Chapter 156
Chapter 156
take son ci. kanta na ƙasa tace,"bakina babu daɗi". "daurewa za kiyi, kinga cikinki babu komai, idan ba ki ci abinci ba Ummi zata shiga damuwa". ya sauka akan gadon yaje ya buɗe duka coolers na abincin kusan guda goma yace,"look here". ta ɗago ido tana kallon coolers ɗin abincin da mamaki, kamar abincin da sarki ya biɗi a kawo masa, kowanne kuma babu na yarwa, yaga idonta ya manne akan cooler ɗin ferfesun kayan ciki, sai yabi duk ya rufe sauran sannan ya ɗauko plate ya zuba kayan cikin da yaji ganyen zogala aciki, yazo ya ajiye akan table ya rufe. ya dawo bakin gadon ya kamo hannayenta yace,"muje ki wanke baki". tana kallon babban yatsanta tace,"ya akayi naji wancan ciwon?". ya ɗan rufe idonsa yaja numfashi sannan yace,"kin manta?". ta ɗaga masa kai, yace,"ok to zo muje mu dawo sai in tuna miki". yay helping ɗinta ta sauko akan gadon suka wuce toilet, shi ya shiga ciki ya tatsa macline ajikin sabon tooth brush sannan ya fito ita kuma ta shiga, after 4minutes ta fito tana yamutsa fuska saboda jikinta da take jin duk gaɓɓanta na mata ciwo, yana kallon fuskarta ya san alwala tayi, ganin ƙafar ma janta take yi yace,"ko in ɗauke ki?". tayi saurin girgiza masa kai alaman a'a,dan haka ya kama hannunta suka tafi a hankali har kan gadon, babu yanda bata yi ba akan ya barta taci ferfesun da kanta san yaƙi, shi ya dinƙa bata har sai da ta cinye shi akan dagewar da yay tukunna ya aje plate ɗin. kusan duk abin da aka ajiye a wurin nan sai da ya dinƙa ɗiba yana bata ko da 1 spoon tayi sai ya haƙura, ya ɓalle murfin hollandia shima ya zuba a cup, ta dinƙa sha da kaɗan kaɗan. yana cikin bata ne wayarsa ta shiga ringing, ƙwayar idon Fillo ta sauka akan sunan me kiran, ta ɗago ta kallesa sau ɗaya, ta kauda fuska daga cup ɗin da yake kawowa bakinta, bata san me yasa ba ta tsinci zuciyarta na yi mata wani irin zafi, kawai sai ta koma ta kwanta ta juya masa ba ya tana zura duka yatsunta a baki tare da rumtse idonta. ya aje cup ɗin hankalinsa tashe ya shiga tambayarta menene, ya kai hannu zai shafa fuskarta ta ma-ke hannun tana janyo top ɗin rigarsa da ke aje a gefen gadon ta rufe fuskarta, ya dinƙa kallonta a ruɗe yana jin kamar bai san yanda zai yi ya lallasheta ba. a karo na uku wayarsa ta kuma yin ringing, yaja gajeran tsaki ya ɗaga wayan ransa babu daɗi, yay shiru ba tare da yace komai ba, sallamar ma a ciki ya amsa. daga ɓangaren Ilham tace da shi,"Hammah mun dawo". tayi maganar da sauti me bala'in ban tausayi. jin yay shiru ta sake cewa,"Hammah". sai da ya taushi zuciyarsa sannan yace,"kun dawo lafiya?". tace,"lafiya lau". yace,"ya me jikin?". ta fashe da kuka tace,"ba sauƙi, har gwanda ma Mami ta mutu akan halin da take ciki". yace,"Allah bada lafiya, ina abu ne yanzu". yana faɗar hakan ya katse kiran ya mayar da hankalinsa kan Fillo, duk yabi ya rikice da sheƙar kukanta da yake ji na fita a hankali, yay ƙoƙarin ɗagota taƙi bari sai da ya shiga roƙonta kamar ƙaramin yaro sannan ta yarda ta miƙe zaune. yaga uban hawaye duk sun wanke mata fuska, ya zare yatsun nata daga bakinta, daidai da kukan da ta ɓoye ya samu ƴancin fitowa, hankalinsa ya kai ƙololuwar tashi ya rungumeta yana cewa,"da kin san irin azabar da nake ji da zubar hawayenki, da kin tausaya min kin ƙara taimakona a karo na