Chapter 86
Chapter 86
haɗuwa da shi lokacin da ta gudo daga gida, kuma mutumin da yace ba zai iya auren ƴar gaba da Fatiha ba. ganin babu kowa a parlon kai tsaye kitchen ta wuce, tana shiga ta kunna tap ta wanke fuskarta acikin sink, jin motsi kamar an shigo kitchen ɗin tai saurin saita natsuwarta tana daɗa komar da hawayen dake ƙoƙarin sake sakkowa. "menene Fillo?". taji muryar Hajiya Madina a bayanta, hakan yasa ta juyo da sauri tana durƙusawa ta gaida ita. Hajiya Madina ta ƙarasa shigowa cikin kitchen ɗin, tace da ita ta miƙe. tana kallonta sosai tace,"kukan me kike?, wani abin aka yi miki?". Fillo ta girgiza kai,"a'a Maama, kaina ne ke ciwo". "kuma shine kike kuka haka, baki san zaki ƙarawa kanki ciwon ba ne?". tayi shiru bata ce komai ba. Hajiya Madina tasa hannu ta taɓa kan nata sai taji zafi rau. "subhanallah, kin sha magani?". ta girgiza kai tana so ta riƙe sabon kukan dake ƙoƙarin zuwa. "ya haka Fillo, banda abinki ba sai da lafiya ake yin komai ba, sai kisha magani kiyi kwanciyarki tunda ga Ɗausiyya. maza jeki bedroom ɗina akwai magani cikin drowern madubi, ki buɗe ki ɗauka sudrex ki sha. sai kije ki kwanta zuwa anjima". tace,"tom na gode Maama". sai tasa hannu a gefen zanenta ta ciro key na mota. Hajiya Madina tasa hannu ta karɓa tana faɗin,"thank you very much". kan Fillo a ƙasa tace,"kiyi haƙuri ranar ban sami damar faɗa miki ba, naga idan nace sai nazo na faɗa miki before muyi taking any action zasu cimma burinsu ne, thats why na tafi ɗakin Hamman kai tsaye". Hajiya Madina ta dinƙa kallon key ɗin babu ko kifta ido, cikin idonta haskowa take yi wai Turaki na driving ga babban mota yayo kansa kuma babu burkin da zai taka ya ƙwace, wanne kalar mummunan haɗari ne zai faru?, wataƙila shikenan rayuwar Turaki ta ƙare kenan kamar yanda suke so, ina alƙawarin kula da su data ɗauka?, tai saurin rumtse ido tana girgiza kanta da kawar da abinda ke cikin kanta. ta dafa shoulder ɗin Fillo ta ƙara ce mata,"na gode, ina miki godiya da ƙoƙarinki wajen ganin rayuwar ɗana ta kuɓuta, insha'Allahu a wannan shekarar da ke za'a yi aikin hajji, ƙafata ƙafarki zuwa saudiya Fillo". Fillo na kallon fingers ɗinta tace,"Na gode Maama Allah kuma ya amsa". sai taji kawai Hajiya Madina ta janyota jikinta tayi mata side hug, tana jin ruwan hawayen da ya fito daga idonta ya sauka akan kafaɗarta. muryarta da rauni tace,"yanzu ba don ace Allah ya nufeki da jinsu ba shikenan komai da suka shirya sai ya faru ko?". Fillo dai tayi shiru bata ce komai, illa iyaka tsananin tausayin Hajiya Madina dake acikin ranta. ta janye a jikin Maama tasa gefen mayafinta ta goge mata fuska tace,"please Maama stop crying, adu'a kawai zaki ci gaba da yi, Allah ya ƙara kare Hammah su kuma Allah ya shirye su". Maama tace,"insha'Allahu, je ki sha maganin. hope kinci abinci?". tace,"zanci yanzu sai na sha maganin". Maama tace,"akwai sauran breakfast a dining, ki ɗiba ki wuce da shi ɗakina sai kici acan, ki tabbata fa kinsha maganin". Fillo bata wuce ba ta sunkuyar da kanta tana wasa da gefen mayafinta, Hajiya Madina ta fahimci tana so tayi magana, hakan yasa ta kamo hannunta tace,"do you have something to say?". ta ɗaga kai tace,"ehh Maama, dama ce zanyi hope ba wanda ya san zaiyi tafiya?". da mamaki Hajiya Madina ke kallonta, ai tayi zaton daga ita sai Bello suka san da batun tafiyar Turaki Hong kong. kan tai magana