Chapter 162
Chapter 162
takura maka saboda kai baka da uwar da zata baka umarni ko me?, but shikenan zan yiwa tufkar hanci, idan ta san wata ai bata san wata ba, yanda ɗanta yake bin umarninta haka kaima zaka bi umarnin taka mahaifiyar, ai uwa bata fi uwa ba". ɓacin ranta na ƙara tsananta ta waiga gefenta ta ɗauko jotter, ta falli takarda ta jefa masa da biro tace,"umarni nake baka ba ja'inja nace muyi ba, ka saki Ilham saki ɗaya". yay saurin ɗago kai yana kallonta,"Maama in saketa kuma?". ya kulle ido yana jan ajiyar zuciya,"Maama itama fa Fulani Kakarta tace sai na saketa". ta buga masa tsawa tace,"ba batun Fillo nake yi ba yanzu, ka fara sakar musu ƴa tukunna". sannan ta kalli Hajiya Ramla tace,"umarninki ne a matsayinki na wacce ta ɗau cikinsa wata tara ta kuma haife shi da wuya bata sauƙi ba, kamar yanda itama take jin ta ɗauki cikin wata tara ta haife bata sauƙi ba, idan ta cije ki fita cijewa, kin sa ya saki Ilham kuma ba zai saki Fillo ba". ta ƙara maida kallonta kan Turaki tace,"nace ka sakar musu ƴa ko". babu shiri ya shiga rubutu, _Ni Muhammad Habib Dikko na saki Rumana Hashim saki ɗaya._ ya gama rubutun daidai da faɗowar Boɗejo parlon, kuma daidai da shigowar kiran Dada a wayar Hajiya Ramla.... *Comment, share and vote.* [9/4, 18:52] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *45* Boɗejo ta ƙara ɗaure fuska a sanda take isowa kan Turaki ta tsaya. "mara mutuncin banza da wofi, kai har nawa kake da zaka raina ni?, har ni ina maka magana ka yi banza da ni ka ƙaro gaba wato ga ƙatuwar shashasha na yi maka magana ko?, ko da yake babu komai, ba ni karaina ba ubanka ka raina". ta gyara zaman gyalenta tana saka hannu ta ɗago kansa sama,"wallahi bari kaji na faɗa maka kayi kaɗan kace zaka wulaƙanta min Ilham, sanin kanka ne kaf jikokina na fi ƙaunarta, ba'a haifeka ba ba'a haifi uwar da zata haifeka ba, ɗan iskan banza yaushe kaciyarka ta girma har da kake jin kafi ƙarfin kabi umarnina da na ubanka. kai ka sa ni dai Ilham tafi ƙarfin wulaƙancinka, domin kuwa ta fika gata, ita ɗaya a wajen uwarta bata taso ta san wata aba damuwa ba, saboda haka baka isa kace zaka haɗata da kishiya ba, kishiyar ma mara aji ƙasƙantacciya wadda tayi aiki a gidanku, haba dai cin mutunci haka har ina!, a wanne garin mahaukatan ma ka taɓa jin an yiwa mace kishiya alhalin ko shekara bata rufa ba, ka tambayi uwarka kaji shekarun da ta rufa bata taɓa ɓatan wata ba kafin ayi mata kishiya, duk da dai na san cewa ba kowa ke zugaka ba illa waɗannan munfukan marasa yafiya da haƙuri". ta faɗa tana nuna Hajiya Ramla da Hajiya Madina da baki tana bin su da harara. "kuskure uban waye ba ya yinsa, haka laifi uban waye ba ya yinsa, ku waye ya san adadin laifin da ku ka yiwa ubangiji kuma ku ka roƙe shi ya yafe muku. dan uwar yarinya tayi masa laifi ai ba yana nufin yarinyar ce da kanta tayi masa ba, ku wa yasan kalar mutanen ma da ku ka yiwa sharrin da yafi wanda tayi masa, kuma naga dai anyi shekara da shekaru da yin abun, kuma ke Madina bace kika yi kun yafe ba, amma saboda dai zuciyarki baƙa ce sai yanzu za ki wani fa-ke da abunda aka riga aka manta da shi, saboda dama kina baƙin ciki da gatan da Allah ya yiwa