Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 16

Chapter 16

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,229 words 0 views Progress saved
Download Book

aiki. Tayi gajeren tsaki, ta lura Turaki nema yake ya kashe kansa a bautar company kawai, yafi damuwa da aikinsa akan lafiyarsa da rayuwarsa, to ita ba ƴar iskar uwa ba ce. Ko da yake shima Bello ba shi da hankalin ai, yana kallo har kusan fitar da rai su kai da Turaki, basu taɓa zaton zai farka ba saboda mugun ciwukan da ya ji, amma shine har yake biye masa da ɗaukan hutu na kwana bakwai kawai. Daga ɓangaren Bello so yake yay magana amma yana gudun faɗan da zai biyo baya, dan shima sai bayan da ya kai takardar yaga yayi rashin tunani. ta katse tunaninsa da cewan,"then write a resignation letter ka ƙara kaiwa". Turaki da Zaytuna duka a lokaci guda suka ɗago ido su na kallonta da mamaki tsantsa, hatta Bello daga inda yake bai san lokacin da ya miƙe daga zaune ba, yana daɗa tambayarta abunda tace. "ehh resignation letter nace, takardan barin aiki ba, And if you can't tell me sai na saka Khalil ya rubuta ya kai". Bello ya haɗiye wani yawu yace,"amma Maama hakan sai nake ganin will not be the best solution, we should just add him a days more off...idan ya dawo sai a san zaman da za'ai da Manager to let him know what is going on". a fusace tace,"kar ka rubuta ka bari zan rubuta sai na bawa wanda na isa da shi ya kawo, kuma ai dama ban kira na faɗa maka don neman shawaranka bane, umarni nake baka tunanina cewar na isa matsayin mahaifiyar amininka". In calm voice yace,"kiyi haƙuri Maama". Bata ko ba shi amsa ba ta kashe wayar, tana kallon yanda idanuwan Turaki suke kallonta kamar zasu fito waje, amma sai tayi kamar bata san yana yi ba, taci gaba da shafa wayarta har sanda ta nemo lambar Khalil ta kira shi, ringing biyu ya ɗaga. a taƙaice ta amsa sallamarsa ta ɗora da cewa. "You have Bello Ƙaraye's number right?, Anyway if you don't have i will send it to you now, call him and ask abunda na karanta masa, as early as tomorrow morning ka fara aiwatar da abin da nace before you leave to koma ina ne zaka je". Bai tsaya yin wani tambaya ba, haka itama bata jira cewarsa ba ta katse wayar ta ajiyeta gefenta. Ba tare da ta kalli Turaki ba tace,"mun gama magana da Baffa, shima ya amince da hakan, so i do not want to hear anything different... ina ce dama saboda kuɗi kake musu aikin ko?, to mahaifinka ya tara maka arziƙin da har jikokinka ba zasu yi talauci ba, no need of any job, ka zauna a gida kamar mace, kaci ka sha ka kwanta...bautar company ta ƙare, dan ba zan yarda kaci gaba da yi musu aiki ba su na neman hanyar da zasu kashe min kai saboda kawai kana da gaskiya, ba zan lamunta ba...i won't let anyone kill my son come what may!, aikin ai ba dole ba ne, ko da ace bamu da cin yau balle na gobe, rayuwarka da lafiyarka ta fiye min wannan tsinannan company ɗin". Ba shi da ta cewa a yanzu, dole ne zai yi shiru har zuwa sanda zata sakko ta huce before yay Comprehending nata. bai san reason ɗin da ya sa ta ke tunanin accident ɗinsa yana da alaƙa da wasu ke son ganin bayansa ba. "hannun da sauƙi?". Ta tambaye shi tana kallonsa with so much Sympathising na uwa. Ya amsa,"ehh sosai ma". "Allah ya ƙara maka lafiya...tsakanina da wanda ya nemi ya cutar da kai kuma Allah ya