Fillo tace,"dama naji yana waya da Hammah Bello ne akan tafiyar". Maama tace,"ehh babu wanda ya sa ni, na kuma hana Khalil yay maganan ma if muna tare. je ki sha maganin bana son ciwonki". Fillo ta fito a kitchen ɗin, Hajiya Madina tabi bayanta da kallo, tana ƙara jin yarinyar na shiga can cikin ranta. a dining Fillo ta zuba chips da awara da souce, ta hau sama ta ɗauko maganin sannan ta dawo ta ɗauka abincin da wuce ɗakinsu, kamin ta fito Khalil da ta samu a parlo yana kallo yana ta tsokanarta da acici. kaɗan ta samu taci abincin saboda bakinta da take jin babu taste, tana shan magani ta kwanta a wurin, ko da teacher ɗinsu yazo ma bata samu ta iya zuwa ba, Ɗausiyya na tashinta tace ta faɗa masa bata da lafiya. bata tashi ba sai 12, shima ƙarar wayar ɗakinsu ce ta tasheta. daga ɓangaren Nihal tace da ita,"Fillo please if you are not doing anything zo ki taimaka min da gyara closet ena". Fillo tace,"toh". ta ajiye wayar ta shiga toilet ta wanko fuskarta sannan ta fito ta wuce. tana shiga parlo ta tarar da Zaytuna zaune, sai taji gaba ɗaya ta kasa ɗaga ƙafarta saboda azaban kunyar Zaytuna ɗin. sim sim kanta a ƙasa ta ƙarasa shiga ta durƙusa har ƙasa ta gaida Zaytuna. Zaytuna dai data san komai kuma ta fahimci komai sai tayi murmushi sannan ta amsa gaisuwar. tace da ita,"sai yanzu kika shigo?". still kanta na ƙasa tace,"na shigo tun safe, Maama tace na kwanta saboda kaina dake ciwo". "ayyah Allah ya sauƙe, ko ayi allura?". cikin azama Fillo ta miƙe tayi upstairs bayan tace,"a'a na warke". Zaytuna ta rakata dariya, ta jima bata ga me tsoron Allura kamarta ba, duk zafin ciwo aka ambaci allura sai tai firgigita ta taashi wai ta warke, ko da ace ciwon cinta yake. a ɗakin Neehal tare suka gyara kayan closet ɗin, Nihal sai labari taketa bata, mostly duk akan school ne wanda hakan ke ƙarawa Fillo jin kwaɗayin tayi karatu sosai, har itama ta kai matakin university, dama Maama tayi mata alƙawarin indai lesson teacher ɗinsu ya bada good perfomance akanta to zata zana private waec, in yaso idan zata je malasia course na phd nata sai su tafi tare, wanda hakan ya ƙara mata ƙaunar Hajiya Madina. sosai Nihal ke burgeta saboda sauƙin kanta, ita da Khalil sune kaɗai suka yo halin mahaifiyarsu. after azhar Fillo na parlon Boɗejo tana yi mata tausa, Boɗejo sai labarai take yi mata kala-kala. kuma labarin sosai yake yi mata daɗi, wani wurin tayi dariya wani wurin kuma tai murmushi, wani wurin kuma ta jinjina irin tuggu da ke cikin gidan sarauta, cikin ranta tana godiya ga Allah da yasa bata da haɗi da sarauta. can sai taji Boɗejo tayi shiru, ta ɗago kai ta kalleta, sai taga hanyar bedroom ɗinta take kallo, Fillo ta waiga taga Turaki ne ya wuce, gabanta taji ya faɗi, da sauri ta juyo tana ci gaba da matsawa Boɗejo ƙafarta, fatanta ɗaya Allah ya kawo abunda zai tasar da ita daga wurin nan yanzu, kuma Allah yasa kar Boɗejo tace zata aiketa ɗakin nata, dan sam bata so ta haɗu da Turaki. Boɗejo tace,"ina faɗa miki to haka ake yi fa idan biki ya tashi, in kika ga yanda ake kashe kuɗi sai kiyi zaton ko ba'a san ciwonsu ba ne. to da yake al'adar gidan sarauta ce hakan, indai za'a yiwa Yarima aure ko kuma Gimbiya to zaki ga yarda ake ɓarin kuɗi kyace ba'a talauci a nigeria, musamman ma ace bikin sarauta da sarauta ce ta haɗu, to ina faɗa miki in aka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243