Ilham wanda ƴaƴanki basu samu ba, to kuwa sai dai ki haɗiyi zuciya ki mutu domin gata da mulki da jin daɗi da ilimi da tarbiyya Ilham ta yiwa ƴaƴanki zarra, har a naɗe duniya kuma ba zasu samu abunda ta samu ba". ta maida hankalinta kan Turaki,"mara imani wanda bai da tausayi, yarinya bata da lafiya amma ka iya tsallaketa kasa ƙafa ka bar gidan saboda ga ka baƙin mugu azzalumi, to idan ba ka sa ni ba ka sa ni, akan Ilham ina iya ɓatawa da uban kowa, in nace uban kowa har da nata uban kuwa, ka ga kenan naka uban ba komai ba ne a idona. saboda haka yanzu tun muna ta lafiya lafiya ban ja abinda zai hana kowa kwanciyar hankali ba to ka miƙe ka wuce muje ka kaita asibiti, shege ɗan banza ka samu ka ɗirkawa yarinya ciki shi ne za ka watsar da ita, to miƙe mu tafi, alhakin kulawa da ita ai akanka ya ke yanzu ba'a kan iyayenta ba". shi dai kansa har lokacin na ƙasa yana ta kallon rubutun sakin da yay, ya rasa gaba ɗaya me ma yake ji a tare da shi, tsabar bala'in ciwon da kansa ke yi masa ji yake kamar zai bar jikinsa. sai da Boɗejo ta kai bakin ƙofa tukunna ta waigo tana ƙara cewa,"wai kuwa ba zaka taso ba?, ka san Allah in har wani mummunan abu ya sami Ilham sai nasa an ɗaureka". tayi ƙwafa tana bin su Hajiya Madina da wani kallo na ban haushi tace,"algungumai duk ku biyun da ba ku da aiki sai saka yaro agaba kuna kimtsa masa yanda zai bijirewa umarnin ubansa, yau zan gani sai dai ko ni ko ku acikin gidan nan muddin ba'ai abunda nake so ba, dan ya zama dole yau a saki waccan yarinyar, domin a yanzu dai Ilham ba zata zauna da ita ba har sai ta haife abinda ke cikinta, zan nuna muku na isa zan kuma nuna muku kaf a ƙasana ku ke, munafukai biyu masu son raba zumuncin ƴan'uwa, abokan sheɗ...". ba ta ƙarasa ba Turaki ya dakatar da ita a fusace,"ya ishe ki Boɗejo, zan lamunci duk kalar rashin mutunci amma banda cin zarafin iyayena a gaban idona. haba don Allah don Annabi, duk kin bi kin hana kowa kwanciyar hankali akan wata banza yarinya can, idan tafi ƙarfin a wulaƙantata me yasa kika na ce aka aurawa wanda ba ya sonta ba kuma zai taɓa sonta ba". bai san lokacin da ɓacin rai ya kaisa ɗaga ɗan yatsa ya na nuna ta da shi ba. "kina cin darajar kin kawo mahaifina duniya ne shiyasa nake ɗaga miki ƙafa akan irin cin kashin da kike yiwa Maama da Mum, darajarsa kike ci nake yi miki duk kalar wata biyayya da girmamawa, banda haka wallahi da comon inuwarsu aka ce ki yiwa kallon banza ba za kiyi ba, da tun na farko da kika yi ba za ki so ki ƙara na biyu ba. saboda haka yau ta zama rana ta ƙarshe da za ki ƙara ɗaga muryarki akansu in ba haka ba zanyi abunda ban taɓa yi ba". kai da ganin yanda yake maganar ka san ya fusata, kamar ma zai kaiwa Boɗejo hannu, Hajiya Madina ta kallesa ta sauke idonta ƙasa leɓenta na talewa da murmushi, alamun taji daɗin abinda yayi. Hajiya Ramla tayi saurin miƙewa tana sauke hannunsa da yake nuna Boɗejo da shi,"me haka Babana?, kar fushi yasa ka aikata ba daidai ba, yi haƙuri komai yay farko ai zai yi ƙarshe...". yana kallon Bodejo da ta saki baki tana kallonsa da tsananin mamaki ta taho gare shi yace,"ai komai ɗin ma yazo ƙarshe, ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243