Chapter 89
Chapter 89
kallon bayanta. ba tare da gama tantance motar waye ba ƙarar horn ya kuma shiga kunnenta tana jin kamar dodon kunnen zai mutu. ta ɗan yatsine fuska tana shigewarta tunda ba huruminta bane na me gadi ne, bata taɓa ganin kalar motar ba acikin gidan balle tace ta gidan ce. ta shige da saurinta, kiciɓis suka yi da mai gadi ya fito daga banɗaki riƙe da buta a hannunsa sai sauri yake yi. yace,"ƴar nan Allah sa ba Alhaji bane". Fillo tace,"wallah ban sani ba Baba, amma motan kamar bana gidan ba, ban dai sani ba". Me gadi ya fice da sauri, ganin ba motar gidan bace yasa shi ƙarasawa don ganin waye. Turaki ya gani aciki fuskarsa kamar an aiko masa mutuwa, ya tabbatar da AC kunne a motan amma yana ganin yacca zufa ta tsatstsafo a goshinsa. Me gadi ya rissina yana faɗin,"ranka ya daɗe ashe kaina, kayi haƙuri na shiga banɗaki ne. motar kuma ban shaida ta waye ba shisa, bari inje in buɗe". da ƙyar Turaki ya iya buɗe baki saboda yacca yake jin kansa kamar zai fashe yace,"ba gate zaka buɗe ba, yarinyar da ta shiga yanzu zaka kira, da sauri". cikin sauri me gadi ya koma, lokacin Fillo na dab da entrance na side ɗin Boɗejo taji me gadi na ƙwala mata jira. "ki zo da sauri yallaɓai ne ke kira". ita da yace yallaɓai sai tayi zaton ko Baffa yake nufi. don haka ta ɗago ƙafa tana cewa,"tom". shi kuma yana ƙara cewa,"yace kije da sauri". Fillo ta ƙara saurin tafiyarta har tana jin kaman za tayi tuntuɓe. tunda ta fito jajayen idon Turaki ke kanta har ta ƙaraso ta ɗayan glass ɗin, ya sauke glass ɗin ba tare da ya waiga ya kalli ko da inuwarta ba. dan a yacca zuciyarsa ke tafarfasa zai iya shaƙota ya shigo da ita ta cikin glass ɗin. Fillo ganinsa yasa gaba ɗaya ta tsure, da ƙyar ta tattaro yawun bakinta tace,"gani". ta faɗa kamar me koyon magana, bala'in tsoro na kamata saboda yanayinsa da ta gani, ita ko babu yanayinsa ma tana jin tsoronsa. "buɗe ki shigo". haka taji amon muryarsa tamkar saukar aradu aka. zata tsaya tunanin maganar tasa taga ya juyo a fusace ya zuba mata rikitattun idanuwansa da suka koma kamar na tiger. babu shiri ta nufi ƙofar baya zata buɗe a tsawace taji yace,"kika shiga nan babu abinda zai hanani ɓalla ƙasusuwanki na zubar a wajenan". take ruwan hawaye ya sakko mata ta dawo tana buɗe gaba ta shiga da tsananin ruɗewa, duk ta firgice ta gigice. ta rufo ƙofar motar tana kifa kai akan cinyarta ta fashe da kuka. Turaki ya dinƙa kallonta babu ko ƙifta ido, a hankali kuma ya mayar da ƙwayar idonsa kan hannun hagunta da Amir ya riƙe for morethan 2tyms, yaji zuciyarsa ta ƙara tamkewa, trying his best to be very calm gudun kar ya illata ƴar mutane, ya damƙo tsintsiyar hannunta dake rawa yana mata mugun riƙo kamar zai karya ƙashin wajen. ta ɗago da kanta a gigice tana kallonsa da tsananin jin zafin riƙon. cikin muryar kuka tace,"me nayi maka?". tambayartata yaji kamar ya tsinka mata marin da zai yi sanadiyar ɗaukewar jinta da ganinta gaba ɗaya, wataƙila hakan yasa tasan laifinta. acikin rishin kukan da take yi tace,"jiya fa kace ka haƙura, amma tunda baka haƙura ba i will give you half of the money now, ending month sai na cika maka sauran". shi dai kallonta kawai yake yi yana tunani iri iri cikin ransa, tana batun ta basa 25k now, aina ta samu 25k?, wanda ya tafi ne ya bata?, me tayi masa ya