Chapter 93
Chapter 93
ɓallan maganin sannan yace da ita,"bani ruwa". cikin azama ta miƙe ta nufi ƙofa zata fita, a dabararta na in ta fita ba zata dawo ba, amma tana zuwa taji yasa key a ƙofan, ta waigo tana ce masa,"ƙofan rufe yake". ba tare da ya kalli inda take ba yace,"not necessary sai kin fita, ga ruwa nan akan drower". taji kamar tai ihu, sai kace wadda ƙwai ya fashewa a ciki haka ta wuce inda roban faro yake ta ɗauko tare da cup, ta kawo masa yace ta zuba a cup, ta zuba sannan ya kamo hannunta ya zuba maganin yace ta shanye. da ƙyar ta sha maganin tana sha tana hawaye, suma da guda ɗai-ɗai ta dinƙa sha, tana gama sha sai ga amai nan ya taho, ta miƙe da sauri tayi hanyar toilet taji yace,"idan kin gama aman sai ki kwanta anan". ya faɗa yana nuna mata gado da bakinsa, tare da miƙewa zai fice. kamar wacce aka dannawa pause haka ta tsaya tana sa hannu ta rufe bakinta, idanuwanta suka firfito waje dan ita ɗaya ta san me take ji, haka har sai da maganin ya koma, tana sauke numfashi tace,"na shanye". yay mata shiru ya fice ya barta, yin duniya ta buɗe ƙofan duk da cewar there is spare key amma ƙofan yaƙi buɗuwa, means ya bar key ta waje kenan, wucewar five minutes sai ga shi ya dawo da coolern abinci a hannunsa, tana kallo ya wuce sai dai at this time ta kasa attempting buɗe ƙofan, binsa tayi da ido kawai har ya zauna kan kujera. ya waigo da kansa yay mata kallo ɗaya, kuma take ta gane nufinsa a sanda suka haɗa ido, ta taho a hankali tazo ta zauna a ƙasa, ta ɗauko coolern dake kan table da plate ta zuba soyayyan taliya da vegetables ta zuba kaɗan, kuma kamar ance ɗago ta ɗago taga ya zabga mata wani nugun kallo, ba shiri ta ƙara abincin ya ɗanyi auki sannan ta fara ci. har ga Allah dama yunwa take ji, rabonta da abinci tun safe, hakan yasa ta zage tana cin abincin, ba ta ankare ba taga har ta cinye. son samu ace tayi ƙari to amma ba zata iya ba, Turaki dai idonsa na cikin glass yana operating laptop ɗin dake gabansa, tana ta kallonsa for almost 2minutes taji agogon ɗakin yayi ƙara, tana dubawa taga har 8:30. ta juyo tana ƙara kallonsa tace,"don Allah ka buɗen ƙofan na tafi, hakan babu kyau, Kaka tana can tana jirana". ya kalleta ya kalla coolern gabanta yace,"kin cinye?". ta girgiza masa kai,"na ƙoshi". yana ta kallon coolern yace,"buɗe na gani". ta buɗe yaga saura kaɗan bai fi spoon goma ba, ya galla mata harara yace,"juye ki ƙarasa cinye shi, wa kike tsammanin ya cinye sauran jagwalgwalonki?". ta marairaice tace,"cikina na ciwo". yace,"zo ɗau magani ki ƙara". sai ta rumtse ido sosai tana yin ƙasa da kanta, ta shiga afa abincin kamar me cin magani. kafin ta ɗago ta kallesa taga yanda idonsa ya sauya kala, haka ɗaya sai taji bala'in tausayinsa cikin ranta. kuka ta ke son yi amma bata so ta yi gudun kar ciwon kanta ya ƙaru, ga shi duk iyakar ƙoƙarinta ta kasa yi masa rashin mutuncin da ba zai ƙara sa shi shigo da ita ɗakinsa ba, infact kallonta ma ba lallai ya ƙara yi ba, to amma daga zaran tai attempt na yi masa wani abu sai wannan girman kwarjinin nasa ya tarwatsa duk plans nata. with breaking voice tace,"baka ci abincin ba, kuma ɗazu kace kana jin yunwa, ka cinye wannan ɗin". kai tsaye ya bata amsa da,"yara ne suka girka". yanda voice ɗinsa ya fita