Chapter 167
Chapter 167
jiya take ta kuka kuma duk na tambayeta abin da aka yi ma ta taƙi faɗa min, ina ta rarrashinta ma taƙi yin shiru, zazzaɓi ya rufeta na bata magani ma taƙi tasha". "wacece da ma?". tace,"Hussainata mana". Dada ta miƙe tana dogara sandarta ta fita a fusace, ta shiga parlon Amina mutane na ta gaida ita babu wanda ta amsawa ta wuce kai tsaye cikin ɗakinta. tana shiga ta sami Fullo kwance akan gado tayi ruff da ciki, ta taƙarƙare ta buga ma ta sandarta a baya, babu shiri Fullo ta miƙe a tsure tana dafe wajen, idonta na fara zubar da hawayen da suka tsagaita ma ta, sosai zafin dukan ya shigeta dan ƙashin bayanta har sai da ya amsa. Dada ta dinƙa kallon idanuwanta da suka yi jawur, sun kumbura tsabagen uban kukan da take sha a ƴan kwanakin nan, fuskarta kanta tayi jaa ko tausayin kanta bata ji. ran Dada a matuƙar ɓace ta ce,"ke wai dan uwar ubanki tare da kuka aka haife ku ko kuma an haifeki ne dan ki yi ta kuka a duniya?". ta nemi wuri ta zauna tana ta faɗa. "ƴar banzar yarinya mara tawakkali, idan ba za ki iya jurar rashin uban naki ba ki sha fiya-fiya ki bi shi mana, idan kuma auren ne ba kya so ki buɗe baki ki faɗa mana, ko an gaya miki mu muna kai zuri'armu gidan wanda basa so ne. nan na tayar da jijiyoyin wuya akan sai an sake ki saboda ina so na ƙwatar miki ƴancinki, iyayen yaron nan suka zo su kai ta bani haƙuri naƙi na haƙura har sai dai aka kai ƙarata gaban mahaifina tukunna, shi ma ɗin saboda ban iya ƙetarewa maganarsa ne amma da sai na dage akan bakana saboda ko kaɗan ni bana jurar naga za'a wulaƙanta min jinina, da kika san ba za ki iya zama da shi ba tun ranar da suka kawo lefe ba sai ki faɗa ba ace su juya da abinsu, to wallahi tallahi ki shiga hankalinki da ni tun banyi mugun saɓa miki ba, dan tsab sai in baɗawa idona toka nasa Jagarɗo ya kai ki barikinsu ya ƙulleki, ni bana son halin ƴan iska saboda haka ki kiyaye ni". Fullo ta ɗaga idanuwanta da take jin sun ma ta nauyi ta kalla Dada ta ce,"banda lafiya ne". Dada ta zabga ma ta uwar harara ta ce,"da ba ki da lafiya kuma sai aka ce kuka ne zai yi miki magani ko?, mtswww". ta miƙe ta fita ta bar ɗakin tana ta faɗa, a parlon ta sami Ammi cikin mutane tana raba musu Dakkere(abinci ne na fulani), ta kirata tazo tace ma ta. "ɗanki ya wuce ko yana nan?". Ammi ta ce,"wanne a ciki?". ta harare ta ce,"mutanen ƙwarai ake nema ba ƴan wiwi ba, likitan nake tambayarki ba wannan mara kunyar ba". ta ce,"yana nan, amma ina jin kamar shi ya wuce kai Maudo airpot ɗazu". "to ina waccan yarinyar ƙanwarsa, me aikin asibitin?". "sun je gidan Fatima anjima kaɗan zasu dawo". Dada ta ɗanyi tsaki tace,"ma za kirawota ta dawo ta zo ta duba jikin yarinyar nan, tayi mata allura yanda zazzaɓin zai fi saurin sauka kinga ajima akwai taro, ba'a tara jama'a babu amarya ba, ko kuma an gayyota jama'a kuma su zo ace musu ba taro". Ammi tace,"bata da lafiya ne?". "yo gata can dai tana neman kashe kanta ai, ciwo yana cin ta babu wanda ta faɗawa saboda shegen nurƙufanci da miskilanci da baƙin hali irin na Hayyo". Ammi ta ɗauki waya ta shiga kiran lambar Yusrah, tana ɗagawa ta ce da ita ta dawo yanzu