Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 204

Chapter 204

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,220 words 0 views Progress saved
Download Book

abin da aka girka da waɗannan siraran hannun zan ci". ta dafa kafaɗarsa ta ce,"ummm Maama ta taɓa cewa kana son soyayyan indomie, so yau zan ci abin da kake so ni kuma bana sonsa, but na san daga yau zan fara so, in dafa ko?". ya ɗaga ma ta gira yana jin wani daɗi a zuciyarsa, ta wuce ta ɗora tukunya a gas, ya bi ta yana faɗin zai tayata, ta dakatar da shi,"no ba yanzu ba, zaka fara girki but not today not now, but one day. for now just sit and watch". kujeran dining ɗin dake kitchen ya ɗauko ya zauna gefe daga in da cooker gas yake, kafin ta gama yankan albasa idonsa duk ya cika da ruwan hawaye saboda yajin albasar, tuni kuma suka zubo, sai ƙyafta idanu yake, Fillo duk na kallonsa tana ƴar dariya, tace,"me aka maka kake kuka?". ta tambaya tana dariya ƙasa-ƙasa. "ni kike yiwa dariya?". ya miƙe zai bar kitchen ɗin ta maido shi ya zauna tana faɗin,"sorry, idan ka fita ina jin tsoro". ya ƙanƙace idanu yana kallonta cikin tarin ruwan da ya cika idonsa,"Fulani Nah idona yaji". "ni dai ka zauna haka, ina gama yankawa zai daina ai". ta faɗa tana narkar da murya, haka ya zauna babu yacca ya so, har sai da ta gama yankan albasa tukunna ta wanke masa fuska a sink. wayarsa tayi ringing yana dubawa yaga Sameer ne, yay picking Sameer na faɗa masa ga shi ya kawo masa ticket ɗin. ya kalli Fillo ya ce,"Fulani Nah zan amso saƙo wajen Sameer". tayi shiru kamar bata ji shi ba har sai da ya ƙara kiran sunanta. ta ɗan ɓata rai ta ce masa,"to ya shigo parlo ya jiraka mana, idan mun kammala sai mu same shi, ni ba zan iya jira idan ka fita ba, kafin ka dawo dodon kitchen ɗin ya cinye ni". yay murmushi yana girgiza kansa,"my drama queen". sannan yace da Sameer ya shigo ya jira shi a parlo ga shi nan fitowa. wucewar minti goma ta kammala suyar indomie ɗin, sannan ta haɗa pineapple juice, tana sane take ta delay dan ita bata cika son Sameer ba, musamman ma idan tana tuna ƙullin da suka dinƙa yi akan su kashe Turaki. "na gaji ka zo ka wanke min hannu". ta faɗa a sanda ta nufa sink ta tsaya. ya taso ya tsaya ta bayanta, ya kama hannayen da suka shige cikin nasa, ya zuba morning fresh ya wanke ma ta. ta ɗauka abincin da tasa a plate shi kuma ta ba shi jug da cup ya riƙe suka fita, Sameer yana zaune yana jan tsaki kaɗan kaɗan saboda ya fara gajiya, ta ajiye plate ɗin akan table tana gaida shi, ya bawa Turaki ticket ɗin yana faɗa masa ba'a samu flight ɗin 8 ba kamar yanda ya ce, sai na 9 aka samu. kaɗan Sameer yaci indomie ɗin, shi ma saboda Fillo ta takura ne, bayan tafiyarsa suka koma kitchen suka ɗauki na su sannan su ka wuce upstairs. kamar yanda ya zamar musu jiki yanzu, kuma kowannen su ya saba da hakan, ba wanda ke iya cin abinci shi ɗaya, sai dai su yi feeding junansu, yanzu ma tare suka ci abinci. su na ci Turaki na zuba santi, ita kuma sai taji tamkar bata taɓa ƙin cin indomie da ƙwai ba saboda yacca take enjoying feeding ɗin nasa. bayan sun gama ci Fillo ta fita a ɗakin ta wuce nata, shi ma toilet ya shiga bayan fitarta, yay wanka sannan yay alawala ya fito ya wuce masallaci, bai dawo gidan ba sai da akayi sallar isha'i. ɗakinsa ya wuce direct, shigarsa ya tarar