Chapter 159
Chapter 159
mance, amma zanyi yanzu". da muryar faɗa Dada tace,"in saka ki aikin tun yammacin jiya kice min ba kiyi ba?, to uban me kike rubutawa yanzu?". "Dada ai kin san can dangin mijin Fillo sun ce za'ai events kafin ta tare, shine dama nake lissafin abubuwan da zamu yi, ƙanwar mijin tana ta yo waya ta tambaya ko mun gama shirya abubuwan da muke so kuma duk banyi ba, ita kuma inata tambayarta taƙi ce min komai kiyi mata magana dan Allah". ta faɗa duk a ɗarɗarce saboda irin kallon da Dada ke bin ta da shi da makafin idanuwanta. Dada ta gyaɗa kai ta juyo ta fuskanci Fillo tace,"ke ɗauko min sanda ta". sanin hali yasa Fillo miƙewa babu shiri ta wuce ɗakin Dada, in few seconds sai gata ta dawo tana miƙawa Dada sandar daga baya-baya. Dada ta karɓa ta saita kafaɗar Raudha ta muƙa mata, tuni zafin dukan ya ratsa Raudha idonta ya ciko da ruwa. Dada ta fara mata masifa,"uwaki da ubaki ke da lissafin bikin, wato har wani shirin bikinta kuke yi saboda ba kwa ƙaunarta ko?, saboda ubanta ya mutu shikenan sai ace bata da me tsaya mata?, to tana da ni Kakarta, ni ce nan gatanta, dan haka banga wanda zai ɗaukar min jika ya kaita inda ba'a ƙaunarta ba. ko za kice baki da labarin Kakar yaron bata sonta?, har tana faɗin wai ya sakar min jika, to dama ko bata sa shi ya saketa ba ai mu zamu buƙaci ya saketa tunda dama jikar tamu ba sonsa take yi ba, ni inama na taɓa jin anyi gantalallen aure irin wannan Allah dai ya gafartawa Hayyo, to in har ba so ake rai ya dinƙa ɓaci ba kar in ƙara ji an tada maganar auren nan". taja dogon tsakin da duk su Fillo sai da suka toshe kunne, ta doka sandarta akan table ɗin dake gabanta, fuskarta na bayyana tsurar ɓacin rai ta hau ruwan bala'i kamar zata haɗiye gidan. "wace ita da zata ce jikanta yafi ƙarfin jikata ba zai zauna da ita matsayin matarsa ba?, to me take ji da shi, kuɗi ko mulki ko kuwa sarauta?, idan tana ɗagowar cewa suna da Gombe a hannunsu to muma haka muke da Taraba a tafin hannunmu tun daga sama har ƙasa. ita wai ƴar wofi har wani kashedi take turo min kar in sake jikata ta tare a gidan jikanta saboda yana aurar ƴar sarki, to idan ban sa an ƙwace sarautar tasu ba Allah ya tsine, babu ƙulla ƙullar da ba zan iya yi ba akan a tsigesu a kujerar sarautar nasu sai inga ta tsiya, yo banda ma dai ƙaddara ina jikata ina jikanta?, ai wallah sam babu haɗi, jikata tafi ƙarfin wannan mummunan jikan nata, wani dogon banza ma da shi kamar basamude, ai Fillo matar larabawa ce ba matar mutumin da zuwansa saudia ma bai fi ƙirgen yatsu ba, yaron ma da bai ma san darajar mace ba, tun sadakar uku bai ƙara waiwayanta ba shi ga shi ɗan iska, iya haka ma ai ya shaida maka wannan yaro baida ilimin addini sam, mu kam kaf zuri'ar Barkinɗo babu wanda yake jahili babu kuma wanda ke auran jahili, babu ta inda aka barmu daga addinin har bokon, saboda haka can ta kwaɗa jikan nata ta cinye itace a yunwa ce, mtswww daga jin ma yanda take hayagaga akan sarautar tasu kasan ci akai aka rage musu". tai shiru tana faman huci sai girgiza ƙafa ɗaya akan ɗaya take yi, ta kuma jan tsaki ta kurɓi tea sai kuma ta zubar da shi acikin wata ƙatunwan silver me kama da sink. ta kama haɓa tana