Chapter 115
Chapter 115
shi in har yay haƙuri ya kyautata mata to tabbas zai ga ribar hakan, tunda har yayi biyayya Allah ba zai barsa haka ba. tace,"Me Babban suna ko ni zan iya zaɓa maka Ilham matsayin wacce zaka aura, saboda yarinya ce me hankali da tarbiyya, ita kaɗai ta fita zakka acikin yaran Mai Martaba, to nasan dan ka aureta ba faɗuwa kayi ba ka sami uwar ƴaƴa ta gari. but ni ta yanda akazo da lamarin aurenne ya ɓata min rai, shiyasa duk naji na tsani auren wallahi, to amma ya zamu yi tunda ubangiji ya shirya faruwan hakan tuni. adu'ata Allah ya baku zaman lafiya ya kauda fitina tsakaninku, ya kuma baku ikon fahimtar junanku ta yanda ɗaya ba zai cuci ɗaya ba". sannan ta ƙara cewa,"ka dai ji me nace maka ko?". ya ɗaga kansa kawai tabbacin yaji, dan bai jin zai iya magana. suna zaune da ita suna ta hira kiran Boɗejo ya shigo wayarsa, yana kallo yay banza da kiran, da ya ƙara shigowa ya kashe wayan gaba ɗaya yana jan tsaki tare da kwanciya kan gadon Maama. ita dai tana kallonsa amma ko kusa bata yi magana ba, saboda tasan irin ɗacin da yake ji a zuciyarsa, and beside ta lura kamar yana da wata damuwa acan ƙasan ransa, sai dai bai faɗa mata amma tasan duk runtsi zata sa ni. miƙewar Maama kenan zata shiga toilet taji an banko ƙofar ɗakin, kallon wajen da zatai taga Boɗejo a fusace ta shigo, ta bi Turaki dake gadon idonsa a rufe ta ƙarasa wajensa tana ta zazzaga masifa kamar zata bankawa ɗakin wuta. Hajiya Madina kam dama tana ganin itace ta shige toilet ta rufe ƙofa, haushin duk wanda ke da sanya hannu akan lamarin aurenan take. bata fito a toilet ɗin ba sai da taji Boɗejon ta fita, ta fito a ranta tana jin haushin irin zagin da Boɗejo ta dinƙa mata ita da Turaki, cikin ranta tana jin ina ma ace akwai ƙasar da babu wanda ya sa ni sai ita, da ba abinda zai hanata ɗauke Turaki a gobe ta kaishi can yaje ya huta na kwana biyu ko zuciyarsa tayi sanyi. acan gidan Turaki dai sabon biki ne ya tashi, dan yana zuwa ya tarar da danginsu da dangin Fulani Azima an cika gidan sai tashin busar algaita ta ko'ina, ta dole Boɗejo ta shirya shi har da cewa wallahi idan baiyi wasa ba sai tayi masa wankan da kanta. ya fito cikin dakakkiyar shadda fara da ta saje da alkyabbar Gimbiya Ilham, yayi azababben kyau har yafi na ranar ɗaurin aurensa. kamar dai wancan kwanakin haka yau fuskarsa duk babu walwala har akai taron aka gama, sai da Boɗejo ta tabbatar sun gama cika al'adarsu sannan hankalinta ya kwanta. jama'a sunci sun sha an bar arziƙin abinci a inda yake, bayan kammalawa Inna Falmata ita tayi jawabin godiya ga duk waɗanda suka zo da kuma tarin adu'oi wa ma'auratan, daga nan kuma sai aka shiga ɗaukar hutuna kamar hauka, kowa burinsa bai wuci yay short vedio yana hasko gidan ba ta yanda duniya zata gani ta shaida gidan arziƙi. ƙarfe biyar na yamma Turaki ya wuce police station kan sabon report da ya shigar tun a ranar da ya dawo, suka kuma tabbatar masa da cewar suna kan yin bincikensu, bai dawo gida ba sai 6 kuma ba gidansa ya wuce ba wurin Maama ya wuce, inda yaje ta tarar ta wuce wajen Kaka anzo ance tana can ta suma. *Kidnappers.