Chapter 82
Chapter 82
kun ɗaukar masa ni kun kai masa gidansa. da gaske nake miki Ilham ina son Brothernki sosai wallahi, kuma ina adu'ar Allah yasa ya zama mallakina, nasan kuma zan samu tunda dai har sarauta ce ta haɗu da sarauta". Ilham ta rumtse idonta sosai tana jin wani iri a ƙasan zuciyarta wanda ta rasa dalilin hakan. ta wutsiyar ido take kallon Turaki dake driving cikin ƙwarewa, yana bin karatun ƙur'anin da ya kunna. ta mayar da murfin idonta ta rufe tana jin a ranta kamar zata yi kuka. Turaki ya kai sanyayyan hannunsa ya taɓa goshinta, lokacin ta buɗe ido tana miƙewa zaune. yace da ita,"did anything happend?". ta girgiza masa kai,"ba komi Hammah". "kuma kika yi silent bayan na san wannan bakin baya rabo da labari". tai murmushi tukunna tace,"to ai naga kana bin karatu ne". Turaki ya kai hannu ya kashe karatun sannan yace,"ina jinki, bani labari". "wanne iri to?". yace,"irin fitinar da kika dinƙa yi da kina yarinya bayan na koma Europe wurin Granny". tasa hannu ta rufe fuska tana cewa,"to ai kasan wannan time en, kaga babu batun a baka labari". ya ɗan waigo ya kalleta yana cewa,"give me my phone". ta miƙa masa yay dialling numba ɗin Zaytuna ya kira. sai da kiran ya kusa katsewa sannan tai picking, bayan picking ɗin shiru yay baice da ita komai ba. sai itace tayi murmushi daga inda take tana duban Fillo dake bacci hankali kwance akan gado tace,"bata tashi ba". Turaki yace,"up to now?, lafiya kuwa?". Zaytuna tace,"lafiya lau, rashin bacci ne da bata yi ba jiya". "why is that?". tace,"naje wurin Kaka nace mata ko da zata ji shiru Fillo bata dawo ba zata kwana a wurina, saboda naga kaman bata jin daɗi tun ɗazu tana ta bacci...so Kakan sai take ce min ai jiya ma kwana tayi bata rumtsa ba tana ta kuka, kuma tayi tambayar meke damunta bata sanar mata ba, ta dai bar hakan a rigimarta kawai...dana dawo kuma naji jikinta da zafi, kukan da tayi ma zai iya sa mata zazzaɓi". Turaki took a deep breath with out saying anything, hakan yasa Zaytuna kwantar da murya tace,"i will prescribe some drugs sai ka taho da su saboda ciwon yatsanta. like da fever ma a jikinta". yace,"oak send it to me right now via message". sai kuma yace,"Bello fa?". Zaytuna tai dariyar da ya bayyana haƙoranta tace,"he left since, da ƙyar na taushe shi wai sai yaje wurin Maama anyi wacca za'ai". tsakin Turaki ya fita da ƙarfi yana cewa,"mahaukaci ne ai...don't pick up his calls again". Zaytuna na murmushi tace,"na hannun daman naka Hammah?". yace,"ehh shi". ya faɗa yana katse wayan. ya kashe kiran yana parking a ƙofar store ɗin da suka zo. suka fito a tare da Ilham wacce ya zagaya yana tambayarta dalilin sauyawan mood ɗinta alhalin ba a haka suka fito ba. **** a hankali Fillo ta buɗe idonta daga ɓaccin da ta tashi, ta sauke ƙwayar idonta akan gadon da ta san ba katifarsu bace ita da Kaka. tayi wani mugun zabura ta tashi zaune tai saurin durowa daga kan gadon, cikin ranta tana faɗar kalmar innalillahi. ta rasa ma da wanne irin tunani zata yi amfani wajen tuna komai. bakin ƙofar da ta san ta riƙe handle tana kuka kawai take bi da kallo, da yaushe tayi baccin?, kuma ya akayi tazo kan wannan gadon?. kawai sai ta duƙe a wurin ta kifa kai da gwiwa tana fashewa da kuka, lokacin kuma taji kiran sallah ya shiga cikin kunnenta wanda ko ba'a faɗa ba tabbata na magriba ne. ta