Chapter 243
Chapter 243
suka sarƙafo da hannayensu ta wuyansa. "good morning Abie". sai Maama ta miƙe ta tsaya a gaban su. "this way! good morning Mr Sir". ta kwatanta gaisuwar a irin yanda suka taɓa ganin wani vedion Fillo da Turaki ya nuna musu, lokacin suna honeymoon a Ausburg, hakan yasa suka ƙyalƙyale da dariya dukansu, har sai da Turaki yaji damuwar dake ƙasan ransa na bin iska. lokaci ɗaya dariyarsu ta mutu a san da suka jiyo sautin muryar Fillo ya karaɗe cikin ɗakin, ta cikin audio record ɗin da ta taɓa yi tana karatun alƙur'ani. Maama tasa hannu a laptop ɗin ta kashe, ta juyo tana kallon mahaifinta da ya tusa hannunsa cikin sumar kansa, Ayan kuma na hawaye, sai kawai ita ma hawayen ya sakko mata, ta kifa kanta akan laptop ɗin da hoton Fullo ya bayyana akan screen ɗin. muryarta ta fito gwanin ban tausayi da cewa,"Allah ya jiƙanki Ummina". Ayan ma yace,"Allah ya gafarta miki Ummi". Turaki yace,"Allah yasa kina aljannah Halima". ya faɗi sunan nata da zai ce karo na biyu kenan da ya taɓa kiranta da shi. "Abie when zamu je taraba mu gaisar da Granny?". Ayan ya tambaya yana kallon mahaifin nasa. "yaushe hutun ku zai ƙare?". Maama tayi karaf ta ce,"2weeks reamaning". ya sauke numfashi kafin yace,"ku haɗa kayan ku sai mu wuce in Allah ya kaimu gobe". "photocopy of me". Turaki ya jiyo sautin muryar Maama na faɗin hakan, ya ɗaga kansa yana kallonta, ta kafa hoton Fullo a gaba tana kallo. "Abie ka taso muyi break fast". cewar Ayan da ke tsaye bakin ƙofa. "takeaway zamu yo ko mu tafi wurin Mum? tunda Anty bata nan". Maama tayi saurin tashi tana cewa,"Abie mun dafa ni da Ayan, tun saven o'clock muka gama, mun dafa maka favorite naka kunun shinkafa da ƙosan bread". da sauri Turaki ya miƙe cikin tsananin farin ciki, yana ta sakawa yaran nasa albarka, daga bisani suka fita cikin farin ciki zuwa downstairs domin yin breakfast. _Sauran rayuwar Turaki da Yaransa, Da rayuwar Amir, da Rayuwar Fulani Azima duka na barwa tunanin ku._ *THE END* *Alhamdulillah!Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!* _*A yau fri 07/10/2022 muka kawo ƙarshen labarin LULLUƁIN BIRI, Alkhairan da na rubuta Allah ya haɗa mu a ladan, kurakuran da suke ciki Allah ya yafe min tare da ku da ku ka karanta.*_ _*Godiya mai tarin yawa da masoyan rubutuna a duk inda suke, waɗanda na sani da waɗanda ban sa ni ba, Musamman waɗanda Allah yake bawa ikon bibiyata a ko da yaushe, it really means a lot to me, Allah ya bar ƙauna tsakanina da ku, Allah ya faranta muku duniya da lahira.*_ _sannan ina me ƙara baku haƙuri da ta'aziyya akan rashin Maama da Fulani da muka yi. Babu yanda muka iya, adadin yanda ubangiji ya ɗibawa rayuwar bawa dole idan lokaci ya cika sai an tafi, duk soyayyar da muke yiwa mutum bamu kai yacca ubangiji ke son bawansa ba, illa iyaka mu bi mu mutum da kyakykyawar adu'a._ _hakana waɗanda ba su ji daɗin yacca asirin Fulani Azuma bai tonu ba, ina so ku tuna ko a rayuwarmu ba ko da yaushe asirin macuci ke tonuwa ba, wata shari'ar sai dai a lahira!_ _Sai mun sake haɗuwa da ku a sabon littafina in Allah ya kai mu da rai da lafiya._ _masu tambayar sunan sabon book ku dakace ni a status ɗina don har yanzu ban gama yanke sunan labarin ba, sai dai abu ɗaya da na sani zai zo ne ana kuɗi kan naira ₦500, kuma wataƙila a Arewabooks kawai zan ɗora shi amma dai ban gama deciding ba, kawai dai waɗanda basu da account a ArewaBooks kuyi ƙoƙarin mallaka sai kuyi following ena acan._ _Nagoode! Nagoode!! Nagoode!!_ Taku har kullum. *Halimahz* _(Anyway)_ _kuyi min dropping ra'ayinku game da labarin nan ta wannan number 07018098175 , insha'Allahu idan na sami lokaci zanke dubawa a hankali ina baku amsa._ _Allah ya sadamu da alkhairinsa, a yafe ni don Allah, sai an ajiman ku._ *Tarin godiya tare da jinjina ga:-* 1-Muhammad Kareem 2-Abbas Haruna 3-Mu'az 4-Nazifi Yareema 5-Abubakar Saleh 6-Abubakar Saraki 7-Anty Nice 8-Maryam Jam'are 9-Mum Sayyeed & Noor 10-Ummu Abdallah 11-Anty Bilqees 12-Ummu Adnan 13-Gamji Book Store 14-Halimahz Palace 15-Ummu Nabil 16-Nana Halima 17-Fatima S Haruna T/fulani 18-Ramat Novels facebook 19-Masarautar Billyn Abdul 20-Taskar Littafan Hausa 21-Nuraddeen Light 22-Surayyahms 23-SisNah 24-Matan Buri Fans 25-Ummu Nabil Novel groups 26-Basheer S Basheer 27-Surajo Salman _Kuna da adadin yawan da idan na tsaya lissafo ku sai mun ɗauki sabon chapter, amma ku sani kowannenku na raina, kuma kowanneku bani da bakin godiya gare shi sai dai adu'ar samun Aljannah._ *For gyara ko shawara am available ta number na da ke sama.*
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243