* ga duk wanda ya san Fillo a yanzu zai iya rantsewa ba ita bace, saboda yanda ta fita a hayyacinta, abinka da mara ƙiba, kallo ɗaya zaka yi mata ka zubar mata da hawaye saboda yanda ta fige, idanuwan nan sun ƙara ɓurmawa ciki. zaune take akan ƙasan simitin wajen an ɗaure ƙafafunta da igiya, haka ma hannayenta an ɗaure su ta baya, yanda fuskarta tayi jawur da yanda jini ke fita daga bakinta kaɗai zasu shaida maka irin azababben dukan da ta sha a iyakar yau. ƙaton mutumin dake gabanta ya ƙara buga mata bindigar hannunsa a fuskarta, take bakinta ya ƙara fashewa kanta ya lanƙwashe. cikin burkitacciyar hausarsa yace,"muddin baka daina yi mana gardama ba, to wuya yanzu ka fara shanta. in bakayi wasa ba sai mun kaseka ayau ɗin nan". da ƙyar Fillo ta miƙar da wuyanta ta ɗago tana kallonsa da idanonta guda ɗaya da bata iya gani sosai da shi. kallonsa take yi tana hango ranar da suka tsareta suka ce ta bayar da lambar wanda za'a kira, lambar Amir kaɗai ta haddace a duniyarta kuma bata tunanin zata iya bayar da shi, saboda tsoronta kar ya cutu da jin halin da take ciki. sai da tayi da gaske tukunna ta iya haɗa lambar Yami ta bayar dan ba wani haddaceta tayi sosai ba, kuma sai da aka gwada lambar kusan sau uku duk ba correct ba sai ana huɗun Allah ya taimaketa kiran na shiga taji muryar Yami a sanda aka ɗaga, da wannan ta samu ta kuɓuta daga wahalar da suke bata. kuma tun a ranar da aka kawo kuɗin suka ƙirga suka ga harda ƙarin dubu ɗari biyar akai amma hakan bai yi musu ba suka ce fiye da wannan suke so, idan bata manta ba tana jin shi ƙaton na cewa,"wato iyaye naka suna sonka sose, tunda har gashi suna ƙara mana kuɗi akan wanda muka nema. wannan ya nuna mana sewan sun tara kudi da yawa, don haka ba zamu sake ka ba sai an cika mana kudi ya zama miliion goma". tunda taji ance ƙarin dubu ɗari biyar tasan Amir ne kaɗai zai yi hakan duk da bata san ta yanda akayi su Kaka ma suka sami wannan kuɗin ba. dan a ranar da suka kira waya aka sawa su Kaka muryarta tana cewa azo a ceceta, the first abinda Kaka ta faɗa mata shine,"ki daina kuka Fillo, kiyi ta adu'a kinji za ki kuɓuta, banda ƙarfin da zan kawo musu amma Amir zai zo ya tafi dake kinji". ta sa ni a irin son da Amir yake mata zai ƙara fiye da haka ma in har ace yana da shi, kuma tun a ranar ta ƙara jin Amir ya sami wani waje na daban a tare da ita, in ace da sonsa ya ragu da 85%, to a yanzu wannan son nasa zata ce ya ƙaru da morethan 1000%, saboda shi ɗin mai sonta ne kuma me ƙaunarta, dan haka a duniya bata da wani wanda ya fishi. dukan cikinta da akayi da ƙafa shi ya dawo da ita daga duniyar tunani. ta saki kukan da bata jin zata iya riƙe shi, ta shiga ambaton Allah a fili da kuma zuciyarta. ta buɗe bakinta wanda leɓenta suka riga suka zama ganda tace,"ku kasheni kawai, dan Allah ku kasheni ko na samu na huta. kunce sai an ƙara muku kuɗi an ƙara still kuna faɗin bai isheku ba, na faɗa muku bamu da wani gata sai Allah, dan Allah dan Annabi ku kasheni kawai". ƙaton ya jawo jakar kuɗi na biyun da Amir ya kuma kawowa naira miliyan biyu, sai dai basa tunanin da naira miliyan bakwai da rabi kacal zasu iya sakin yarinyar, sun jima suna kidnapping su
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243