Chapter 211
Chapter 211
miƙe zaune still bai raba bakinsu ba, a yanzu kuma shi ya shiga shan lips ɗin nata cikin salon da ya fara aika saƙo cikin ƙwaƙwalwarta. ta fara kuka a hankali tana so ta zare bakinta, ya damƙeta da kyau yana girgiza mata kai,"a'a Fulani". san da yay pressing lips ɗinsa on her boobs zuciyarta ta ambaci sunan Allah. tunaninta ya tsaya cak, taji yawun bakinta ya bushe kamar bushewar famfo, sannan taji kamar tana neman ta suma. "Please Fulani Nah...". haka taji kamar ya faɗa, but sai ta gaza fahimtar komai balle tayi komai ɗin da yake so. wucewar daƙiƙa ɗaya taji yana neman ɗauke bakinsa, da sauri tasa hannayenta a gaban rigarsa ta dawo da shi. jikinsa na rawa kamar mazari ya ɗauketa idanuwansu duk a rufe, amma a haka ya ƙarasa gado ya kwantar da ita yana zare towel ɗin jikinta a zafafe yayi wurgi da shi. tuni kukanta ya ƙaru, but bata tunanin a yanzu zata iya hana shi duk yanda ya so yayi da ita, domin ita kanta ta fara jin daɗin yanayin na su, abin da yake buƙata ita ma shi take buƙata a yanzu. Fillo ta lumshe idanu jin skin ɗinsa ya haɗu da nata, haɗuwar da tasa Turaki ƙara burkicewa, gently ya shiga shafa jikinta ya fara yi mata wani salo, wannan salon nasa shi ɗaya, salon da taji yana neman ɗaukarta ya kaita saman gajimare. a san da taji hannayensa a waji waje da bai taɓa zuwa ba, a lokacin numfashinta ya fara katsewa, tasirin abin da yake aiwatarwa na bin kowacce jijiya ta jikinta. wani abu yake yi mata da bata taɓa experiencing ba tun da ta zo duniya. cikin wata iriyar murya taji yana faɗin,"help me, Fulani help me please". a wannan lokacin kuka sosai Fillo ke yi, so take ta hanasa zuwa inda yake ta rawar ɗarin ya shiga amma sai taji ta kasa, roƙo da magiya kawai take yi akan ya ƙyaleta amma sam Turaki bai san tana yi ba. daga lokacin da taji ya fara adu'ar saduwa da iyali, daga lokacin firgicinta ya ƙaru, ta daina ji ta daina gane komai, domin abin da yake shirin yi ya shallake tunaninta, ba irin wannan abun da yay mata bane wancan ranar, duk yadda ta tsammaci abun ya wuce tunaninta, motsi wannan ta kasa balle ta samu ƙarfin ture shi, sunan Ummi da Kaka da Maama da Mum da shi kansa ɗin kawai take aikin kira akan su zo su ceceta. and cikin abin da bai fi ƙiftawar ido ba Turaki ya rabata da virgin ɗinta, ƙofar da sai da ya sha baƙar wahala kafin ya shigeta, lamarin da yay kacakaca da duk wani lissafi da tunanin Fillo. abu ɗaya ne ta san da shi, wanannan daren, wannan abun da ya faru, abubuwa ne da za su kasance a cikin ƙwaƙwalwarta, ɓangaren tunaninta, wurin da ba za su taɓa gogewa ba har abada. [9/7, 01:48] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *56* agogon dake manne a bangon ɗakin, tsintsiyar jikinsa ta kaɗa cikin sautin dake ba da ƙarar ɗil, ɗil, ɗil. sakanni 1,2,3 su ka wuce kafin ya shiga bugawar daƙiƙu 1,2,3 har zuwa biyar. sautin ƙarar ya shiga cikin kunnuwan Turaki kaɗai, kuma a wannan lokacin komai ya lafa, komai banda sautin kukan Fulani da ke tashi. dogayen gashin idon Turaki su ka ɗaga, kafin murfin idanuwansa su ka buɗe, ya waiga ya kalli Fillo, ya rungumota tsam a ƙirjinsa, numfashi kawai yake saukewa tamkar wanda yay tseren gudu tun daga china, magana yake so yayi but sam ya kasa, ji yake tamkar yau ne rana ta