ya kai bakin Boɗejo ya ce,"Uwar gidana". ta mangare hannun nasa, ta taso masa cikin masifa har sai da Fillo ta ƙanƙame shi saboda tsorata ba tare da ta san tayi hakan ba. shi kuma yay saurin kewayeta da hannunsa yana cewa da Boɗejo,"yi a hankali tsohuwa Baby bata son hayaniya". sai ya ɗan narkar da murya yace,"kin ga kin tsorata min ita ko, haba don Allah Boɗejo wannan wanne irin fushi ne haka da ba'a hucewa, ce nake tun da har yarinyar nan ta riga ta tare shikenan komai ya wuce". ya faɗa yana shafa bayan Fillo, ita kuwa tun da idonta ya ƙara ƙyallawa ya sauka akan mirror ɗin ɗazu sai ta ƙara shigewa jikinsa tana sakin makirin nishin firgici. Boɗejo kuwa zazzaga masifa da zagege da baƙaƙen maganganu kawai take yi, tana ta zagin kafatanin ahalin Fillo, da Hajiya Madina, ran Turaki ya ɓaci sosai yay ƙasa da kansa, ya kasa ko da motsi ƙwaƙwƙwara. tun shigowar su Turaki parlon Ilham ita ma ta shigo ta ɗayar ƙofar, ganinsu yasa tayi turus a wajen, tayi tsaye ba tare da sun san tana wurin ba, ji take yi kamar ta juya, amma sai taji ta ka sa ɗaga ko da ƙaramin yatsanta, jan ƙafarta ma take so tayi but shi ma ta kasa, ji take yi kamar an daskarar da ita ne a wurin. kuma a lokacin da Fillo ta faɗa jikin Turaki sai ji tayi kaman an kunna gobarar wuta a ƙirjinta. duk sai taji ta rasa me yake yi ma ta daɗi acikin ranta, tun da ta baro gidansa bata ƙara ganinsa ba sai a yau, yau ɗin da take ganin kamar an sauya shi, ya ƙara kyau ya ƙara kumari, annurin fuskarsa ya fita daban da asalin yanda ta san shi. sai taji masifar son shi da kishinsa ya ƙara bin sassan jikinta, yau shi ne gabanta da wata mace da ba ita ba, macen da ta san ta fita asali, kyau, nasaba, ilimi kai komai na rayuwa ta san ta fi Fillo. a gaban idonta yake ririta ƙwailar da ta san bata da uban komai bacin kyau irin na ƴaƴan aljanu, har yake rungumeta a jikinsa alhalin ya san a cikin gidan su yake. duk sai taji duniyar ta ƙara yi mata zafi, taji kaman ta samu wuƙa taje ta ɓurmawa Fillo, gwara ta kasheta kawai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243