bata nan hakan yasa ya fita ya koma nata ɗakin, nan ɗin ma bata nan, ya murɗa handle ɗin toilet nan ma bata ciki, sai yaji faɗuwar gaba ta kama shi, cikin sauri ya fito sai gata tana hayowa upstairs ɗin. doguwar ajiyar ya sauke, ya harɗe hannayensa a ƙirji, idonsa akanta yana duban wata riga da take ninkewa. "ina kika je?". "yaushe ka dawo?". ya fizgota jikinsa,"answer me first". "kayan da zan bayar na ɗauƙa na kaiwa su Sakina". "su waye hakan?". "ƴan aiki mana". "me yasa ba ki faɗa min ba?". "to ai masallaci ka tafi". ya mintsini gefen cikinta da faɗin,"kuma daga kai musu kaya sai kika zauna hira". "ummm ina son hira da su sosai, da yake ƴan ƙauyen su Yami ne, ina son ƙauyen na su yana da daɗi shiyasa idan naji su na hira sai nayi ta tambayarsu wuraren da na sa ni". ya karɓi rigar hannun na ta,"ita wannan ɗin ya ba ki ba su ba?". "tayi musu kaɗan, waɗancan ɗin ma duk sai an buɗa musu". murmushinsa me sauti ya fito, yaja hancinta yana cewa,"ke ma kin kusa yin ƙiba ai". ya riƙe hannunta su ka wuce room ɗinsa, toilet su ka wuce ta wanke masa gashin kansa da yace yana yi masa ƙaiƙayi. su ka fito tana tsane masa kan da towel, ya zauna kan stool tana cakuɗa yatsunta acikin gashin tana sosa masa bayan ta shafa wani oil. ta cikin madubi da take kallonsa ta ce,"bacci?". ta tambaya ganin yanda idanuwansa suka sauya yana faman lumshe su. ya girgiza ma ta kai yana ƙara luma hannunta cikin sumar. "to ni idan ma baccin ne ka kore shi, ka fa ce zaka ban labari yau me daɗi". ya miƙe daga kan stool ɗin yana juyowa ya fuskanceta, numfashinsa ya shiga busawa akan furskarta. cikin kasalar da yake jin tana neman lulluɓe shi gaba ɗaya ya ɗaga hijab ɗin dake jikinta ya cire, ya dinƙa kallonta musamman breast ɗinta da suka bayyana sosai a cikin sleeping dress ɗin. sai duk taji nauyi da kunya sun kamata, ta taka zata bar wajen ya janyota, ya ɗaura kanta a ƙirjinsa ya zagayeta da duka hannayensa, yana jin wani abu na fizgarsa akanta. Fillo ta rufe ido ta buɗa hanci tana shaƙar daɗin ƙamshin jikinsa. taji ya warware gashinta da tayi parking, kafin a hankali taji ya kira sunanta da amon sautin da ya zama kamar ba nasa ba. "Fulani Nah". ta ce "ummm". ya nutsa yatsunsa cikin gashin kanta yana barbaza shi a fuskarta tare da kissing forehead ɗinta, sannan cikin taushin muryarsa yace,"I always want you very close to me Fulani Nah". maganar ta shiga jikinta sosai, tayi shiru tare da ƙara lafewa a ƙirjinsa, tare da zura hannu cikin rigarsa ta kama wasa da gashin ƙirjinsa, tana jin yacca bugun zuciyarsa ke duka acikin kunnenta. "say something Fulani Nah". ya faɗa yana yawo da yatsansa acikin kunnenta. bata iya magana ba sai kewaye shi da tayi da hannayenta. hakan ya ba shi damar ɗago da fuskarta, ya ɗora goshinsa akan na ta iskar bakinsa ta fito ta sauka akan lips ɗin ta. "say you love me Fulani". ta haɗiye yawu da ƙyar cikin mutuwar jiki tace,"i love you Turaki". murmushi ya suɓuce akan leɓansa, a hankali yace,"Turaki ko?". ta ɗaga masa kai tana daɗa mannewa ajikinsa. buɗe lumsassun idawunsa yay, ita ma ta buɗe nata, ƙwayar idonsu ta sarƙe wuri ɗaya yana jin yanda jikinta duk ya mutu, sai ya ɗanyi murmushi yace,"can i?". ta ce,"what?". ya ce,"kiss your sweet lips". ta ɗaga kanta kawai bata

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243