Chapter 132
Chapter 132
kamar cinema, Inna Wuro ta rasa wajen ratsawa ta wuce sai ta tsaya daga gefe ta ƙwalla wata razananniyar ƙara da tasa a lokaci ɗaya akayo kanta. kamin a rufeta tayi saurin jan kujerarta tabi ta gefe ta wuce ta samu wurin da zata bawa idonta hakkinsa, ta zauna tana ɗaga kai sai kalle-kalle take tana kiran,"ƙawayena masu farin kaya da na gayyato kuna ina?, gani anan tsakiya idan kun jini ku ɗaga hannu in zo in shigo da ku, ga sarauniyar aljanun nan duk an rungumeta ku hasko waya ku ɗaukarwa duniya". wani takaici ya turnuƙe Dr Yusuf, ya dinga kallonta yana jin kamar ya kai mata duka, Aliyu da ya dawo hayyacinsa ya ɓata rai yazo yana ce mata,"wai ke dan Allah mene haka?, jifa yanda kika tarowa mutane jama'a, ke ko ina akaje sai kin yarfa mutane, kinga tashi kawai mu tafi gida kamin ki gama ɓararwa da Daddy mutunci". ko kallonsa bata yi ba tasa hannu tana turesa gefe. "yo Aliyu tunda dai ba naka mutuncin zan ɓarar ba me kuma ya shafeka". ganin yaƙi matsawa ta zabga salati tana nuna masa can gefe da cewar,"mun shiga uku ga Zainabu can ta yanke jiki zata faɗi". Aliyu yay hanzarin matsawa yana wurga idanuwa, ta kallesa tai dariya tace,"ɗan ƙwal uba addababbe". ta buɗe idanuwa duka tana ƙara kallon su Hajiya Madina da su Kaka waɗanda a yanzu suka haɗe wuri ɗaya, waje ya zama kamar gidan biki, Hajiya Madina na rungume da Fillo tana cewa,"tabbas ke ɗin alkhairi ce, kin zama haske a cikin rayuwarmu tunda kika kusance mu, insha'Allahu nayi ɗamarar faranta miki Fillo har ƙarshen rayuwata". Daddy ya ƙaraso inda Inna Wuro take zaune tayi ƙyam da ido a waje ɗaya tana ta aikin kallon bidirin da har yanzu bata fahimci kansa ba ma. in zaka yanka wuyanta ba zata ce ga abu ɗaya da taji an faɗa ba tun ɗazu, balle tace maka ga akan ainihin abinda yasa ake wannan murna, ita dai abu ɗaya ta barwa kanta dukansu aljanu ne kuma uban Aliyu suka zo ci. Daddy ya rissina yace,"mu tafi gida Inna dare yayi sosai, ƙarfe uku har da rabi, alhamdulillah yarinyar ta samu sauƙi dan Yusuf ma yace gida zasu wuce". ta kallesa tace,"to su kuma waɗancan da suka cunkushe waje ɗaya tafiya zamu yi mu barsu bamu gama kallonsu ba?". Daddy yace,"ai yanzu su ma zasu tafi". tace,"kai Amadu bana son halin Aliyu a tare da kai, ni kawai kayi tafiyarka ku ƙyaleni anan idan an gama na biyo motar haya, haka kawai yaran can da basu sami zuwa ba su rasa me basu labarin irin aratabun faɗan da aka sha, kai kasan halin ƴarka Yusra da gulma bata ƙi ta zageni tass ba akan ban kai musu rahota ba, ta dinƙa ɗaga min murya tana me amfanin zuwana wajen, to gwara ka barni in samu na kai musu, ni ƙafar Aliyun ma banga ta yanda aka shanyeta ba, yanzu dai ɗau wayarka kawai kayi musu hoto me motsi sai akaiwa sauran ƴan gidan da basu ga tashin hankalin da akai ba". Daddy yace,"wayata na barta can gida kinga a halin da aka taho ai". tayi shiru dai bata ce masa komai ba, dai-dai da ƙarasowar Nuratu wajen tace,"Inna Wuro ashe matar da muka riƙe a wajenmu babar yarinyar da Aliyu ya buge ce, shekaru da yawa basu haɗu ba sai yau Allah ya haɗa fuskokinsu". Inna Wuro ta daki ƙirji ta dafe, babu shiri ta miƙe da sauri tana cewa Daddy,"tarkata yanamu yanamu mu wuce Amadu, daga nan kai tsaye Kano zamu wuce wuce ko gida ba zamu koma ba, gwara muje wurin