Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 197

Chapter 197

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,222 words 0 views Progress saved
Download Book

kamin ya buɗe, ya sauke idonsa akan plate ɗin da ke ɗauke da cake ɗin, ya kalleta with suprise on his face yace,"wow who makes this delicious?". "am the one, kana ta bacci naje kitchen". ta faɗa tana saka fork ta gutsura ta kai bakinsa, aroma ɗin na sauka akan harshensa ya lumshe ido, kafin ya buɗe tasa masa mug ɗin dake ɗauke da herbal tea a bakinsa, ya kurɓa ya kuma lumshe ido saboda tsabar daɗi. bai san da gaske yake jin yunwar ba sai a yanzu da yaji wannan abin me ɗan banzan daɗi, ko da yake ta ce ma ta yana jin yunwa, yana so ne ta fara shiga kitchen yau dan ya hutar da Zaytuna, ashe already ma ta haɗa masa lafiyayyan breakfast ɗin da bai yi tsammani ba. sai ganinsa tayi ya sauko ƙasa ya tankwashe ƙafafu yana faɗin,"zan iya faɗowa daga kan kujeran". "saboda?". "ni dai dawo nan". ta sauko akan kujerar ta zauna kamar yanda ya zauna, ta dinƙa ba shi yana karɓa kamar ƙanƙanen yaro, yana ta zuba mata santi ita kuma sai dariya take yi, har da ɗauko pillow tayi masa kariya wai kar ya faɗa gefe, sai faɗa mata yake yi wai tunda yake bai taɓa cin wani abu me daɗin wannan ba, ko wanda Zaytuna ke girkawa ma babu daɗi, ita ba ta saka sugar yaji kuma taste ɗinsa ma kaman abincin ƴan koyo, zai bata shawara idan sun tashi aure ta zo ta koya. Fillo ta dinƙa dariya tana cewa sai ta faɗawa Zaytun ɗin. duk da ita ta ƙoshi sai da ya ƙara bata ita ma taci, wai wancan ba abinci taci ba ai, ya kama complain ɗin an kawo mata jagwalgwalo ita kuma saboda kwaɗayi ta kama ci. da rana suna zaune su na kallon pixx na ranar dinner kiran Mum ya shigo wayarsa, yana ɗagawa bayan sun gaisa tace masa,"gobe idan Allah ya kaimu zamu je taraba, Yaya Naja tayi accident zamu je dubata, so sai ku shirya har da ku zamu tafi, but ita Halima zata zauna tare da mu ne, zamu yi 7days acan". kaman wanda yaji mugun abu ya zabura wajen tambayarta,"Mum har ita za'a yi 7days ɗin?". Mum ta ce,"bayanin da nayi ne baka gane ba ko me?, nace maka har kai zamu tafi but zaka dawo ita zaka barmu tare da ita, nima ina so na shiga wurin families so duk zamu je da ita taga ƴan'uwa". yanayin Fuskar Turaki ya sauya, sam bai ji daɗin hakan ba, yay shiru kamar ba zai amsa ba sai kuma yace,"to Mum, by what time zaku tafi ɗin?". ta ce,"da sassafe mana, za'a fita da ita india ne aikin ƙashi za'ai ma ta, so ina so na samesu kafin tafiyan na su". "to Mum, mu zamu bi flight ne". ta ce,"duk yanda kayi. and ku shirya anjima kuje ku duba Boɗejo, bata ji daɗi ba ashe har kwana biyu". ya ce,"gobe kafin mu tafi ba sai muje". "anjima nace Babana, ko so kake ka jawo mana magana, da ma kowa yaje tana faɗa masa mun san bata da lafiya amma bamu je dubata ba, alhalin ba'a sanar mana ba, ka san Baffanku ba ya nan. to bana son fitina ka shirya kuje anjima mu ma yanzu can zamu wuce, ina nan ina fama da Madam, itama wai sai dai a bari sai gobe". ya amsa ma ta da to sannan suka yi sallama. ya kalli Fillo wacca ta fara lumshe ido akan cinyarsa yace,"Fulani nah ba kya gajiya da bacci ne?". ta ce,"naji kana waya ne". "to tashi muyi hira, bana son wannan yawan baccin idan ina nan, if na fita