Chapter 62
Chapter 62
samu ladan nima". Ilham ta faɗa sanda ta zauna a ƙasa tana cewa da maid ɗin ta tashi ta tafi zata ƙarasa ma Boɗejo tausar. "rai kan ga rai, ashe da rabon ƴar nan zan ƙara ganinki kamin na mutu". Ilham tace,"bar zancen mutuwa my Only Granny, yanzu ai zaki ke ganina akai-akai tunda dai Allah ya yarda an kammala karatun". Boɗejo da har yanzu daɗi bai saketa ba tace,"ai ko dai naji daɗin kammala karatun nan, haka kawai Hashimu ya wani kwasheki ya kai ki wata uwa can duniya kiyi karatu ke ɗaya, ai ranar nan sai dana masa tatas nace idan baya ƙaunarki ne ya faɗa mana sai muje mu ɗauko ki mu dawo dake, wannan wane irin karatu ne ace shekara biyar anata faman yinsa babu ƙarewa". Ilham tai murmushi tace,"to Boɗejo ba gashi har mun kammala ba". "haka ne dama komai ai lokaci ne, yanzu ai ba tausa zaki ba Ilham jikina zaki taho". Ilham ta bar matsa ƙafar da ta fara tayi jikinta suka rungume juna. duk su biyun suna masu jin daɗi. Ilham ƴar gidan Hashim ce mai martaba na yanzu ɗan Boɗejo, itace ƴarsa mace ta biyu wacce taci sunan Boɗejo Rumana, ta tafi america karatu inda ta karanci business administration, kuma tunda ta tafi bata dawo ba sai yanzu, shekara biyar cif. ba don babu halin dawowar ba sai dan kawai mahaifinta yafi so ta nutsu tai karatunta, ya kanje ya dubata akai-akai shi da mahaifiyarta wacce itace mata ta biyu a wurinsa. Boɗejo ko da yaushe acikin mitar karatun Ilham ɗin takeyi duk sanda taje wajen me martaban, har ta kance ko dai dan yaga an saka mata sunanta ne shiyasa baya ƙaunarta, da ƙyar yake samu ya lallasheta, idan yace ta shirya akaita taje ta ganota sai tace ita ba zata je ƙasar arna ba, dama saudiya ne to anan tafi kauri amma ita kam ba dai ta hau jirgi taje ƙasar arna ta kwasowa kanta zunubi ba. Aisha na gefe tana kallonsu da burgewa, ita bata taso ta sami kakanninta ko ɗaya ba duk sun mutu. shi yasa idan taga tsofaffi sai taji suna burgeta, dalilin da ya sa ta biyo Ilham kenan suka taho tare, amma yau tayi niyyar komawa kano saboda kar mahaifinta me martaba sarkin kano ya dawo bata nan, yana dira wanda zai so ya fara ganawa da shi itace, kasancewarta auta. Hajiya Atika matar Hakimi ta shigo ɗakin, itama tai mamakin ganin Ihlam tace,"yaushe kika dawo?". tace,"jiya da yamma, tun jiyan ma naso nazo naga Boɗejo Mami tace na bari dai zuwa yau". Hajiya Atika na murmushi tace,"lallai ne to sannun da zuwa, fatan an kammala karatu lafiya?". tace,"lafiya lau Hajiya, ai banma taho ba sai dana jira result ya fita. jiya ina dawowa Me Martaba yay min kyautar wannan gidajen guda biyu na estate ɗinsa". Hajiya Atika tace,"masha'Allahu, Allah yasa a amfana da karatun da akai, ita kuma ƙawar taki fa?". Ilham ta kalli Aisha sannan tace,"ai ba tare mukai karatun ba, tazo min sannu da zuwa ne, itama ta kusa kammalawa tana karantar AEE ne a Germany". Aisha ta gaida Hajiya da Boɗejo, suka amsa suna sanya musu albarka. Ilham tace,"Hajiya ita ɗin fa ƴar sarkin kano ce". Boɗejo tace,"ni fa ince, shiyasa da ta shigo taƙi gaisheni ta hakimce mana akan kujera, ashe izzar masu sarautan ce, to ni nan da kike gani na haka kamar ba kowa ba to sarauniya ce ada, kuma ni na haifi Baban wannan yarinyar, kinga na zama matar sarki uwar sarki, nan gaba kaɗan ma zan zama Kakar Sarki, dan sai an sami wani jikan nawa ya hau