farko, kamar today is the first day he knows the virginity of a woman in his life, sai ya lumshe idonsa, abu ɗaya ne yake da akwai, daɗin wannan ya fi wancan. yana jin yanda hawayenta ke sauka a jikinsa, sautin kukanta na fita ɗauke da tsabar wahala, hawayen da suka wanzar da wani bala'in tausayinta a ransa, ya ɗago hannu da ƙyar zai goge mata hawayen sai yaji ta ture hannun a zuciye. ya buɗe idonsa ya kalleta sai yaga idonta a rufe yake, sai uban hawaye dake silalowa ta gefen idonta kamar an kunna famfo, da ma ya lafiyar kura balle an taɓota, yay wani irin murmushi da zai iya cewa bai taɓa yin irinsa ba, ƙara tsamketa yay a jikinsa har sanda baccin wahala ya ɗauketa. kissing lips dinta yay kafin ya zare ta daga jikinsa, ya sauka akan gadon yaje ya kunna fitila don ba ya jin lamp ɗin dake kusa da gadon iyaka haskenta zai wadatar da shi wajen kallonta. ya kalli agogo yaga ƙarfe ɗaya da rabi, dawowa yay ya zauna, yay tagumi yana kallon fuskar Fillo da tayi jawur kamar jini zai fito, dogayen gashin idonsa suka ƙifta a hankali, ya kamo hannunta ya riƙe yana kallon fuskarta da tayi looking so innocent. hawaye duk ya bushe a fuskar, wani irin azababben sonta da ƙaunarta yaji suna fuzgarsa, ya san yana sonta tun a lokacin da bai san ya kamu ba, but a yanzu sai yake jin tamkar wani sabon son nata aka dasa a zuciyarsa, gaba ɗaya ta gama mallake zuciyarsa a yau, he was in a state of indescribable joy. ya san yayi farin ciki da yawa a rayuwarsa, iyaka adadin farin cikin da ba zai ƙirgu ba, but bai taɓa tunanin cewa akwai wani farin ciki a duniya na daban ba kamar wanda yake ji a yanzu, sai yanzu ya shaida farin cikin duniya daban, haka ma farin cikin aure tare da wadda kake so daban. kallonta yake yi tamkar yau ya fara ganinta, sai ƙyalli take yi, she looks so gorgeous and affectionate. ya ɗora yatsansa saman lips ɗinta da ta turo gaba ta taɓe su, yay murmushi, in ban da bacci take yi ya san dole ma sai tayi masa tsiwa. ƙarfe uku da rabi hannun Fillo ya miƙe ya sauka akan cinyar Turaki, ta buɗe idanuwanta da suka yi mata mugun nauyi, ƙwayar idonta ta sauka akan fuskarsa. a san da su ka haɗa ido sai tayi saurin runtse ido ta juyar da kanta gefe. sabon kuka ne yake so ya ƙwace mata, so take ta motsa ta miƙe amma bata jin zata iya, every part of her body feels as if it is not her own, she is feeling pain everywhere, she wished ace bata yarda ta amince masa ba, kawai sai ta sa ki wani marayan kuka tana jin yacca take zugi ke ziyartar ƙasanta. sautin kukan nata ya tafi ya zarce har cikin ƙuryar zuciyar Turaki ya matse zuciyarsa, zuciyar tayi rawa, da sauri ya ɗagota ya rungumeta yana shafa bayanta, shi kansa ya san dole tayi kuka, ya san bai yi mata ta sauƙi ba, bai ma san ta inda zai soma lallashinta ba, jinsa yake kamar babu wasu kalamai akan harshensa. jin yanda hawayenta ke sauka akan fatarsa yasa ya dagota daga kafaɗarsa, sai kawai yasa harshensa yana goge ma ta hawayen, muryarsa na karyewa yake faɗin,"i am sorry wifey, you must pass this stage kafin kika zama cikakkiyar mace". yaji ta ɗora hannunta akan ƙirjinsa, kafin muryarta ta fito cikin rauni tana faɗin,"mutuwa zan yi". da sauri ya shiga girgiza mata kai yana faɗin,"not
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243