Chapter 69
Chapter 69
da siririn farin medical glass a idonta, tayi jugum tana ta kallon jikan nata. lokacin da aka kawo Turaki da Zaytuna asibiti, lokacin ta kira wayar Baffa take sanar masa tana ta kiran wayoyin yaran bata samu, har ta babarsu Hajiya Madina ma ta kira bata samu ba, shine Baffan ke faɗa mata halin da suke ciki na cewar suna asibiti, Zaytuna da Muhammad duk sun suma, kuma for morethan 15minutes ba wanda ya farfaɗo acikinsu. a lokacin Granny ta kira ɗanta tace a yanzu ba da ɓata lokaci ba tana son zuwa nigeria, kuma a awa biyar da minti hamsin da biyar sai gata ta a asibitin cikin tashin hankali tana ta kuka, sai dai ko lokacin da tazo ɗin duk sun farka, Zaytuna ma har ta miƙe, shine dai ke kwance saboda ciwon dake jikinsa. Granny ta numfasa tace,"Ramla dai ta cuci kanta, dan ba zance ta cucemu ba...so do you know what i want from you Muhammad?". Turaki ya haɗiye abu ya kalleta yana jiran cewarta. "Muhammad ka manta da Ramla, ka manta da ita da abinda ya shafeta, ka samawa kanka lafiya, ka samawa kanka kwanciyar hankalin daka rasa tun ranar da tasa ƙafa ta tafi ta barku...". Turaki ya katseta da faɗin,"Granny do you know what you are saying?". ta jijjiga masa kai,"i know Muhammad, i mean you should forget Ramla in your life, just like she forget you". sai ya kwantar da kansa yace,"Granny hannunka baya ruɓewa kace zaka yanke ka jefar". tace,"idan ta kama a yanke sai a datse shi a huta, komai ai kamawa take". kansa ƙasa yace,"but karki manta duk lalacewar uwa uwa ce, how can i forget her?, na fa manta da ita da abinda ya shafeta kike cewa?, how?, ki daina faɗar abinda ba zai yiwu ba Granny". yanayin yanda yayi maganar sai yay mugun bata tausayi. sai kuma ya rumtse idonsa zuciyarsa na tafarfasa,"even though I was six years old at the time. Granny har yanzu ina ganin hoton komai tar acikin kaina, ina kallon lokacin da tasa ƙafa tayi tafiyarta ta barmu ba tare da ta ko waiwayi kukan da nake ba, bata dubi kukan Zaytuna dake naɗe aciki showel ba, tayi tafiyarta ta barmu, as if ba daga jikinta muka fito ba, as if ba ita ta tsuguna ta haifemu ba, kamar ba da auren sunnah ta samar da mu ba, inda ace wutar ta cinyemu fa?, da ace mun mutu fa?, da Allah bai kawo Maama a lokacin ba fa?". lokaci ɗaya sai hawaye ya shiga sakko masa akan kuncinsa, cikin kunnensa yana jin sautin kukan Zaytuna da ta dinga tsalawa a lokacin, yana jiyo nasa sautin kukan dake fita da harufan sunan Mum. yana jin komai kamar yanzu yake faruwa, tana fa kallon yanda wuta ke ci a ɗakin, amma ta tankaɗasa ya koma ciki ta rufe ƙofar ta barsa daga shi sai jaririyar dake cikin gado kusa da inda wutar ke daɗa kamawa, tayi tafiyarta ko tausayinsu bata ji ba, me suka mata?, har yanzu tambayar da yake ta so yayi mata kenan, ya ganta ya tsuguna agabanta ya tambayeta zunubin da suka aikata mata, sannan sai ya roƙar musu yafiyarta, idan ta yafe musu sai ya bata labarin abinda yake ɓoyewa kowa, kowa banda Bello da Zaytuna. to aina zai ganta?, yaushe zata dawo?. *Please Comment and Share and Vote.