bata?. sai ya rumtse ido gam yana ƙara damƙe hannun da mugun ƙarfin da yafi na ɗazu har sai da ƙashinta yayi ƙara, idan ce masa akayi an ganta da wani ba zai taɓa yarda ba don ba tayi kama da wadda zata tsaya da namiji ba, amma with his own 2eyes ya ganta tsaye da namiji a inda babu kowa sai su kaɗai, ƙofar gidan da babu masu wucewa, sama da rabin awa suna hira cikin nishaɗi har tana wage masa all her 32teeths. which kind of purnishment did he supposed to give her?, shin ya ɗimautata da sanar da ita cewar akwai igiyoyin auren wani akanta guda uku reras?, ko kuma yayi mata abinda ba zata ƙara kallon wani namiji ba a rayuwarta?, balle harta bari ya riƙe mata hannu har tai masa dariya har ta barsa yaja hancinta. "wallah zan baka 25k daga baya zan cika maka sauran, amma kayi haƙuri ka sakar min hannu da zafi wallahi, ƙashina ma har ya ɓalle ina jin". tsabar ƙuluwa Turaki bai san lokacin da ya dunƙule hannunsa ya daki bakinta ba ya fashe, shi zata faɗawa ya sakar mata hannu bayan ita halalinsa ce?, and ta iya barin wani ƙaton banza can daban da ba muharraminta ba ya riƙe mata hannu ba tare da ta hanasa ba?. Fillo ta fashe da kuka sosai tana sa gefen mayafinta ta danne leɓenta da ya fashe. "ni me nayi maka a rayuwa ka tsane ni, ban taɓa cutarka ba haka ban taɓa munafurtarka ba, amma kai kullum burinka ka ƙuntata min, akan me?, saboda ina ƴar talakawa?, ina yi maka biyayya iyakar iyawana matsayinka na wanda nake a aiki a ƙarƙashin iyayensa, mahaifiyarka bata taɓa min kallon banza ba balle har ta nuna min tsana, amma kai ko da yaushe ka ganni burinka bai wuci kasa na zubar da hawaye ba, a wanne dalili?, idan har nayi maka wani laifi ne bisa kuskure da ban sani ba sai ka faɗa min na baka haƙuri, ba wai ka dinga muzguna min ba duk sanda ka ganni. yanzu ka karya min ƙashin hannu ka fasa min leɓe duk saboda me fisabilillah?". kuka take sosai tayi maganar, idon Turaki manne akanta yana hasko tsayuwarsu da Amir, cikin jin zafi a heart ɗinsa ya kulle idonsa, yaja motar with high speed kamar duniya zata tashi, tayoyin motar suka bada sautin ƙuuuuu akan kwalta, wannan ƙarar ta haddasa tsoro na bala'i a zuciyar Fillo, kuma tsananin tsoron yasa farat ɗaya ta ɗago da kanta dake kan cinyarta, ganin yanda yake zabga mugun gudu akan titi tayi jikinsa a rikice ta riƙosa tana faɗin,"kayi a hankali dan Allah zamu yi accident fa, ka daina nufar bishiyan can". *Please vote, comment and share.* [8/28, 19:06] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *29* motar Turaki bata tsaya a ko'ina ba sai a compound na cikin company nasu, ƙarfe biyar na yamma a lokacin, and at that time an ma yi closing, bai san exact abin da ya shigo da shi ba, kawai ɓacin ransa ya kaisa. yay parking yana daɗa tabbatar da duka glasses na motar a rufe suke, ya kunna karatun qur'ani sannan ya buɗe lock. ya kalli Fillo da har lokacin kanta ke kife a gefen kafaɗarsa, tun san da ta ke roƙon yay driving nasu a hankali taga baida hankalin dainawa shikenan sai tayi shiru, kuma tsoron da takeji shi ya hanata ɗagowa a kafaɗar tasa. wucewar 20seconds yana kallonta, yana jin yanda numfashinta ke sauka a hankali, a tunaninsa duk bacci ne take yi, nan kuwa tsabagen zuciya ce tasa tai luff kamar wadda baccinta yay
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243