Chapter 178
Chapter 178
ɗago yana kallonta yaga har yanzu rawar jiki kawai take kamar me jin sanyi tama ƙi buɗe idanuwanta, hawaye na sauka a kuncinta. yay tsaki na ban haushi da takaici, ya miƙa hannunsa ya fizgota sai gata ta wancakalo bakin gado kamar sandar da aka janyo, abunka da mara ƙiba sam sam. "buɗe idonki". yanda yayi amfani da sautin muryarsa abin ya bata tsoro, kuma da ta buɗe ido ta kalle shi tsoron sai ya ƙaru fiye da misali, dan rikiɗewa ya ke yana komawa kamar ba mutum ba. muryarta na breaking ta ce,"tafiya zan yi". ya danna kiran Maama ya jefa mata wayar a jiki, niyyarta ta miƙe wayar ta tarwatse a ƙasa, amma sai taji Maama na magana, sannan ne ta ɗauka tana magana ta yanda Maama ba zata fahimci kukan da take yi ba a muryarta. *comment, share and vote.* [9/5, 19:45] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *48* "Daughter nah". Hajiya Madina ta kirata da sabon sunan da ta raɗa ma ta tun a ranar da aka kawo musu ita. "na'am Maama". with much care Maama ta ce mata,"ya jikin naki?, da sauƙi ko kuwa?, kina shan magani?, yanzu ya kike ji?, mene yake ya damunki?". waɗannann tarin tambayoyin yasa ta kallon Turaki ta gefen ido, idonsa na kan ɗaya wayar da ke hannunsa, fuskarsa kamar baƙin hadarin da ya haɗo, ta rufe ido ta ce,"Maama lafiyata lau, shi ne kawai yace miki ban da lafiya". ta faɗa kamar zata sa kuka. furucin nata yasa Hajiya Madina murmushi, ko ba komai ta san da gaske jikin nata da sauƙi kamar yan da yace, ta furta alhamdullahi sannan ta ƙara cewa,"kina cin abinci sosai ko?". ta ce,"ina ci". "to Allah ya ba ki lafiya Daughter, Allah ya sa kaffara, ki daure ki dinƙa shan magani kinji, becx bana so na ji wani abu yana taɓa min ke, zan zo anjima na duba ku, Allah ya yi muku albarka". a hankali Fillo ta ce,"Maama Ummina fa?". ta faɗa muryarta na ɓallewa da kuka. zaton Hajiya Madina ko tana so ta ganta hakan yasa tace mata,"za ki je kiga Ummin ki very soon, ni da kaina ma zan kai ki". kamar ta faɗawa Maama komai sai kuma tayi shiru, ita tambayar da tayi saboda Maama ta ce zata haɗa su a waya ne, in yaso sai tace da Ummi azo a ɗauketa dan ba ta fatan ta ƙara kwana acikin gidan da ba zaman aure take yi ba. ta sauke wayar da ga kunnenta bayan Hajiya Madina ta kashe, ta waiga tana kallon Turaki ta ce,"ka ba ni lambar Kaka ko Ummi please". maganar tata sai ya zama tamkar da dutse tayi, yay banza da ita ban da ma waya da ya kara a kunnensa yana amsa sallama, bata ɗauke idonta akansa ba taci gaba da kallonsa, hotunan kasadar da ta dinƙa yi wurin ceto rayuwarsa yana haska mata a ido, sai a yanzu ne ta yarda da cewa ɗan adam butulu ne, ita ba wai don ya saketa ba, a'a irin wulaƙanci ma da yake mata na nuna da ita da banza da wofi ɗaya, kuma ƙila duk yana mata haka ne saboda sanin mahaifinta da yay, da ma sai da ta faɗawa Ummi cewa wallahi bai aureta ba saboda abubuwan da ya faɗa sai don ya wulaƙantata, a lokacin Ummin ba ta yarda da ita ba hasalima faɗa suka haɗu suka dinƙa yi ma ta ita da Kaka, but yanzu ta san dole za su yarda da abin da ta ce, kuma ko ba komai ta san Turaki zai ga ishara akan aurenta da yay ba don komai ba sai domin ya tozartata. maganar