Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 58

Chapter 58

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,244 words 0 views Progress saved
Download Book

nafi gane ai miki bakinki acikinki sai a ɗinke wannan bakin tsiwar da Maijidda tace yana isarsu". tasa hannu ta rufe fuskarta cike da kunya, sai kuma tace da shi,"to ka shigo kawai me gadin ba zai hanaka ba, sai kace masa wajen Kaka kazo". Yusuf ya kalli gate ɗin sai kuma yace,"a'a dai ki fito ɗin kawai, ba jimawa zanyi ba akan hanya nake". tace,"tom". ita da Maijidda suka fita, hannayensu saƙale dana juna, hijab ɗin jikinsu iri ɗaya komai da komai. yana cikin motarsa fara BMW, sai da suka isa wurin sannan ya fito. jikinsa shadda ce ƴar ubanta dark blue, ta amshi farar fatarsa, tunda ya fito yake ƙarewa girman gidan kallo tare da jinjina kai, yasan wannan gidan ko filoti goma sha albarka, har ƙasa suka tsuguna suka gaishe shi. hannayensa harɗe a ƙirjinsa yace,"Hassana da Hussaina". su kai murmushi kawai basu ce komai ba. Fillo ta lura yana da magana, hakan yasa tace,"Kaka tana gaisheka, kuma muna da aiki a cikin gida". yace,"ina amsawa, nima yanzu zan tafi ai ba sai kin kore ni ba, saboda nan da minti 20 jirginmu zai tashi. kawai ji nayi ina so nazo naga mara lafiya ne". Fillo tace,"ai naji sauƙi". yace,"ehh naga alama ai, Allah ya daɗa lafiya". ta amsa da amin, sai kuma duk suka yi shiru. Yusuf yace,"ranar da zaku bar asibiti baki bari na baki amsar tambayarki ba kika gudu". ta ɗago ta kalle shi tace,"amsar me? aini ban tambayeka komai ba". yace,"ehh bakinki bai faɗa ba amma ƙwayar idonki ta faɗa...kina jin kamar kin taɓa sanin me wannan fuskar ƴan gayun ko". ya faɗa dan raha yana shafa fuskar tasa. bata ce komai yace,"ko ba haka bane?". tace,"nayi mamaki daka fahimta". sai yay murmushi yace,"zaki iya tuna watarana?, lokacin baki kai haka girma ba, time ɗin gidaje uku ne kawai a estate ɗin nan, kin fito yawo kika ji ciwo kika zauna kan yashi kina kuka, wani bawan Allah me tausayi yazo ya sameki yasa ki kai shiru da ƙyar, yace ki nuna masa gidanku ya kai ki kika ƙi kika ce Kakar ki zata dukeki saboda bata san kin fito ba, yace to ki tsaya ya ɗauƙo first aid a mota ya wanke miki ciwon kamin ya dawo kika ɓuya a bayan bulo, kuma ya durƙusa yana haɗa hydrogen kika felle da siraran ƙafafunki kika bar wajen, kina gudu kina waige saboda kar ya kamoki". Maijidda ta ƙyalƙyale da dariya, Fillo kuma kunya ta kamata tasa hannu ta rufe fuska tana murmushi, Yusuf ma murmushin yake. tace,"kuma baka manta kamannina ba har wannan lokacin?". yace,"to yaushe akai abin?, shekara ɗaya da rabi ne fa kawai. kuma ai ba wani girma kika ƙara ba da za'a kasa ganeki, kin dai ɗan ƙara wayo ne kawai, sai abinda ba'a rasa ba, amma ai nasan ko yanzu kika ji ciwo zaki tirje a tsakiyar layin nan ki ta kuka abinki ke ɗaya har sai kinga me allura zaki gudu". murmushi bai bar fuskar Fillo ba har lokacin, taji hirar na tafiya da ɓacin ran da Amir ya haifar mata. Maijidda tace,"gaskiya baka da mantuwa". yace,"ai duk randa zan wuce ta wurin nan ai sai na tuna, kin ga fa haka ta riƙe ƙafa tana kallon ciwon tana ta tsala kuka kyace yanke ƙafar akai, kuma abin takaici ciwon fa ɗan ƙaɗanne ba me yawa ba". ya faɗa yana kwaikwayon yanda takeyi a lokacin. ya basu dariya sosai, yana da fara'a da barkwanci, Maijidda tace,"wallahi na tuna lokacin, ai in faɗa maka ciwon nan anfi wata guda ana jinyarsa, haka take