Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 207

Chapter 207

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,228 words 0 views Progress saved
Download Book

hug yace,"please don't stress your self wajen yin aikace-aikace da zuwa gaishe gaishe, dan gidan nan da kike ganinsu aiki suke kamar injina. fita indai ba'a mota ba ne kice da Mum ba kya jin daɗi". ta gyaɗa masa kai kawai tana jin babu daɗi, sam bata so ya tafi. ganin hawaye a fuskarta yasa shi cewa,"ko in faɗawa Mum ba kya son zama?". ta girgiza kanta alamar a'a tana riƙe hannunsa. sai yaji ta ba shi tausayi sosai. "daina kukan Fulani Nah bana son hawayenki". ya faɗa yana share ma ta hawayen. sai ya ɗaga waya yana kiran babbar ƴar gidan Inna me su na Hamida, tana zuwa ya ce da ita,"ki kula min da ita kinji, less hayaniya a inda zata zauna please, tana son bacci ki kula da haka, sai an bata abinci tukunna take ci if not zata zauna da yunwa, bata da cikakkiyar lafiya, so duk wanda zai zauna kusa da ita ki tabbatar is not addicted to ɓatawa mutum rai". tace,"insha'Allahu za'a kula me sunan tsoho". yay murmushi yana maida kallonsa ga Fillo, wacce ta maƙale hannunsa tana hawaye, ya sunkuya yana ɗora kumatunsa kan leɓenta yace,"ummm 1 peck". abin da bata taɓa yi masa ba, kuma shi ma bai tsammaci zata yi ɗin ba, tai masa peck a kumatu tare da kissing ɗinsa a goshi tana faɗin,"i will miss you". "i will miss you too, take care...bye bye". ta ɗaga masa hannu tana faɗin,"bye". ya sauke ajiyar zuciya,"ba ki min adu'a ba". tasa hannu akan ido irin yacca yara ke kuka tace,"Allah ya kai ka lafiya, Allah ya tsare hanya, Allah ya kare ka da kariyarsa". ya amsa da,"amin, thank you so much". kafin ya iya sakin hannunta ya wuce mota, ita kuma taji wani kuka ya taho ma ta but sai ta danne shi saboda Hamida, su na shiga ciki ta wuce ɗakin Hamida ta kwanta akan gado. wajen ƙarfe goma na dare sun kwanta ita da Hamida sai ga Nilfat ta shigo ɗakin, ta kunna fitila ɗakin ya gauraye da haske, Fillo ta buɗe idonta don ba baccin take yi ba. "au ashe baccin naku ma bai yi nisa ba, mijinki ne ya kira waya". ta ƙaraso tana bawa Fillo wayar, sai taji wani daɗi ya ratsata, tun ɗa zu take ta tunaninsa, ta kasa ko baccin har Hamida tazo ta kwanta tayi nata, infact jinta take kamar mara lafiya, ta karɓi wayar tana kallon Nilfat da zata fita tace,"ki tsaya ki karɓi wayar". ta ce,"wala, ba tawa bace ai ta Baffayo ce, yace da safe ya karɓa". ta fita tana rufe musu ƙofar, daidai da shigowar kiran Turaki wayar. tana ɗagawa ta saka kukan shagwaɓa,"tun ɗa zu sai yanzu ku ka je?". "am sorry Fulani Nah, na dawo ne na tarar Maama babu lafiya, yanzu muka dawowa ma daga asibiti". "subhanallah, me yake damunta?". "Bp ɗin ta ne, but da sauƙi, ko in kai mata wayar?". ya tambaya jin ta damu sosai. ta ɗaga kai kamar yana ganinta,"ehh". yana zuwa ɗakin ya tarar Maama tayi bacci, Fillo tace da safe ya faɗa ma ta tana yi mata sannu sosai. ya ce,"insha'Allah, tun ɗazu na kira Mum amma sai na kasa cewa ta baki. ba kiyi bacci ba ko tashinki aka yi?". "ai na kasa yi". "why?". tayi shiru ta kasa cewa komai. ya ƙara cewa,"why?, tell me". "i am missing your warm body that makes me fall asleep". taji murmushinsa me sauti ya fito. "sorry Fulani Nah, just close your eyes and go to sleep, I will come to