biyu, na roƙe ki dan Allah dan Annabi ki daina kar hakan yaywa zuciyarki da ke cikin ƙirjina illa". ta janye a jikinsa ta kallesa tace,"dan Allah". yace,"dan Allah what?, me kike so nayi miki? faɗi duk abunda kike so Fulani nah am ready to do it". tayi ƙoƙarin dakatar da kukan tace,"ka sakeni dan Allah". sai ya ƙame ƙam kamar wanda aka dannawa remote, ya zareta daga jikinsa, kallonta kawai yake da wani irin yanayi da shi ɗaya ya san me yake ji, in har da tasan wannan kalmar ta saki abin da take haifar masa da ba zata dinƙa faɗarta ba, to amma bai san ta yanda zai yi ya fahimtar da ita hakan ba, kuma yanzu lallaɓata yake ita da lafiyarta shiyasa ba zai yi amfani da fushinsa wurin nuna mata cewar ba ya so ba. ta ƙara cewa,"in kana ƙaunar Allah da Annabi ka sakeni, ni ba zan iya zama da kai ba". ta faɗa tana kuka sosai. ya sauke doguwar ajiyar zuciya yana furzar da iska daga baki sannan yace,"idan ban sake ki ba za ki mutu?". ta ɗago kumburarrun idanuwanta tace,"ni ban sani ba amma dai zan cutu". idanuwansa cikin nata kamar yanda nata ke cikin nasa ya kama hannunta ya ɗora a saitin zuciyarsa yace,"to ni muddin na sake ki wallahi mutuwa zanyi, so please kar ki ƙara faɗin haka i beg you". ta dinƙa masa kuka Turaki ya rasa inda zai tsoma ransa, ƙiris shima yake jira yasa kukan, ga kiran wayar Boɗejo sai shigowa yake yi, yay banza da kiran yaƙi ɗagawa. sai da kiran Baffa ya shigo sannan yay picking, kuma yana ɗagawa abinda Baffa yace da shi yasa shi damƙar hannun Fillo ba shiri. Baffa ya kashe wayarsa ransa a ɓace, Boɗejo na tsaye akansa sai zazzaga bala'i take yi. Turaki yay calling lambar Maama, ko da ta ɗaga daga muryarsa ta shaida ɓacin ran danke danƙare a xuciyarsa, tace,"lafiya me babban suna?, ba damuwa naji a muryarka ba illa zallar ɓacin rai, mene ya faru?, kai da wa?". ya rumtse ido yace,"Maama Baffa ne ya kirani". "yace maka me?". kamar zai yi kuka yace,"wai na koma yanzu Ilham ta dawo, Maama...". bai ƙarasa ba tace da shi,"baka ce masa mahaifin matarka ne ya rasu ba?". yace,"Maama to ba ya sani ba, ina jiyo muryar Boɗejo nata hayagaga". tayi tsakin takaici tace,"kayi haƙuri me babban suna, kashe wayar ga shi yana kirana, i will call you letter". Turaki ya kashe wayar yana kallon Fillo da ke ta kokawa da shi tun ɗazu tana so ta sauka daga kan gadon shi kuma ya hanata. "da me kike so naji wai?". ta kifa kanta a ƙirjinsa tana ƙara faɗin,"dan Allah ka sakeni ni bana sonka". yace,"naji, yanzu dai ki yi shirun zan yi abin da kike so". tayi shirun tana ɗagowa ta kallesa tace,"yanzu ai nake so, ni ka sakeni yanzu sai kayi tafiyarka can ɗin". yace,"ehh zanyi amma idan kin yarda kin bini munje gida tare, zan miki abin da kike so a daren yau, gobe da safe sai na dawo da ke". yana faɗar hakan tasa hannunta da iya ɗan ƙarfinta ta ture shi ta fita daga ɗakin, a ƙofar ɗakin ta sami Kaka zaune akan kujera ta faɗa jikinta tana fashewa da sabon kuka. *Vote, Comment and Share.* [9/4, 13:21] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *44* duk ta yanda aka so a lallashi Fillo tayi shiru akan kukan da takeyi taƙi ta daina, ta ƙara bawa kowa matuƙar tausayi, kukan nata ya dinƙa taɓa zuciyoyi, Adda Asma ta kwantar da ita jikinta anata ƙara bata haƙuri.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243