sai kiyi ta baccinki". ta miƙe zaune ya sarƙe yatsunsu yana cewa,"after la'asar zamu je duba Boɗejo, wai bata da lafiya". ta ce,"Allah sarki, me yake damunta?". "ban sani ba nima, kin san jikin tsufa". ta ce,"to Allah ya bata lafiya". kwanto ta yayi jikinsa yana janye wani silin gashi da ya hau saman leɓenta yana ƙoƙarin shiga bakinta. ta buɗe lumsassun idanuwanta da bacci ya fara cika su ta kalle shi, ƙwayar idonsa ya maƙale akan plumpy lips ɗinta, ya ɗora yatsansa a saman lips ɗin ya shafa, numfashin bakinsa da ya fito ya haɗe da tambayar da ya jefa ma ta. "wanne irin alawa kike sha?". "da ina shan kowanne". "yanzu fa?". "guda ɗaya nake so, ibon". "ɗan naira goman?". "yes ɗan goman, flavour ɗinta yana min daɗi sosai". "kaman flavours ɗin ta yana da yawa ko?". ta ɗaga kanta,"diffrent flavours, but na fi son pink one ɗin me ƙamshin strawberry". "tana sa ƙamshin baki ne?". ta buɗe hannayenta alamun itama bata sa ni ba, sai yay murmushi me faɗi bai ce komai ba, sai ta gyara zaman kanta a cinyarsa ta fuskance shi, ta kalli yanda yatsansa ɗaya ke nannaɗo jelar gashinta wanda ta fahimci yana son taɓa gashinta. tace,"kayi shiru?, ko alawan bai da daɗi?, ko in daina sha?". sai tayi shiru tana jin babu daɗi, zuciyarta na faɗa ma ta ko teste ɗin bakinta yaji babu daɗi shiyasa yay ma ta wannan tambayar, lura da sauyawan mood ɗin nata yasa shi tambayarta,"what?". tasa hannu ta rufe idonta sannan tace,"ya sa bakina babu daɗi ne?". "me ɗin?". ya tambaya. "alawan mana, na sha yanzu da safe ai". yay murmushi, ya lura jikinta har yay sanyi, sai ya ɗago da fuskarta yana sunkuyo da tasa halfway da lips ɗinta, sai yaga ta rufe ido gaba ɗaya, cikin sexy voice ɗinsa yace,"ni ba teste ɗin ibon nake so ba, teste ɗin ki kawai nake so, ina so duk sanda nayi kissing ɗinki to teste only you not ibon". idanunta a rufe tayi murmushi kawai, nan moment ɗin nasu yaci gaba da yi musu daɗi, musamman a ɓangaren Fillo, hirarsa yake ma ta me cike da tarin tambayoyi kala-kala, da suka haɗa duk detail na rayuwarta, tun daga yarinta har girmanta, abin da yake ɓata mata rai da wanda ke sakata a farin ciki, films ɗin da take so da wanda bata so, her favorite food and drinks, wuraren da ta taɓa zuwa a rayuwarta, da kuma places ɗin da take da mafarkin zuwa, ta yanda akai ta fara taimakonsa and so on. ita kanta ba zata iya tuna rana na ƙarshe da tayi magana mai yawan ta yau ba, ko murmushi tayi sai ya tambayi dalilin yinsa kuma sai ta ba shi amsa in ba haka ba yay ta ma ta cakulkuli. ƙarshen tambayoyin suka tsaya akansa, tana tambayarsa yaushe ya fara sonta?. sai yasa hannu ya rufe bakinta da cewa,"turn ɗinki ba yanzu ba, sai watarana, har yanzu ban gama nawa tambayan ba". tayi murmushi tana kama hannunsa ta ɗora saman chest ɗinta, ta ce da shi,"to a bar sauran tambayan sai zuwa gobe, yanzu ka ban labarin ƙiriniyan da ka yi da kana yaro". yay guntuwar dariya, ya fara bata labarin sokancin da yay sanda yana ƙarami, but daga lokacin da ya haɗu da best friend ɗinsa Bello shikenan ya zama sai adu'a. yana faɗa ma ta lokacin yana ɗan ƙarami ba shi da ƙarfi, wani class mate ɗinsa ya kama shi zai zane shi after an tashi a school, ya kasa ƙwatar kansa sai Bello ne ya

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243