* [8/27, 20:15] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halima h.z* _Please avoid any mistake._ *24* "nima da nake mahaifiyarta na manta da ita, na manta na taɓa haihuwar ƴa me kamarta ko sunanta, na jima da cireta a sahun ƴaƴana. saboda haka kaima ka manta cewar ita mahaifiyarka ce tunda har ta iya manta da cewar tana da ƴaƴa, ka riƙe wadda ubangiji ya dubeku ya tausaya muku ya baku ita ta maye gurbinta...Allah ne kaɗai yasan hikimarsa akan hakan, wataƙila ba zaku sami tarbiyya da soyayya daga wurin Ramla ba shiyasa ya ƙaddara faruwar wannan lamarin". jin maganan Granny ɗin yasa Turaki buɗe idanuwansa, ya buɗe su a daidai lokacin da Hajiya Madina ke shigowa ɗakin. kallo ɗaya yayi mata yaji tsananin tausayinta ya kamasa, ya ƙara jin ƙaunar matar a ransa, haka ne, basu sami soyayyar mahaifiyarsu ba, kuma basu samu tarbiyya daga wurinta ba, amma Allah ya basu wacce tayi musu dukkan waɗannan gatan, wanda iyakacin abinda wadda ta haifesu zata musu kenan. hijab ɗin dake jikinta fuskarsa ma a karkace ta saka, ya bita da kallo har sanda ya sauke ƙwayar idonsa kan bayan hannunta. tabon ƙonuwar da tayi tsawon shekaru 25 har yanzu yanan bai ɓace gaba ɗaya ba, sai kawai yasa hannu ya goge hawayen da ya sakko masa a lokacin da bai sani ba, idan bai so Maama ba wa zai so?, idan bai ƙauna ce ta ba wa zai nunawa ƙauna?, idan bai kula da ita wa zai bawa kulawarsa?, wataran har yana jin yafi sonta fiye da wadda ta kawosa duniya, har yana jin tausayinta fiye da yanda yake tausayin Mum ɗinsa. Hajiya Madina ta ƙaraso bakin gadon, Granny na amsa sallamarta, jikinta duk a sanyaye taja kujera ta zauna, ta dubi Turaki da muryanta da yay ƙasa tace,"sannu me Babban suna". ya amsa da,"yauwa Maama, thank you so much for your care". ganin yanda ta ƙura masa ido sai ya sauke idonsa ƙasa, yana jin nauyinta na shigarsa, ya sani yayi mata laifi. laifi har guda biyu a rana ɗaya, ya saɓa umarninta na cewa duk inda zai ke tafiya yanzu suke tafiya tare da Khalil, sannan yazo yasa kansa a situation ɗin da ya shiga, saboda wannan condition ɗin da yake shiga ne a duk sanda ya shiga ɗakin mahaifiyarsa shi yasa ba'a so ya shige shi, yasa ma aka rufe ɗakin gaba ɗaya Baffa ya ɓoye key ɗin, ya gargaɗe shi da ko da wasa kar ya ƙara tunkarar ɗakin, tunda duk sanda ya shiga yana tunawa da komai da ya faru a ranar da Mum ta tafi ta barsu, sai ya dinƙa jin komai tamkar a lokacin yake faruwa, sai ya dinƙa ganin yacca wuta ta ke tashi da yanda ya dinga kuka Zaytuna ma tana yi, sai yake jin kukan a cikin kansa. hakan sai yasa yake jin wani irin raɗaɗi, ya dinƙa jin wani irin abu a tare da shi da ba zai iya kwatantasa ba a yayin da yaga hotonta. idan yana ganin hotonta sai yaji kamar ya cirota daga cikin hoton ta zama a zahirance, yay mata kallo na zahiri sai ya rungumeta ta yanda ɗumin jikinta zai ratsa shi, taci gaba da rayuwa tare da su ko da ace ba zata so su ba, shi dai kawai ya dinga ganinta yana jin daɗi, yake yi mata duk wata kalar biyayya, ya kuma nuna mata zallar soyayyarsa, irin wannan soyayyar da ta ke only between child and his mother. alƙawarinsa ne daga zarar da ya sami job ba zai dinga barinta tana zuwa office ba, ta gama yiwa gwamnati aiki, shi zai dinƙa biyanta da kuɗin da yafi wanda take samu ba tare da tayi aikin ko da rubutu a takarda ba, alƙawarinsa ne zai nema mata wacce zata dinga kasancewa tare da ita idan baya kusa da ita, zai nema mata yarinya kamilalliya kuma kimtsatstsiya, irin yarinyar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243