Chapter 102
Chapter 102
yace,"no, i just want to say ki kula da kanki sosai kinji, hakama ki kula min da Maama, kar ki barta kuyi dare a inda zaku ɗin". ta amsa da,"to". he have alot to say to her but dole ya taƙaita, at last kawai ya tambayeta,"kina da wata matsala ne". ta girgiza masa kai alamar a'a. shi kuma ya kashe wayar, Fillo tabi wayar da kallo tana jin kamar wani abu a tare da ita na tafiya da katsewar wayar. ta tuna yanda yake kallonta yana tambayar kamar yana magana da matarsa. ko da suka je gidan Asabe Ƙuli, basu jima acan ba, kan hanyar su ta dawowa Hajiya Madina ta tsayar da driver a ƙofar wani store. a mota ta bar Fillo da Drivern bayan tace mata,"Fillo bari yanzu zan fito kinji. rigar jarirai kawai zan sayo inda muka je ɗin nan ne jikarta ta haihu". Fillo tace,"tom Maama sai kin dawo". har Hajiya Madina ta fita a motar sai kuma ta dawo ta miƙowa Fillo wayarta tace,"bana son zaman shiru riƙe wayan ko ƙur'ani kya karanta, ko kuma za ki biyoni ne?". Fillo ta girgiza kanta tace,"a'a Maama sai kin dawo ɗin". ta faɗa tana amsar wayar. game ɗin da take yawan ganin Maama nayi ita ta shiga, tana cikin yi sai ga kira ya shigo wayar, ganin sunan,"My Husband". na yawo jikin screen ɗin yasa ta fita daga motar tace da drivern bari ta shiga ta kaiwa Maama. sai da ta fito taji garin so silent, babu ma inuwar mutane dake giftawa, tana shiga ta bawa Hajiya Madina wayar ta fito. duk da tana hasko motarsu dake tsallake haka ta taho a ɗan tsorace ta tsallaka, sai dai sanda tazo bakin motar ta buɗe ƙofar motar zata shiga taji wani abu mai sanyi a wuyanta, sanyi irin na ƙarfen wuƙa. da sauri tayi yunƙurin juyawa bayanta jin numfashin mutum akanta, nan da nan taji numfashinta na seasn, sai kuma taji murya dai-dai kunnenta cikin raɗa da kakkausan amo ance,"wallahi kina ihu ko wani motsi sai na yanka maƙoshinki da kaifin wuƙar nan dake wuyanki". ai sai tayi ɗiff ta fasa yin ihun da tai niyya, idonta ya maƙale a driver seat sai taga drivern baya ciki, dan haka ayanzu bata da wani zaɓi da ya wuce umarnin da aka bata. tayi tsilli-tsilli da idanu tana jin yadda sanyin kaifin wuƙar ke wucewa har cikin zuciyarta. ta runtse ido sosai zuciyarta na tsananta bugawa, cikin kanta ya haska da kalmar mutuwa!, sai kuma gefen ƙwaƙwalwarta ya karanta mata ya ya Kaka zata ji labarin mutuwarta?, wanne hali Amir zai ji a sanda aka faɗa masa ta mutu?. tana ji mutumin yasa tsumma ya toshe bakinta sannan ya shiga janta har suka bar bakin motar, ita dai idonta wurgawa yake yana kallon ƙofar store ɗin da Hajiya Madina ke ciki, so ta ke ta hango fitowarta in yaso ta san ta yadda zata ƙwace bakinta ta ƙwala mata kira, sai dai har suka baro bakin motarsu aka zo da ita wajen da bata san ina ne ba, bata ga kowa a wurin ba ko da kuwa Maama. taji an buɗe motar da suke kusa da ita a yanzu an buɗe ƙofar baya. tana jin sanda wata murya daban da wacce ke riƙe da ita yace,"sakata aciki". duk wannan abin da ake har yanzu wuƙar na wuyanta motsi kaɗan suke jira tayi su fille kan. suka zirata acikin motar, tana kallon wanda ke front seat fuskarsa lulluɓe cikin bakin ƙyalle, wanda ke riƙe da ita yana shigowa ya rufo ƙofar, sannan ya ɗauke tsumman da ya rufe mata baki da shi, daidai da buɗewar bakinta zatai ihu, daidai kuma da juyowar na gaban ya danna mata wani tsumman da ya rufe