your dreams, then you sleep like you used to". a shagwaɓe ta ce,"promise?". ya ce,"insha'Allah". ba su jima su na wayar ba yace ta kwanta zai je Baffa na kiransa. ta sauke numfashi tare da ce masa,"don't forget to Perform Ablution and recite Al'qur'an before you sleep". ya ce,"i will not forget, good nite". sam bata so wayar tasu ta ƙare, ta danne kukan kewarsa gudun karta ɗaga hankalinsa ta ce,"good nite, sweet dreams, please you take good care of your self". "insha'Allah". da ƙyar dai suka iya yin sallama, Fillo ta tashi ta kashe fitilar sannan ta dawo ta kwanta tayi lamo, ba don tana jin zata iya baccin ba, zuciyarta ta cika fal tare da tunaninka kala-kala, har ɓarawon bacci ya ɗauketa. [9/7, 01:30] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *55* kiran sallar farko a kunnen Fillo, tana buɗe ido ta ganta a inda saɓanin Mafarkinta ya nuna ma ta. ta ɓata fuska tana jin kamar tayi kuka, wayar Baffayo da ke gefen pillow ta ɗauko, adu'arta ɗaya Allah yasa babu pin a jiki, cikin sa'a kuma tana dubawa taga babu, don haka da sauri ta shiga message tayi typing text kamar haka. _I don’t just miss you, i miss the warmth in your breath, depth in your eyes, the touch of your fingers, and feeling your hands on my waist. I miss you truly and deeply._ after ta gama rubutawan kuma sai ta kasa sending, ta tsaya tana tunani, kunyar turawar takeyi, ta zuro ƙafafunta ƙasa daga kan gadon kamar wacca zata yi kuka, har sai da Hamida ta buɗe ido ta tambayeta,"Asiraawo lafiya?". "yi haƙuri na tashe ki, ji nayi kamar wani abu na bina ne, ashe zaren jikin rigata ne". Hamida tayi murmushi kawai tare da komawa ta kwanta, don ita kanta ta fahimci tana cikin kewar mijinta ne, duk da tana da nauyin bacci but tana jinta sai faman juyi take. Fillo ta tura text ɗin sannan ta wuce toilet ta yo alwala ta fito, har ta idda sallar asuba bata ga reply ɗin Turaki ba kamar yanda tayi tsammani. duk sai taji babu daɗi, may be ko text ɗin ne bai yi masa ba, ko kuma abin da ta tura ɗin ne bai dace ba, duk sai taji ta kasa komawa baccin da yake so ya ɗauketa. da safe wajen ƙarfe tara after sun gama breakfast, taji su na waya shi da Mum har take tambayarsa jikin Maama, tai ta jin kamar tace da Mum ta bata wayar, kewar muryarsa take yi kamar ta shekara dubu ɗari bata ji ba. kuma bayan sun gama wayar da Mum a tunaninta ko zai kirata a wayar Baffayo sai taga har ƙarfe tara bai kira ba, sai taji kamar ta fara fushi da shi, but haka ta ƙara ɗaukar wayar ta ƙara tura masa text. _The thought of you makes me smile, but the distance we share makes my heart ache. I am missing everything about you. I wish you were here Turaki._ ta tura da yaƙinin cewa a wannan lokacin zai dawo ma ta da reply tunda dai tasan yanzu wayarsa na hannunsa, but sai ta ƙara jin shiru, idonta ya ciko da ruwan ƙwalla ta ƙara tura masa text. _kuma ba zan dawo gidan ba._ tana turawa ta ɗauki wayar ta fita ta kaiwa Baffayo, har ya tambayeta ta gama ne tace masa ehh ko ya kira ma ba sai ya kawo ma ta ba. ta koma ciki ta shirya kamar yanda Mum ta umarceta don za su fara zagayen gaishe-gaishen ƴan uwa. to acikin kwana biyu dai Fillo sai taji tamkar an sakata a kurkuku, mugun bala'in kewar Turaki take yi, har wata rama tayi ka rantse

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243