sai ta koma. Dada ta sa aka kira ma ta Ummi, tana zuwa Dada ta ɗaga sandarta ta rafka ma ta a ƙafa. Ummi ta ɗan ja da baya tana bata haƙuri tun bata ji laifinta ba. "ki shiga ciki kiji damuwar ƴarki tun da ke dai soluwar uwa ce". ta faɗa tana bin Ummi da harara. Fullo dai na zaune tun da su Dada suka fita, tana riƙe da farar takardar da Turaki ya bata ranar da suka je dubo shi a asibiti bai da lafiya, kallon takardar ta-ke tana juyata gudun hawayenta na ƙaruwa. ta jinginar da kanta jikin bango idanuwanta a rumtse tana ƙoƙarin danne kukan dake neman cin ƙarfinta, babu abin da ke haskawa cikin ƙwayar idanuwanta sai rubutun da ke cikin takardar, kawai sai ta kasa riƙe kukan ta sake shi ya fito da ƙarfi a sanda Ummi ke shigowa ɗakin. hankalin Ummi tashe ta yo kan gadon tana tambayarta lafiya, bata ma san ta shigo ba sai a yanzun, da sauri ta cusa takardar a cikin rigarta. Ummi ta kwantota kafaɗarta tana lallashinta da ban haƙuri. zatonta duk kukan ba na komai ba ne sai irin kukan da wasu amare ke yi idan zasu bar gida. Fullo ta samu ta rarrashi zuciyarta da ƙyar saboda bata so Ummi ta san abun da yake faruwa, bata san irin damuwar da zata shiga ba in har taga takardar sakin da ke hannunta, ba lallai ta iya ɗaukar wannan ƙaddarar ba, zata ga kamar itama bata yi dacen samun miji ba ne kamar yanda ita ma bata yi sa'ar miji ba a sanda ta auri mahaifinta, dalilin da yasa ta ɓoye kenan kuma ba ta tunanin za ta faɗa, ai tun da har ana zaman idda a gidan miji zata yarda su kai ta, ranar da ta gama iddarta acan sai ta sanarwa da kowa abun da ya faru, amma ba a yanzu ba da ba ta san wanne irin hali Ummi zata shiga ba akan hakan. Yusrah ta shigo tayi ma ta allura, aka kuma ɗebo uban magunguna a first aid da aka ɗauko a ɗakin Innah aka bata. Ummi ce da kanta ta bata abinci taci, sai da taci da dama sannan ta ƙyaleta. "ki daina kukan haka nan kinji Auta ta, bari naje ana ta baƙi daga ɓangarenmu, idan kika ji daɗin jikinki sai ki zo ku gaisa da su Yaya Murja". tana kallon Ummin ta ce,"wace ita?". "da babarta da Kaka ubansu ɗaya, su na can sun zazzo ma fa da yawansu, sai tambayarki suke yi, nayi zaton kuna can gidan Asma'u shiyasa ai". ta gyaɗa kanta kawai, Ummi ta fita daidai da shigowar su Maijidda, waɗanda suka shigo suna ta masifa akan ɗinkin da tela yayi musu ba daidai ba. AmaturRahman na faɗin,"na rantse da Allah in ace ba yau zamu sa kayan nan ba sai ya biyani zan baro shagonsa, ɗan iska me kama da ɗan daudu". Maijidda tayi watsi da nata akan gado ta ce,"ai ni idan kinga na saka waɗannan kayan to sauya ni aka yi, gwara idan na koma gida na dinƙa saka su idan zanyi aiki amma ba'a bikin Hussaina tah ba, ban da rainin hankali ɗinki sai kace ance masa tsofaffi ne zasu saka". Amatullah ma ta shigo ta jefar da ledar hannunta, Raudha ma haka, duk in ka kalla fuskokinsu ka san ransu babu daɗi. Raudha tayi tsaye jikin wadrobe tana fuskantar Fullo, ta harɗe hannaye tana cewa,"kin ga yanda fuskarki ta kumbura kuwa?". ta rufe idonta kawai ta kwanta tana juya musu baya, Amatullah ta ce,"ai ɗa zu Hammah Hamid ce yay
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243