kujerar sarautar nan, dan haka ki sadda kanki ƙasa ki min biyayya ki kwashi albarka, ko me gidan nan Hakimi da kike ganinsa ɗana ne shine na fari, kinga kuwa indai girman izzar sarauta ne aini ke da ita bake ba yarinya". dukansu suka yi dariya. sai yanzu Hajiya Atika ta samu damar isar da saƙon Hakimi. "dama Hakimi ne yace na faɗa miki ko kema zaki je wajen taron nan na buɗe company ɗin su Turaki". Boɗejo tace,"shi Turakin ne zai buɗe kamfani ko kuma ɗana Dikko ya buɗe masa?". Hajiya Atika tace,"ehhh Alƙalin ne ya gina ya kuma mallaka masa shi da Khalil, kamfanin haɗa lemuka ne". Boɗejo tace,"ni dai ince, amma ina Turaki yaga kuɗin buɗe wani kamfani ai sai dai ɗan nawa. kuma tunda dai ya riga ya mallaka masa ba zani ba, babu wani taro da zanje ni kam, gwara naja mutuncina". Aisha da Ilham na kallonta, Hajiya tace,"to akwai wata matsala ne Boɗejo?". tace,"matsaltsalu ma kuwa, wa ya aikeni zuwa gurin da yake mallakin Turaki!, tun fa ranar da akai wannan zaman akan batun aurensa nace ko aikin asiri ke cinsa shikenan fa ya daina kulani, idan ya ganni ma ɗauke kai ya ke, jiya ma da suka zo gidan nan shi da ubansa kallon arziƙi bai min ba, yana ji Dikko na gaishe ni amma balagaggen yaron nan sai yasha mur ya kauda fuska gefe, to yanda ya ƙullace ni ɗin nan na sake naje kamfanin nasa ai sakawa zai yi a kore ni, kaɗan daga aikinsa, dama ya taɓa korata daga ɗakinsa daga zuwa in dubasa, kinga kuwa me zai kaini kamfani kuma, a'a ku ɗin dai kuje sai kun dawo, wannan ɗan ai halin wan Kakansa yayo, Sarki Adam ba, basu da kyau sam". Hajiya tace,"to Allah ya kyauta, bari na sanar ma Hakimin". Boɗejo tai shiru bata ce komai ba tana ta shafa kan Ilham, har Hajiya ta fita sai ta dawo tace,"Ilham ku ba zaku je ba?, su Hanifa tun ɗazu suka tafi. shi ma Me Martaban yanzu naji sunyi waya yana batun zasu tafi". kafin Ilham tace komai Boɗejo tace,"kinga Atika du Allah tafiyarki, yaushe yarinyar ta dawo ko hutawa bata yi ba ace ta wani kama shiga cikin hayaniya, ƙila ma taje taron buɗewar kuma a fara haɗa lemon aƙi sammata, tunda me kamfanin ba mutumci garesa ba, gwara taja mutumcinta da ajinta". Ilham tace,"Boɗejo ina son zuwa fa, dama haka nace ma Mami zan bi ku mu tafi, kuma fa idan banje ba Hammah Turaki ba zai ji daɗi ba tunda yasan na dawo, yaga duk ƴan'uwa sunje ni banje ba, sai yay zaton wani abu". tana rufe baki Boɗejo tace,"Allah ba zaki ba, babu wani taron buɗe kamfanin lemu da zaki je, ki zauna ki huta abinki. mene wani wani Hammah Turaki balle rashin jin daɗinsa, ya daɗe bai ji rashin jin daɗin ba, Turako ba Turaki ba". tunda Ilham taji ta rantse kawai sai ta haƙura, ita da Aisha suka durfafi dubulan da alkaki da aka kawo musu. suna ci Boɗejo na basu labarin sarautarsu ta da. *Comment, Vote and Share Please.* [8/27, 20:15] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halima h.z* *22* After 4months, cikin ƙaton office ɗin da sanyin Ac ke ta busawa yana haɗewa da daddaɗan ƙamshin turaren dake jikinsa yana bada wani irin sanyayyan ƙamshi me motsa zuciya. Turaki ne zaune akan kujera dake ɗan juyawa da shi gefe zuwa gefe, one of his fingers on his lips, cikin yanayi na nazari akan wani lissafi nasa. numfashi ya sauke sannan ya shiga operating laptop ɗin dake kan table a gabansa,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243