Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 201

Chapter 201

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,208 words 0 views Progress saved
Download Book

take yi yanzu, idanunta a tsaye suke sun ƙafe akan windon ɗakin da ta nan ne kowa ke iya samun damar ganinta, har kuwa da ƴarta guda ɗaya da ayanzu ita ma bata iya zama tare da ita saboda bala'in ɗoyin da take yi wanda kowa ke cutuwa da shi, hatta kashi idan tayi sai ta jima cikin su kafin azo a kula da ita. gaba ɗaya ta gama lalacewa, ta koma ita da ƙwarangwal babu maraba, a halin da ake ciki yanzu, dukkan wani ɓangare na zuciyarta ya riga ya gama dagargajewa a ƙirjinta, tana jin ƙirjinta ne kamar Allah bai taɓa halittar komai a cikinsa ba, zuwa yanzu duniya gaba ɗaya ta gama yi mata zafi, babu abin da take fata sama da mutuwa, sai yanzu ta gane ka zalunci mutum Allah ya baka damar neman yafiyarsa, ko ka saɓawa Allah ka nemi gafararsa tun kafin ya damƙe ka, wata rahama ce babba daga ubangiji, atleast ka iya samun sassauci na daga bala'in da zaka shiga. halin da take ciki a yanzu ta tabbata babu wani abu na awo a duniyar nan da za'a auna ya fitar da kalmar da zata fassara shi, a yanzu ta afka ne cikin wani rami na nadama, nadamar da ta ke kira da mara amfani. ta kuma sa ni har ta mutu Allah ba zai bata damar yin magana ba, balle ta samu ta fayyace mugun abubuwan da ta aikata, balle har ta nemi yafiyar waɗanda ta cuta. ta sa ni wannan kaɗanne daga cikin hukucin da Allah zai yi mata. _(Ya Allah ka kiyashe mu daga sharrin zuciya, ka rabamu da aikata aikin danasani.)_ Hajiya Ramla ta zo tayi tsaye a bakin windon ɗakin Fulani Azima, kallon junansu suke yi, idon Fulani Azima sai hawaye yake zubarwa kamar an kunna famfo, tana ta girgiza kan gadon da take, da alama so take yi ta sauko, kuma so take yi tai magana da Hajiya Ramla, so take yi a bata aron dama ko da guda ɗaya ce, ko da ta minti ɗaya ce. in har Hajiya Ramla tace bata ji tausayinta ba tayi ƙarya, abu ɗaya ne kawai ta san da shi, shi ne ko akwai sama da abin da yafi tausayi ba zata taɓa yafewa Azima ba ko da ace zata shiga halin da yafi wannan muni. ta sauke numfashi tana ƙara kallon Fulani Azima wacca har yanzu idonta ke maƙale akanta tana jijjiga gadon. sai ta saka facemask ta fesa turare sannan ta fuskanci gaba ɗaya windon, tace da ita,"na san kina ta so ki buɗi baki ki nemi yafiyar abin da kika yi min ni da ɗana, kamar yanda kike so ki buɗe baki ki faɗi mugwayen abubuwan da kika aikata. ban da masaniyar ko Allah zai baki aron wannan damar, but ki sani ko da bayan raina kika sami damar magana, karki tsammaci za ki ambaci sunana da roƙon na yafe miki, karki saka sunana acikin waɗanda zasu yafe miki, Azima ba zan taɓa yafe miki abin da kika min ni da Babana ba, sai mun tsaya a gaban ubangiji ni da ke, sai Allah yayi mana hisabi. but just keep in mind da bakina dai ba zan taɓa faɗar abin da kika aikata ba, idan Allah ya nufeki da yin magana kafin mutuwarki kya bada labarin zaluncin da kika aikata, duk da bana fatan Allah ya baki aron wannan damar, gwara ki tafi da tarin alhakin mutane ta yanda za ki ɗanɗani abinda kika shuka tun a ƙabari kafin ranar tsayuwa a gaban ubangiji, Azima insha'Allahu har mutuwarki babu