Chapter 20
Chapter 20
ya ji kayan haɗin Sahaz Special Spices(08024976578) lokaci ɗaya kitchen ɗin ya kaure da ƙamshin spices, Fillo sai shaƙe ƙamshin ta ke yi. Ita dai Fillo na tsaye a gefe tana kallon duk abinda ta ke yi, da kuma bin umarnin duk abinda ta sakata, tana yi mata bayanin abubuwan da zata yi, ba wani aiki ne me wuya ba, Kula da buƙatun Turaki ne kawai. "miƙo min wancan tray ɗin na tsakiyan". Hajiya Madina ta faɗa tana ma Fillo nuni da inda zata ɗauko tray ɗin. ta jere kayan break fast ɗin akai ta bawa Fillo tace ta wuce da shi kan dining. "Hajiya ina ne dining ɗin?". Allah ya taimaketa bata da ƙauyancin faɗin abu, Hajiya Madina tayi murmushi bata ce da ita komai ba. Sai da ta gama wanke hannunta a sink tukunna tace da ita,"muje na nuna miki...in kin kai akwai ɗaki idan kika fita ƙofar kitchen daga baya, sai ki zauna in yana buƙatar wani abu za ki ga kira ya shigo ta wayar ɗakin, landline ce, ɗagawa kawai zaki yi ba sai kin danna wani wuri ba...please kar ki yi delay wajen amsa kiransa, becouse bai da lafiya isashshe". Fillo ta biyota a baya suka fito, tayi mata nuni da dining area ta wuce taje ta aje akai. "if ya gama sai ki kwashe kayan ki wanke...kar ki ce za ki ɗora abinci, ba ya cin abincin kowa sai nawa". Tana faɗa mata hakan tace taje tace masa his breakfast is ready. da faɗin hakan ta haura upastairs cikin sauri. Fillo dai bata gane guntun turancin da Hajiya Madina tayi mata ba, tayi shiru tana nazari da son gano abinda tace ɗin amma ta kasa. Ta ɗaga kai ta kalli inda Turaki ke zaune kan kujera ya harɗe ƙafa ɗaya kan ɗaya, cikin ranta tana mamakin isa da jin kai irin nasa, wato bama iyaka masu aiki yake walaƙantawa ba har da matarsa. komai da take rayawa cikin ranta ya katse lokacin da Zaytuna ta shigo parlon, ƙananun kaya ne a jikinta sunyi mata kyau sose, kamar balarabiya ta watso gashinta ta baya, ta saka head band akan gashin. Wurin Turaki ta wuce tana smiling ɗin da ke fiddo da asalin kyan fuskarta, ta zauna kusa da shi kamar zata shige jikinsa, ta kamo hannunsa guda ɗaya su kai shaking. "Hamma nah yau ka tashi da wuri haka". yasa yatsa ya lakuce mata hanci,"aka ce miki irinki ne ni, bacci babu sauƙi". Dariya tayi tana kwantar da kanta a kafaɗarsa tace,"Hamma nah na fa rage, tunda ka dawo ai baka kalla na kai 10am ban tashi ba ko". Idonsa na manne kan news ɗin da ake a aljazeer ya ɗaga mata kai kawai. Conversation ɗin nasu shi ya warwarewa Fillo komai, kenan wannan shi ne Hammansu da Hajiya Madina ke ta faɗa mata ɗazu, ba me gidan ba kamar yanda ta zata. Kenan shine mara lafiyan da Kaka ke bata labari?, ta ƙara kallonsa da kyau tana jinjina wani lamari da ke cikin kanta. tana jin Zaytuna na tambayarsa,"Maama bata sakko ba?". "yes". Ya amsa mata before ya kalleta yace,"wa akai ma kwalliyan?". Ya tambaya da salon zolaya. Ta maƙale hannunsa tana cewa,"kai Hammah nah ni kam wa zanma kwalliya banda kai". leɓensa na talewa da murmushi yace,"ummm to kinyi kyau sosai...kinyi break fast?". Ta gyaɗa masa kai,"tare zamu yi da kai". Ya hurar da iska daga bakinsa,"to ai Maama bata sakko ba har yanzu, ni kuma bana so ki zauna da yunwa. ko muje kitchen ɗin mu dafa tare kinga mun hutar da ita?". ta ɗaga masa kai alamar ehhh, hannunsa na riƙe da nata suka miƙe tare, kai