Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 113

Chapter 113

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,222 words 0 views Progress saved
Download Book

yin koyi da sunnar ma'aiki ba a daren farko. babu zancen ya ƙauracewa shimfiɗarta a yau dan zai iya jefata a halaka, tunda addini ma ce yay ka ƙauracewa shimfiɗar mace a sanda tai maka laifi in har kayi wa'azi taƙi dainawa, Maganar kauracewa a shimfida sai idan har ta yi wani laifi ne , kuma kayi wa'azi taƙi dainawa, abinda musulunci yace kenan game da ƙauracewa shimfiɗar mace. dan haka a wannan dare dai Turaki ya mayar da Ilham cikakkiyar mace, ba dan ya so ba, kuma ba dan yana farin ciki ba, kuma ba dan yayi farin ciki ba da samun budurcinta ba. haka kuma rashin sonta bai sa ya zalunceta ba wajen kusantarta, ya tafiyar da ita a hankali ta yanda yasan ba zai ƙuntata mata ba, sai dai hakan ba shi ya hana Ilham kuka sosai ba a wannan daren. *Vote, Comment & Share.* [8/31, 00:32] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* _Shafin gaba ɗayansa sadaukarwa ne ga duk wani makarancin littafin *LULLUƁIN BIRI*, ina jin daɗin yanda kuke bibiyar littafin nan, alkhairin Allah ya isa gare ku._ *34* da asuba Turaki na dawowa daga sallan asuba kira na shigowa wayarsa, babu suna ajikin lambar dan haka ya tsaya yana kallonta da son ya fahimceta, ganin ba lambar da ya taɓa sani bace ya ɗaga. yana karawa a kunnensa Gimbiya Aisha ta kwaɗa sallama cikin dodon kunnensa da irin muryar da kana jinta kasan tasha uban kuka. banda koyawa ta addininsa da babu abinda zai sa shi amsawa, dan sarai ya shaida muryarta, kuma ko ba komai taji daɗin amsawar saboda muryarsa nan me daɗi, daɗin da take jin yafi na sarewa tsuma zuciya. daga kan gadon da ta ke tasa tissue ta ƙara goge idonta, with littile courage tace masa,"barka da asuba. ya amarci?". tsabagen mamaki ma bai san me zai ce mata ba, last kira da tayi masa Bello ne ya karɓi wayar ya keta mata rashin mutuncin da ko kare ba zai shinshina ba, kuma in ace Bello gaban fadawa yay hakan abu ne me kamar wuya idan ba'a fille masa kai ba, dan tsananin shock na irin maganganun da ya dinƙa yaɓa mata matsayinta na ƴar Sarki tsayawa tayi kamar statue, and a zaton Turaki ko ace shi ɗaya ya rage namiji a duniya Gimbiya Aisha ba zata ɗauke shi ba saboda abinda Bello yayi mata, amma shine yau take daɗa kiransa?. dama bata tsammaci zai amsa mata ba, saboda haka maganarta kawai taci gaba da yi. "ƙawata Ilham bata faɗa min zancen aurenku ba kwata-kwata, amma na gani a duniya, naga the best couples in the year of 2022, na jima banga perfect match couples irinku ba. duk da kai babu farin ciki a tare da fuskanka but hakan ba shi ya hana fiddo da ainihin kyawun surar da ubangiji yay maka ba, and wannan rashin bayyanar annuri da fara'a na fuskanka ya shaida min cewa auren dole ne akayi maka, kai baka so but ita tana so dan tata fuskar ta bayyana hakan 100%, but duk da haka fa duniya zata judging rashin walwalanka da a haka kake, amma to me da na riga na san fuskan da bai rabo da murmushi na san sam auren ba so yake ba. Anyway i congratulate you dear, Allah ya baku zaman lafiya. sai dai you have to know one thing, ni Aisha Sanusi M2 ni ce zan zama uwar ƴaƴanka, keep this in your mind". Turaki dai tun sanda ta fara maganar ya kunna TV yana sauraron karatun alƙur'anin da aka saka a channel ɗin saudi tv, abubuwan da ta faɗa ma ba