me yafe miki abin da kika masa domin ke ɗin azzaluma ce". tana gama faɗar haka ta bar bakin windon tana kuka. hango tahowarta yasa Zaytuna fitowa daga mota tazo ta kama hannunta. Hajiya Madina ta kalleta ta girgiza kai tace,"your excellency". Mum ta ɗaga kai ta kalleta, sai Maama tasa tissue tana goge ma ta hawaye. "don Allah ki daina zubar da hawayenki ga wacca bata kamaci a zubar ma ta da hawaye ba, duk da irin tsananin halin da take ciki, masu imani ake yiwa kuka ba azzalumai irin Azima ba". sai kuma ta numfasa ta ƙara cewa,"in dai ina raye Allah har Azima ta mutu ba za ki ƙara zuwa inda take ba, balle ki dinga zubar da hawaye haka a banza, ba gwara ki tara mana hawayen ba idan abin farin ciki ya same mu ki yi". "na daina ma daga yau, ba zan ƙara ɓarnatar da hawayena ba akanta". "better!, ki godewa Allah da ya saka miki tun daga nan duniya". da sauri Hajiya Ramla ta ɗago tana dubanta da mamaki. Hajiya Madina tayi murmushin da ya tsaya a iyakar leɓenta sannan tace,"ban da masaniyar wanda yay miki asiri kika bar gida, but haka ɗaya nake jin zuciyata ta kasa aminta da Azima, zato zunubi ko da ya kasance gaskiya amma ni dai ita nake zargi, shiyasa ko kaɗan bana tausaya ma ta, wallah in har itace silar asirinki da na me babban suna da yardar ubangiji sai tayi mutuwar wulaƙanci". tayi shiru tana rufe idonta na sakanni sannan ta buɗe, sai kuma ta juya topic ɗin da cewa,"yanzu me babban suna suka shigo, ba ki gansu ba gwanin sha'awa sunyi kyau sosai, sai naji kamar ni ɗaya nai sa'ar haihuwar ɗa me kyau da kuma dacen balarabiyar sirika". Hajiya Ramla tayi murmushi. "ai ce nake ba za su zo ba, dan ɗan naki yayo halin kafiyarki". "yanzun ma na faɗa musu sannu ce kawai ta kawo su, da zarar sunyi ma ta sannu ko ta amsa ko bata amsa ba suyi tasowarsu su tafi". Hajiya Ramla ta girgiza kanta,"da ba ki ce musu haka ba ai". "hakanne ma yasa na hanasu zuwa wurinki nace su wuce wurin Boɗejon kai tsaye, kana tausayin me tausayinka ne, haka kana mutunta me ganin mutuncinka". ƙafafun Turaki suka shiga cikin parlon kafin na Babyn roba su bi bayansa, ya kama hannun Fillo da ke rakuɓe a bayansa suka shiga ciki. su ka zauna da ga ɗan nesa inda Boɗejo tasa wata hadimarta tayi musu nuni, tun da akace ma ta su ne ta sunkuyar da kanta, har suka zauna kuma ko ɗago kai bata yi ta kalle su ba don bata tunanin iyayensa ma sun isheta kallo balle shi kansa da wata sillan karan matarsa. Fillo ta kalleta taga tamkar bata san da shigowarsu ba, sai taji wani abu me kama da tsoro ya kamata, ta kalli Turaki suka haɗa ido, cikin bin umarnin da yay ma ta da ido ta buɗi baki ta ce,"Boɗejo ina yini, ya sauƙin jiki?, Allah ya ƙara miki lafiya yasa kaffara". ta haɗe duka maganarta a lokaci ɗaya, dan ta san abu ne me kamar wuya Boɗejo ta amsa ma ta, ile kuwa kamar yanda tayi tsammanin uffan ba ta ce ma ta ba. Turaki ya kama hannunta ya riƙe wanda yake jin yana rawa a jikinsa. ransa ya ɓaci sosai, daraja ɗaya Boɗejo zata ci haifar Baffa da tayi, ya rumtse idonsa ya buɗe, ya danne abin da yake ji yana taso masa a zuciya ya ce,"tsohuwa ashe ba kiji daɗi ba, na san ba komai bane sai kewata ko?, to ai gani na zo kuma naga sai wani

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243