jijjiga kai na irin takaicin nan ya isheta, ta ɗora manyan idanuwanta akan Fillo tana faɗin,"to ni dai ban yafewa ubanki ba da yasa aka raina mu haka, banda yaja mana raini har ina wannan figaggiyar tsohuwar ta samu zarrar yo min aiken in raba jikata da jikanta dan yafi ƙarfinta, jikarta ƴar sarki ce tafi ƙarfin ta haɗa kishi da jikata ƴar aiki a gidan Alƙali yake ko uban me oho?, har ƙara faɗa take yi mu kuka da kanmu in har muka bari akayi tariyar auren nan". tai shiru tana cizon yatsa kafin ta shiga nuna kanta,"har ni ake yowa wannan baƙin aiken rashin mutumcin ban ɗau matakin komai ba?, ni ƴar sarkin taraba, uwar gwamnan taraba, uwar hakimin wurkum, Kakar soja, uwar macen da tafi kowacce mace kuɗi a nahiyar africa, yo ni kam yaushe nayi wannan saken?, dama har haka tsufan ya lalatar da ni?, ko da yake duk Hayyo ne yaja min ba kowa ba kuma yaje shi da Allah". cikin ɓacin rai ta ƙara buga sandarta akan table har saida glass ɗin ya tsage. "to billahillazi idan ban sa jikan nata yayi fatali da gimbiyar waje ba ya zauna da Fillo kaɗai ba shegiya nake, Hassana sunana na fita fitina da rigima wallahi, taje ta binciki tarihi taji ba'a taɓan ƴaƴa da jikoki a zauna lafiya". tahi ƙwafa tare da miƙewa,"na rantse Allah ne ya rufawa Hayyo asiri bamu ƙara gamuwa ba da wallahi tallahi babu abin da zai hanani kai ƙararsa gaban alƙali, haka kawai yaja anai mana kallon ƙanan mutane har ana ci mana mutuncin da kare ba zai shinshina ba, akan jikarmu zata tare a gidan aurenta a kira waya ana mana gargaɗi, kashhh, amma babu komai idona idonta sai ta san tayi min aiken baƙaƙen maganganu, sai ta san tasa shegiyar matar tasa ta kira jikata ta zazzageta, zan nuna mata na fita ɗanyen kai, kowa ai shegen kansa ne, jikan nata da ta-ke ta haƙilo akansa zan nuna mata mune rayuwarsa, ba dai ance yana matuƙar ƙaunar Fillon ba, to aradu sai ya sakar min jika sai dai ya mutu, in ya mutu ita ke da asara bamu ba". zata bar wajen ta kalla Fillo taga tana kuka, ai ko ta ɗaga sandarta ta dinƙa bugun Fillo da ita tana faɗin,"saboda nace sai ya sake ki shine kike kuka, ke ko ace ma Kakar tasa bata kira taci mutuncinmu ba kya yarda ki koma wurinsa ne yanda yay fatali dake ɗin nan ya manta da aurenki da ke kansa, to kuwa sai dai ki bi ubanki amma wannan aure sai ya mutu a yau-yau ɗin nan, dan ba zan yarda kije inda za ake miki kallon raini da ƙasƙanci ba duk da cewar ubanki yaja miki, kiyi kukan jini ba na ruwa ba, indai jikan wannan figaggiyar tsohuwar ne na rabaku bake ba shi, ya sakar min ke ki samu mijin aure anan kafin mu koma, babu abinda za kiyi da ɗansu, in ma saboda taimakon da suka yi miki ne gantalallar uwarki ta kasa cewa komai to ai kema kin masa taimakon da yafi nasu, ni na gode Allah ma da bai mayar da ke saura ba". tayi hanyar ɗakinta sai jaraba take yi, ta buɗe ƙofa zata shiga ta waigo ta kalla Raudha tace,"ɗau waya ki kira min Jagarɗo". sai kuma ta fasa shiga ɗakin ta dawo ta zauna, ranta ɓace take ta kallon Fillo da take kuka, banda tana tausayin karta ɓaɓɓallata da sai ta ƙara mummuƙa mata sandar ko ta shiga hankalinta. Raudha ta miƙo mata wayar tana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243