isa ban yafe ba, tunda ba wani ya haifa min kai ba". Shi dai bai ce komai ba, ta kalli dining ta kalli Nihal da ta shigo tace,"ki zubo pepper soup". ta wuce dining ta zubo ta kawo mata, ta karɓa sannan ta miƙe ta isa kujerar da Turaki yake, ta kalli mug ɗin da yake aje kan table ɗin gabansa tace,"yaushe kasha wannan?". Yace,"ina gama sha kina shigowa". bata ce komai ba ta ɗebo ppper soup acikin spoon ta kai bakinsa, ba son ci yake ba sam amma babu yanda ya iya haka yay ta karɓa har sai da ya cinye tas, tana tambayarsa ko zai ƙara yay saurin cewa,"a'a". kansa ya kwantar jikin kujerar ya lumshe ido, Hajiya Madina na waya da wani Asp akan Case ɗin accident da Turaki yayi har 2times, cikin idanuwan Turaki kuwa hoton yanda yay accident ɗin ke haska masa, abunda ya ɗaure masa kai, the samething da wancan, ko da yake gwara wancan yaga motar da ke binsa a baya wadda ya tabbatar da attacking nasa ta ke son yi, Amma wannan kam kawai ji yayi burki ya tsinke masa, kuma before he notice anything stearing ya ƙwace daga hannunsa, kamin ganinsa ya ɗauke gaba ɗaya yana tunawa da motarsa ce ɗaya akan titin sai farar motar da ta duki tashi ya ƙarasa gangarawa bakin bishiya, wanda sanadin buguwar kansa da glass kenan kuma sai farkawa yay ya gansa a hospital. Fatansa ɗaya Allah yasa motar da ta buge shi mutanen ciki basu sami matsala ba, saboda ba laifinsu ba ne, shi ne wajen yayi ƙoƙarin kama stearing ya shiga gaban motar ita kuma tayi saurin kaucewa. Amma Maama ta dage kan motar na sa ne ta hankaɗa shi. yamma liƙis Boɗejo ta shigo parlon, babu kowa, tayi tsaki ta nufi hanyar stairs tana mita. Akan wanne dalili ne ma su duka zasu yashe su wani haura sama after all sun san hawa saman wahala yake yi ma ta. Ƙofar bedroom nasa a buɗe yake, daga bakin ƙofar ta tsaya tana kallon ikon Allah, sai kace wani gwal ko tauraro, yana zaune kan gado sun wani baibaye shi, basu san da zuwanta ba sai da ta shiga ta zauna kan stool ɗin da ke fuskantarsa. tace,"wai baka ji sauƙi ba ne har yanzu?, mutum sai kace mace". murmushi yayi bai ce mata komai ba. ta ɗan harare shi tace,"ashe an kwance maka ƙaton rawanin?". Samha tace,"rawani kuma?". tace,"ehh ko za kice min ba haka bane, wadda ba zan faɗi ra'ayina ba sai dai nata". Samha tace,"yo ni wani abu nace Boɗejo, gyara ne fa kawai nake miki...idan wani yaji sai yay zaton rawanin sarauta kike nufi, alhalin ba haka bane...mene haɗin bandage da rawani fisabilillah?". Boɗejo tace,"to banga damar cewa bandage ɗin ba...ina ce ba da ke nake maganata ba". Samha bata ce komai ba, Turaki yace,"wai babu wani maganin da akeyi ne irin wannan ciwon ya warke kusa?". Boɗejo tace,"lokacin da muka sameka a asibiti rai a hannun Allah ban bada shawara ba ne?, kaje ka tambayi ita Madinar, sai da nace a kira Waziri ya saka maka hannu a gocewar ƙashin nan sai ce tayi inaa ita ba haka ba, gwara asibiti suyi hoto su gano matsalar, yo ni kuwa me zan ƙara cewa wanda ya wuce nayi shiru tunda bani na haifa ba". Turaki yay shiru, ta ƙara cewa,"ƙarafun da asibitin suka danneka da su ba suyi tasiri ba ne da kake neman wani magani na daban?". Yace,"sunyi mana, naji sauƙi fa kawai dai ba yanda ya kamata ba...kafaɗar ce bana iya motsata". tace,"ba sauƙin kenan, ni ai sai dai nace Allah

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243