miƙe da sauri ta wuce ƙofa zata buɗe taji ƙofar a rufe, ta dawo a hargitse ta shiga duba keys acikin drowers bata gani ba, taji zuciyarta ta ƙuntata. shin Turaki wanne irin mutum ne shi mara uzuri da yafiya a rayuwarsa, akan kawai ta fasa turare zai kulleta a ɗakinsa ita ɗaya?. kawai sai maganarsa ta dawo mata sanda yace idan ta fita a ɗakin nan to biyansa turarensa tayi. kulle idanuwanta tayi tana jin hawaye na biyo kuncinto da tsananin jin haushi da takaicin kanta. me ma ya kaita?, har sai yaushe ne zata daina shiga hurumin da bai shafeta ba bai shafi wani nata ba?, dan ana so a cutar da Turaki doesn't mean ana so acutar da Hammah Hamid ne. ina ruwanta da Turarensa ma da har zata fasa kawai saboda bata so?. bata taɓa jin taji haushin kanta a wani abu da ta aikata ba sai a yau. ta san turaren me tsada ne kamar yanda ya faɗa, to yanzu da wanne kuɗin zata biyasa?, shekaranjiya Kaka ta kwashe ƴan kuɗaɗenta ta bayar an siya tumakin da suke kiwo. kawai sai ta ƙara durƙushewa a gaban mudubi tana kuma sakin kuka, ko na misƙala zarratan Turaki baya da tausayi kuma baya da imani, sam baiyi gadon mahaifinsa ba, kuma bai yi gadon mahaifiyarsa ba kamar yanda taji labarinta a bakin Maama ɗazu. tana cikin wannan kukan ne taji an buɗe ƙofar, ko bata ta ɗago ba tasan shine, hakan yasa taƙi motsawa, saboda so take yi ta taushi zuciyarta gudun aikata abinda zata zo tana dana sani, dan tasa a ranta sai Turaki yasan ya kulleta a ɗaki. yau zata masa abinda zai sa ya koyi haƙuri da yafiya, in ba haka ba kuma ta barsa da sharrin waɗanda suke neman rayuwarsa, wannan ma kaɗai ya isa ya shiga hankalinsa. Turaki ya shigo ciki yana mayar da ƙofar ya rufe tare da ƙara saka key, zaton Fillo bai saka key bane, hakan yasa ta miƙe da azama cikin dabarar data tsara cewar zata bige shi ta buɗe ƙofar ta fice da gudu, irin gudun da ba zai iya kamota ba. kuma ba zata ƙara yardar ma tazo ɓangarensu aiki ba sai dai in Ɗausiyya. Turaki ya tsaya yana kallonta da mamakin yanda ta wani taso a sukwane kamar wacca taga mugun abu, ya ɗan matsa zai bata hanya gudun karta bigesa daidai nan ɗakin ya gauraye da uban duhu sakamakon ɗauke wuta da akayi. babu shiri Fillo ta cakumo Turaki ba tare da sanin inda ta nufa ba tana kurma uban ihu tare da ƙanƙame shi. "wayyo Allah nah, na shiga uku, Kakata". ihun take yi tana ƙara ƙanƙameshi kafin kuma ta shiga roƙonsa,"dan Allah ka kunna fitilar, wallahi ba zan ƙara ba, na bi Allah na tuba insha'Allahu ba zan ƙara yi maka ta'adi ba, kuma zan biyaka turarenka amma kaima Allah ka kunna hasken bana son duhu". maganar take tana ƙara cikwikwiye shi, Turaki yasa hannu ɗaya ya riƙeta sosai ajikinsa, ya duƙa ya ajiye ledar hannunsa sannan yasa ɗayan hannun a aljihu ya ɗauko wayarsa ya kunna tourch. idanuwanta a rumtse suke gam hakan yasa ba zata shaida hasken fitalar wayar ba, kuma har lokacin bata bar roƙonsa ba akan ya kunna fitilar tana ƙara shigewa jikinsa. ya leƙa fuskarta ya kalla yanda duk take a tsorace, sai haɗa uwar zufa take, ya girgiza kai kawai yana mamakin bala'in tsoro irin nata. yayi ajiyar zuciya a daidai lokacin da wutar ɗakin ta dawo, yay guntun tsaki na ɗan jinkirin da aka samu before a kunna generator. shi kansa baya son wannan ɗauke wutar duk da ba kasafe aka cika ɗaukewar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243