tsaye kitchen suka wuce, su na shiga ƙamshin egg ya shiga hancinsu, idonsu kuma ya kai kan wanke-wanken cikin sink, Zaytuna ta dube shi, shima ita ɗin yake kallo idonsa na haskawa da irin abinda nata ke haskawa. "but yaushe Maama ta sauko har tayi girki ban sa ni ba?". "may be bata san ka shigo ba, ko ka shiga ɗakinta?". "nop, time ɗin da na shigo bata tashi ba ai". Fitowa suka yi daga kitchen ɗin, Zaytuna ce ta kula da Fillo bayan da Turaki ya haye upstairs, ta kalleta da murmushi a fuskarta tace,"sannunki". Da yake Fillo ta shaidata ta duƙa har ƙasa ta gaisheta, Zaytuna ta amsa tana tambayarta lafiya tayi tsaye anan. "Kaka ce bata da lafiya shine na amsheta". "ohh kece jikartata dama?". ta gyaɗa kai,"eh ni ce". Zaytuna ta sakko daga step na farko da ta hau, ta dafa kafaɗar Fillo tana kallon fuskarta, haka kawai taji yarinyar ta burgeta. "sannunki, kina da kyau sosai...amma jikin Kakar da sauƙi ko?". "ehh na dai barta tana bacci". "Allah ya bata lafiya". Zaytuna ta faɗa tare da kai kallonta kan dining ɗin, tana buɗe plate tace,"ke kika girka?". "a'a Hajiya ce, babu jimawa ta hau sama. tana ta yi min bayanin wanda zai ci abincin to ban gane ba ne". Zaytuna na murmushi ta ƙara dafa shoulders ɗinta tace,"na Hammah ne, ba ki lura da shi ba ne a zaune?". Fillo tace,"nayi zaton Alhajin gidan ne". Zaytuna da Nihal wadda ta shigo yanzu taji abinda Fillo tace suka saki dariya tare. "Lallai kuwa Alhajin gidan, yau an maida Hammah tsoho...ke sai kace mara gani sosai ki kasa banbance dattijo da matashi". Nihal ke faɗa. zata hau upstairs ta ke cewa da Zaytuna. "Adda kije Baffa na kiranki". "oak, to kice da Hammah ya sakko ga breakfast ɗin nasa". Nihal ta haye upstairs ita kuma Zaytuna ta fita, suka bar Fillo tsaye a wurin. da jikin bango ta jingina har sanda Hajiya Madina suka sakko ita da Nihal da Turaki, da shirin fitarta ta sakko hakan yasa tayi mata adawo lafiya, babu jimawa Turaki ya dawo daga rakiyan da suka tafi yi mata. yana waya da Bello Ƙaraye ya shigo, ya zauna kan dining ɗin ba tare da ya taɓa abu guda na abincin ba. har sanda ya gama wayar Fillo dai na nan tsaye kamar soja, wasa kawai take da yatsun hannunta, hanakalin na can wurin Kaka, tana ta zullumin wannan bawan da har yanzu bata sami kallon fuskarsa ba ya samu ya sallameta tayi tafiyarta. Turaki na danna waya ya ɗago ido ya kalleta suka haɗa ido, tayi saurin ɗauke nata, shi kuma ya kalli kayan abincin sannan ya ƙara kallonta ta gefen ido. maganar Maama na dawo masa cikin kansa, wai ita tayi helping nata da greating taruhu da yankan albasa, to ta ya ma zai soma cin abicin da wannan yarinyar ta saka hannu?. wani ɓacin rai ya ziyarce shi, ai ko abincin restaurant ba kowanne yake ci ba, balle kuma na wannan abar. yau bai san me ya sami Maama ba, ita da ta ke haƙura da ko menene akan buƙatarsa kawai, amma yau akan wani meeting har tana haɗa dafuwar abincinsa da ƴar aiki. murya a tamke yace da Fillo,"ja kujera ki zauna". Ba dan tasan su biyu ne kawai ba da sai tayi zaton ko da wani yake, tunda babu wata alama da ta nuna da itan yake. kuma duk da hakan dai sai ta tsaya, domin tasan kujerar da yake magana tafi ƙarfin zamanta. Ita duk rayuwarta ma bata taɓa ganin irin kujerun
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243