hancinta da bakinta. take ta shaƙi ƙamshin wani abu a jikin tsumman, bata da ilimin sanin chloroform balle a yanzu da taji ƙamshinsa tayi ƙoƙarin ɗauke numfashinta, kuma wannan ƙamshin abin da ta shaƙa ya wuce har cikin kanta sai taji kamar zata mutu, ƙirjinta kamar ana rura wuta tana ci bal-bal, lokaci ɗaya kuma sai taji numfashinta ya sarƙe gaba ɗaya, ta kasa shaƙar iska, a hankali kuma sai jinta da ganinta suka ɗauke duka, nan take kuma tai laƙwas ta tafi luuu tana faɗawa jikin na kusa da ita. ba tare da ɓata lokaci ba motar ta bar wajen cikin speed ɗin da ba za'a taɓa zargan muggan mutanene acikinta ba. har sanda zasu wuce driver da ya dawo daga fitsarin da yaje ya bi motar da kallo, yana jin kamar bai yarda da motar ba har ta ɓacewa ganinsa. dai-dai nan kuma ya ɗaga kansa yana ganin me tahowa daga bayansa... *LULLUƁIN BIRI don catch fire.......* *comment, vote and share.* [8/30, 09:42] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* '''DAGA MARUBUCIYAR''' 1-Sirrin Ɓoye 2-Al'amari 3-Hidaya Noor 4-Alhussain 5-Sanadin Talauci 6-Ƙaddarar So 7-Prince Khaleed Da sauran su..... *32* ganin Hajiya Madina yasa drivern tafiya wurinta da sauri ya karɓi ledan kayan dake hannunta, a gaban mota ya aje manyan ledan kayan kusan guda 5, da gani kasan ba siyayya bace ta jarirai kamar yanda ta faɗa, siyayya ce ta musamman tayita don yin kyauta ga Fillo. drivern ya buɗe mata back seat ta shiga, sai dai tun kamin ya zagayo ɓangarensa har Hajiya Madina ta kula da rashin Fillo cikin motar. hakan yasa ta buɗe motar ta leƙo kanta tana faɗin,"Ɗan Usaini ina ƴata?, ina Halimatu taje?". Ɗan Usaini ya dakata da buɗe motar yace,"Hajiya ai taje kai miki waya ni kuma naje ɗan yin uzuri". Hajiya Madina tace,"ban gane nufinka ba". yace,"ruwa naje kamawa, to ban san ba gaskiya ko ta dawo na dai barta ta shiga ciki kai miki waya". lokaci ɗaya Hajiya Madina ta fito a motar gaba ɗaya,"ka daina cewa ta kai min waya. kai wayar tun yaushe ne?, kusan fa minti biyar kenan, tana bani ta fito". Ɗan Usaini na waige yace,"to ko ta zo ta tarar bana ciki sai ta koma, bari na duba cikin store ɗin". ya faɗa yana barin wajen, Hajiya Madina tabi bayansa. lokacin hankalinta duk bai tashi ba amma dai ta tsorata, ina Fillon zata je?, idan cikin store ɗin ta koma ai tana shigowa zasu yi clashing tunda tana daga bakin ƙofa tana biyan kuɗi. daga cikin store dai har wajensa babu Fillo, a wannan lokacin hankalin Hajiya Madina ya fara tashi, haka suka dinƙa zagayen arean wajen suna kiran sunanta suna dubawa amma ba ko alamarta. Ɗan Usaini na tare da me gadin store ɗin yace da Hajiya Madina,"ƙilan ko da ta shiga kai miki wayar makuwar hanyar fitowa tayi". Hajiya Madina dai tana tsaye ta kasa cewa komai, saboda yacca take jin numfashinta na neman yankewa, iska ce a wajen ke ta kaɗawa amma ita zata iya rantsewa hucin zafi take ji ajikinta, zata iya rantsewa kamar ji da ganinta ya ɗauke. ƴar mutane ta ɓta ata sanadinta?, me zata ce da Kakar yarinya?, me zata ce da wanda ke shirin aurenta?. lokaci ɗaya kanta yay wani mugun sarawa kawai sai ta fashe da kuka, staffs dake cikin store ɗin suka fito dai anata ƙara lalube, tsawon kusan minti 30 inuwar Fillo ma ba'a gani ba. da ƙyar Hajiya Madina ta iya picking call ɗin Baffa, ta faɗa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243