da yake yi a cikin wayar ta shiga kunnenta. "no ba haka ba ne Faruq, bana fatan na ƙara maimaita kuskure, this time around ba zan yi gaban kaina ba, ba zan ƙara yiwa kaina aure ba sai da sanin iyayena, kai ba ma aure ba kawai, dukka wani abu na rayuwata, gaban kaina da nayi banji da daɗi ba, ni ɗaya na san halin da na shiga, but da na rabu da kowacce yanzu komai ya zamar min normal, ina cikin farin ciki da kwanciyar hankali". _na rabu da kowacce._ kalmar ta maimaitu a cikin kan Fillo, kenan har Ilham ma ya rabu da ita?, ita kuma me tayi masa?, wai wanne irin mutum ne shi ɗin?, kenan shi ma yana sahun mazan da basa mutunta aure, burinsu su aura su saka?. ta yiwa kanta tambayar da zuciyarta ke ba ta amsa, tunaninta ya tsaya cak san da taji yana cewa,"sunanta Aisha ƴar sarkin kano ce, insha'Allahu gobe nake so naje na gana da iyayenta, zan fara neman izininsu before na kai maganar gaban su Baffa, ita ba ni da matsala da ita becx ita ta fara cewa tana so na, so pray for me kar na sami matsala da Baffa, dan nima ina son yarinyar sosai...". cak maganarsa ta katse dalilin ƙarar fashewar abu da yaji, yay saurin ɗago ido yana kallon wurin da Fillo ke tsaye tana ƙoƙarin saka hijab, sai kuma idonsa ya kai kan wayarsa da ta tawarwatse a ƙasa, ta yi ragaga tamkar tayar mota ce ta bi ta kanta. bai san lokacin da ya miƙe ba yana bin ƙasan tiles ɗin da kallo, yana kallon kowanne pieces na glass ɗin wayar da ya barbaje. Muhimman abubuwansa da suke kan wayar!, hakan ya gimla a zuciyarsa, lokaci ɗaya ransa ya kai ƙololuwa wajen ɓaci, ya dunƙule hannu ya ɗago kansa a fusace yana kallonta wacce ke shirin ficewa, da zafin nama ya janyo hijab ɗin nata ya dawo da ita gabansa yana cewa,"are you mad?". ya ɗaga hannu sama a zafafe zai sauke mata kyawawan mari tayi saurin yin ƙasa da fuskarta, take jinkinta ya ɗauki rawa saboda yacce take jin hucinsa na cika ɗakin. babu shiri taja da ba ya tana rarraba ido, sai da ta kai jikin bango tukunna ta sami damar ɗago da kai tana kallonsa, tayi mugun tsorata da yanda ƙwayar idonsa ta sauya kala, da yanda taga kamar yana huruwa yana sacewa, tsananin tsoron abun da zai iya aikata ma ta yasa ta ɓallewa da kuka tana faɗin,"to ai bana sa ne". ta faɗi hakan dan ba ta tunanin kalmar haƙuri za ta iya fitowa da ga bakinta zuwa gare shi. Turaki ya rumtse idonsa gam for few minutes yana so ya taushi zuciyarsa, ya buɗe ido yana furzar da iska daga bakinsa, ya watsa mata wani mugun kallon da ya ƙara hargitsata, cikin ɗagowar murya ya ce,"zo ki ɗauko ki ban". hakan bai sa ta ko motsa da ga in da take ba, illa ma haɗe rai da tayi tana juyar da kanta gefe guda, Turaki ya daɗa fusata yay taku ɗaya ya isa gabanta, ya shaƙi wuyanta ya manna kanta da bango. ya zaro mata idanuwansa waje ya ce,"ke wacce kalar halitta ce ne da babu ƙwalƙwalwa a jikinki?". ya faɗa da wani amon sauti da ba nasa ba, zai iya rantsewa tun da yake ba'a taɓa ɓata masa rai ba irin yau, fashewar wayar ba shi ne damuwarsa ba, crucial documents na office da yay saving a phone storage, jiya ya gama ɓata lokaci wajen saving wani document na contract ɗin da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243