Malam Ahmad Sulaiman ya haɗo mana turaruka azo ake bankawa juna, ina dalili haka irin wannan ibtila'i na rainon Aljanu, to Allah yasa dai bata shiga jikin wannan ƴa Farha ba". Daddy dai yay shiru, tashin hankalinsa ɗaya ta botsare tace sai anyi kano a tsakiyar daren nan, dan aka ƙi zuwa shi abin zai zamewa tashin hankali ta dinga kuka kenan tana ita ya biyata nononta da yasha kawai sai ta san nayi. Inna Wuro ta dinƙa bi tana cewa mutane ahalin Amadu Alfindiki kuna ina, mutane kuzo mu tafi gida ƙarfe uku ta dare tayi. Ammi tace mata,"Inna kiyi musu sallama, ki ɗan ƙara basu haƙuri sai mu wuce". ta daki cinya ta riƙe baki tace,"niiii, ba dani ba wallahi, akan me in bada haƙuri bani na kashe musu ƴa ba, ke dai da ya zamar miki dole da fitinannan ɗanki yaja miki masifa". har sai da suka je bakin mota sannan aka kula da babu wanda ke riƙe da Farha, Nuratu tace,"Inna wa kika bawa ita?". Inna Wuro ta fashe da kuka tana faɗin,"na shiga ukuna, wallahi ban san wanda ya amsheta ba, a hannuna fa take ƴar nan ban san garin ya ta bar hannun nawa ba, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, to aini sai yanzu ma na kula babu abu a hannuna, to dama abu ka ɗauka kamar baka ɗauka ba, Amadu kira Malam Ahmad ya buga mana istikara ko aga hannun wanda ta faɗa". tana yin shiru sai ga Yusuf nan ya fito ɗauke da Farha, ya wuce ta gabanta ko kallonta baiyi ba ya miƙawa Nuratu ita yace,"karki ƙara bawa tsohuwar can ƴata tunda ba'a kasuwa naje na siyota ba, ke ma kuma ba buɗe ido kika yi kika ga an ajiye miki ita kusa dake ba, sai da kika sha baƙar wuya kafin samunta". yay maganar ransa a ɓace. Inna Wuro na jinsa tace,"nima halina yaja min na shegen shishshigi da ƙwala kai a faranti, in ban damu da ɗaukar ƴarka ba ai baka zagar min iyaye har haka ba Yusuhu, iyayen da sun jima a ƙasa, tunda suka mutu babu uban da ya taɓa buɗe ƙazamin bakinsa yay musu irin wannan ƙazamin zagin sai kai Yusuhu, kamar bani na haifi ubanka ba?, amma babu komai Allah yana ji kuma yana gani, ranar gobe ya bi min hakkina. ƴarka kuma ni da ɗaukarta har abada, kai kallonta ma ba zan ƙarayi ba indai na cika ƴar halas, shegen banza kawai da yayo kama da dangin uwassa duk munana". tai gaba tana goge hawaye da gefen zani. "Amadu zo mu tafi kafin jinina ya hau". tafiyarsu ba jimawa su Hajiya Madina ma suka fito, da su da su Kaka aka kwashesu duka a sienna har biyu. cikin dare ne amma kace tsakar rana saboda yanda suke ta hanyaniya a mota. dan lokacin har an kira Granny a waya vedio call, itama duk wannan fushin da take yi sai ta manta da shi, tana ganin Mum ta fashe da kukan farin ciki, tana faɗin gobe-gobe zata taho, yanzu Adil zai je ya yanko mata ticket. taraddadin Hajiya Madina ɗaya ne su kuma Baffa ya lanƙwashe. kuma suna gab da isa gida Baffa ya kira wayar Hajiya Madina yake shaida mata cewar,"Fulani Azima tayi mummunan accident, su wuce masarauta kawai ba sai sun koma gida ba". *Vote, Comment and Share.* [8/31, 01:22] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *38* *Massachusetts General Hospital, Philippines.* acikin silent ward ɗin babu abinda kake ji yana tashi sai sautin kuka me ban tausayi. wata tsohuwa baƙa na sanye cikin les me tsada milk colour, ta baro inda take
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243