ko ya taga jini a jikinta sai ta hargitse". yace,"kice da idonta biyu aka kaita asibiti ran na da mun shiga uku, ƙila duk patients namu sai sunce a sallamesu dan babu me iyawa da kukanta". Fillo ta harari Maijidda tace,"sharrin Hassana ne fa". Yusuf yace,"zan yarda ai, kece fa". ya kalli agogo yace,"kun ce zaku yi aiki nima kuma zan tafi, bara na ƙyaleku kar na cika ku da surutu, ina da yawan hira da ƙannena, ina son sisters mata musamman kamarku, amma ku ɗin sai naji kuna burgeni sosai". suka ce,"mun gode". yace,"nima na gode, amma ya kamata dai aje ayiwa Kakata godiya na dubiyar dana zo nayi". Maijidda tace,"tom shikenan kayi mana kwatance, sai mu zo wataran". yace,"yaushe kenan". tace,"ehh tou sai mun sami damar fita idan kamar Yami ta aikemu gidan sarki". yace,"to ai kuma ƙila lokacin bana nan". Fillo ta sami kanta da tambayarsa,"ina zaka je?". yace,"ai a kano nake da zama, nan nake zaune ni da matata, nan garin kuma gidanmu ne da Inna Wuro ta samu tayi bake-bake acikinsa ta hanamu sakat, ta mayar da gidan kamar nata...saboda haka idan zaku zo ku tabbatar kun fesa turare kamar zai yi magana, kun kuma kai mata ƙunshin leda ko da babu komai aciki in ba haka ba kun shigesu da sababi". Maijidda tace,"Kakarku ce Inna Wuron?". yace,"ita ta haifi Dad namu amma ta zamar mana ciwon kai, kowa ya gaji da ita...nima dan dai ita ta raine ni banda haka tuni na ɗinke bakin maganarta". sukai dariya su duka, Fillo ta katse hirar da cewa,"tom bari mu tafi, mun gode sosai Allah ya kai ka gida lafiya". suka faɗa a tare suna niyyar wucewa. sai ya tsayar da su. "tsaya ki karɓi alluranki Malama, ki kaiwa ɗaya Kakar taku da kuke cewa Yami wadda kike ɗan tsoro ta dinga tsira miki". Fillo ta ɓata fuska tana kama hannun Maijidda dan su tafi. sai gani sukai ya fito da fararen ledoji guda biyu manya, Fillo na ganinsu ta gane irin ledar kantin da Zaytuna ke yin siyayya ce. ya miƙawa Maijidda yace,"ga shi duka na na mara lafiya ne amma kema idan kina so ana iya tsira miki ko guda ɗaya ce, tunda naga da amana a tsakaninku". Maijidda ta karɓi ledojin tana masa godiya, shi kuma ya zagaya ɓangaren driver seat ya buɗe motar, idonsa na kan fuskar Fillo da ta cukule, sai haɗe gira takeyi kamar zata yi kuka, tana ta harar Maijidda. ya shiga motar yana ta smiling, ya zuge glass na ɗayan kujeran me zaman banza ya leƙa da salon tsokana yace,"Auta ya dai? a saki ran please kar Kaka tace na taɓa mata Hussaina, kuma dan Allah banda kukan allura kinji, kinga kin girma". Fillo da ta gama kumbura tai tafiyarta ta bar Maijidda a baya, yana kallon Fillo har ta shige cikin gida, haka kawai yake jin yarinyar ta tsaya masa a rai. ya kuma kasa gane dalilin hakan, tun randa suka bar asibitin yaji kamar zuciyarsa ta shaƙu da yarinyar, kamar yana ya dinga ganinta kullum, kamar dai yana so ya fahimci wani abun amma ya gagara. sai daya tabbatar da shigarsu gidan sannan ya bar layin yana ji a ransa yana so ya ƙara kasancewa da yarinyar. *Please Vote, Comment, and Share.* [8/27, 20:15] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *21* Maijidda ce ta wuce da ledar kayan, Fillo na faɗa mata karta soma ta ambaci sunanta idan Kaka ta nemi ba'asin karɓan kayan Dr Yusuf. ai tasan an hanasu shine yana miƙowa ta amshe. Maijidda na ɗan jin tsoro tace,"to ni ai nai zaton da gaske alluran ne shiyasa na karɓa". Fillo na dariya tace,"kinga

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243