komai yaji ba banda na ƙarshen. bai bari ta ƙara cewa komai ba ya datse kiran da ya haddasa masa ciwon kai. ya wurgar da wayar a gefensa yana daɗa jin ransa duk babu daɗi. yana gama bin azkar ɗin da yake sauraro ya jinginar da kansa da kujera, lokacin tuni gari ya waye har 6:30 ta kusa. idonsa a lumshe hoton Fillo nata haska masa, lokacin ne Gimbiya Ilham ta fito daga bedroom tana takowa da ƙyar har ta ƙaraso wajensa, abaya ne yello colour jikinta me bala'in kyau, ta ɗora hular chantly akan kwantacciyar sumar kanta, tayi kyau sose da light makeup ɗin da tayi sai zuba ƙamshi take yi, ta ɗauke hannunsa akan kujerar sannan ta zauna a kusa da shi ta kwantar da kanta a kafaɗarsa, hannun nasa kuma ta ɗora akan cinyarta. muryarta a sanyaye kuma a shagwaɓe tace,"Hammah fever na son kamani, kaina yana ciwo sosai, jikina ma duk ciwo yake yi". ta ƙarasa maganar yana jin saukar hawayen nata a kafaɗarsa, yana jin yanda ɗumin hawayen ya tsarga fatar jikinsa, yana kwatanto shi da zafin hawayen Fillo, wacce ya san a duk inda ta ke yanzu kuka take yi. bai ce da Gimbiya Ilham komai ba har wucewar daƙiƙa ɗaya, lokacin wayar dake kusa da shi tayi ringing, yana kallon new number ne ajiki yaƙi ɗauka. har sau biyu kiran na katsewa tunaninsa duk Gimbiya Aisha ce, sai kira na uku ya shigo da lambar Inna Falmata, kamar ba zai ɗaga ba sai kuma ya ɗaga yana yin sallama. daga can ɓangaren Boɗejo ta amsa sallamar tasa tana ɗorawa da faɗin,"ban kiraka da lambata ba saboda nasan ba ɗagawa zaka yi ba, ashe sabuwar lambar ma baka ɗagawa, sai ka ɗaga ta Falmata da yake kasan ta ƙanwar ubanka ce, ko ba komai halin girmama manyanka na burgeni, duk uban miskilancinka ka san manyanka". yaji kamar ya kashe wayar dan mugun haushinta yake ji, amma sai bai yi hakan ba. a daƙile yace,"ina kwana". tace,"lafiya lau, kun wayi gari lafiya?". yace,"lafiya lau". tace,"yauwa dama zan tambayeka ne ya ka sami Ilham ɗin?". ta faɗa tana yin ƙasa da murya. yace,"lafiya lau, ba ki da lambarta ne?". tace,"ya salam, baka gane nufina ba ne?, ita yarinyar a ya ka sameta nake nufi?". ya ƙara cewa,"lafiya lau, ba ki da lambarta ne?". Boɗejo taji kamar ta kai masa duka ta cikin wayar, dan in kusa gareta yake ma ba abinda zai hana faruwar hakan. cike da takaici ta ƙara yin ƙasa da murya tana faɗar,"ya zanyi tunda kai farin shiga ne, sai nayi opalli-opalli tukunna zaka gane. dama haka zancen ya zancen budurcinta?, ya ka same shi?, fatan dai ta kawo shi lafiya?". da ƙosawa yace,"gata ki tambayeta". ya faɗa yana direwa Ilham wayar akan cinyarta. ta buɗe idonta da ke rufe bacci na so ya ɗauketa, ta kalla wayar da call ke tafiya, da sauri ta ɗau wayar ta saka a kunne tana cewa,"Inna ina yini". Boɗejo tace,"Ilham ni ce, lafiya naji muryarka haka, kuka kika yi?, ko ba kya jin daɗi?, mene matsalar faɗa min, Turaki ne ya gaya miki magana babu daɗi?". Ilham tace,"a'a". ta faɗa tana sakin sabon kukan shagwaɓa. hankalin Boɗejo a tashe tace,"ni bana son kuka, ki buɗe baki ki min bayani, ko sai na zo?". cikin muryar kuka Ilham tace,"Boɗejo jikina duk ciwo yake min, zazzaɓi ne ajikina. kaina kamar zai cire, kizo dan Allah". Boɗejo tace,"bawa mara mutuncin wayar". Ilham ta kai hannu ta ɗora masa wayar a kunne, da masifa Boɗejo tace,"daga mugu sai kai Turaki, yanzu yarinyar babu lafiya shine dan tsabar zalunci baka wuce ka kaita

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243