sai ta ƙara jin tausayinsa haka siddan. tace,"to haka zaka kwana da yunwa?". still ba tare da kallonta ba yace,"Maama tayi bacci". sai tai shiru tana kallonsa, taji ƙwalla ta cika idonta da tausayinsa, ta lura ba ya iya sakewa idan ba tare da Hajiya Madina ba, haka kuma magana ma baya iya yinta sai yana tare da Maama ko Zaytuna, da su kaɗai take ganinsa taga yana ta zuba magana har haƙoransa su dinƙa washewa da dariya, to randa kuma aka ce mahaifiyarsa ta dawo fa?, tunda ta fara aiki bata taɓa ji ko ganin yaci abincin da ba Maama ce ta girka ba in har a gida yake, ko office ya fita sai Maama tayi girki an bawa driver ya kai masa, to hana rantsuwa ita yasa ta taɓa dafa masa indomie ya kuma sha kunun da ta dama, wataran har Nihal ke tsokanarta da Fullo ƴar sa'a, Hammanmu yaci abincin hannunki. anan hawayen da suka cika idonta suka sami nasarar gangarowa, kewar tata mahaifiyar ya daɗa kamata, duk da Kaka na faɗa mata zuwa yanzu Ummi ta rasu, amma ita ajikinta ba ta jin hakanne, tana ganin kamin duniya ta tashi kamar zata ga Ummi, kamar zasu ƙara rayuwa tare da Ummi, kamar Ummi ta kusa dawowa gareta, amma sai zuwa yaushe zata ga Hammah Hamid?. wayar Turaki tayi ringing, bai ɗaga kiran ba sai da ya tsayar da duk abin da yake yi, daga yanda ya saita natsuwa zaka san da mutum me muhimmanci zai yi magana. ya ɗaga wayar yana rissinawa tamkar yana gabanta, yace,"kin tashi Maama?". daga ɓangaren Hajiya Madina tace,"na tashi me Babban suna". yace,"how are you feeling now?". tace,"feeling much better dear son. am sorry nayi bacci ban jira ka dawo ba, Zaytuna ta min allura ban san time da baccin ya ɗauke ni ba". Turaki ya sauke numfashi yana miƙewa tare da ce mata,"naji daɗin hakan ai, atleast kin samu kin huta. gani nan zuwa". tace,"i know you are tired, kayi kwanciyanka sai da safe tukunna. have you eaten your dinner?". yay shiru bai ce komai ba, tace,"na dafa maka tea, yana perlonku ka duba. ka tabbata kaci ka ƙoshi before you sleep". yace,"to Maama, thank you, Allah ya ƙara miki lafiya". tace,"yauwa bye bye, sleep tight. karka manta da adu'a". ya ajiye wayar yana kwantar da kansa jikin kujera. Fillo dai nata kallonsa tana jin wani tausayinsa na ratsata. gani tayi ya tashi ya fita yanayinsa na juyawa zuwa na marasa lafiya, kuma kamin ta yunƙura tabi bayansa sai ga shi ya dawo hannunsa riƙe da basket, ya wuce ya ajiye kan table ya shiga toilet ya fito. kaɗan ya zuba tea ɗin, soyayyan bread da ƙwai ne, slice biyu ya ɗauka yaci. zuwa lokacin bacci har ya fara ɗaukar Fullo, ta kifa kai a jikin gadon. a cikin baccin nata taji yana waya yana cewa,"haka fa, ai dalilin da yasa ma ba'a fiya son a tsaya ƙofar gidan ba kenan, both the two side, an ma fi samun wannan matsalar daga ta gate ɗin ma'aikatan gida. yes, ai kwanaki ma akwai baƙuwa da muka yi tana taɗi anan main gate so basu ankare ba sai jin abu tayi ya nannaɗe mata jiki, ana dubawa akaga ashe maciji ne. the same abin da ya faru da wata ƴar aiki ma, tana compound nasu ne ko tana bakin gate tana zance, na dai manta but itama ce akai abu kawai taji yana shiga cikin kayanta, ashe wani tsohon maciji ne yayi girmana, da ƙyar aka cire macijin nan a jikinta, ƙarshe ma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243