Chapter 126
Chapter 126
ya cika ta farka lafiya lau. sai dai haka ɗaya kuma yaji totally ya kasa samun nutsuwa, zuciyarsa na masa wani irin zillo, tunaninsa da hankalinsa ya rabu waje biyu, so yake yaci gaba da tsayuwa anan har sanda Fillo zata farka, haka kuma so yake ya bar wajen yaje wajen waccan matar da bai san wacece ba. ba tare da sani ba ya bar wajen ya nufa wurin da Mum ke zaune har yanzu, ya tsuguna ta gefenta daga ɗan bayanta, ba tare da sanin taƙaimemen abinda zai yi ba, idan ma magana zai mata shi bai san me zaice mata ba, zuciyarsa ce kawai ta kawo shi. ya buɗe bakinsa zai furta abinda bai san zai ce ba sai ga Ammi ta ƙaraso wajen, bai iya ce mata komai ba ya bita da kallo har ta zagaya ta gaban Mum ta tsuguna agabanta. Ammi tace,"kiyi haƙuri ki kwantar da hankalinki Hajiya, Ɗana ya tabbatar min da cewar ƴarki zata farka cikin amincewar ubangiji, kuma zata farka lafiya lau insha'Allah". a sannan Mum ta ɗago da kanta tace,"Allah ya amsa, amma Hajiya lokaci yaja da yawa, har yanzu fa shiru". tai maganar muryarta ɗauke da sautin damuwa. Ammi ta ƙara cewa,"adu'a zamu ci gaba da yi". Mum bata iya magana ba illa gyaɗa kanta kawai da tayi. bata san me take ji a tare da ita ba, amma dai tana jin zuciyarta na ƙara matsuwa da zullumin son kasancewa acikin ahalinta, ba abinda idanuwanta ke da muradi yanzu sama da su ga Babanta, taga ƴaƴanta tukunna ta sami kwanciyar hankali. Umma ta ƙaraso wajen, Ammi ta ɗauke kanta daga kallonta, Umma bata kula hakan ba tace,"Ammin Yara wannan itace mahaifiyar yarinyar da Aliyu ya buge ɗin?". Ammi ta kauda fuska gefe tace,"umm ita ce". ta faɗa tana miƙewa ta bar wajen, Umma ta zagaya ta ɗaya ɓarin ta zauna kusa da Mum, suka gaisa tana yi mata adua da sanar mata cewar itama mahaifiya ce wurin yaron da ya bigesu ɗin. Mum tace,"Allah sarki, mun gode sosai. kun tsaya mana baku bari mun wahala ba". Umma tace,"to ai hakan ya zama dole akan wanda yasan hakkin bawa". ta faɗa idonta na kan Turaki da har sannan yake tsugune daga can gefe, kamar wani mutum mutumi sai bin kowa yake da ido, shi abinda ya ɗaure masa kai tun zuwan Ammi wajen yaji tana batun mahaifiyar Fillo, shi yasa yaji kamar ƙafafunsa ma ba zasu iya ɗagawa ba dan haka kawai yaji jikinsa duk yay sanyi, kuma Allah Allah yake yaga fuskar matar. ganin tsananin kamar dake tsakanin Turaki da Mum wanda Ammi bata lura da hakan ba yasa Umma ce masa,"sannu fa, ya mai jiki?". Turaki yaji kamar ba da shi take ba, lura da hakan yasa Umma cewa,"da kai nake". ta faɗa tana murmushi. yana sauke idonsa a ƙasa yace,"Alhamdulillah". tace,"to Allah ya bada lafiya, dan Allah ina daɗa bayar da haƙuri a madadin yarona". shi dai bai iya cewa komai ba, ya zama kamar wani soko ko me neman gafara. kuma Umman na yin shiru ta hango Nuratu da Mommi na nufo su, har da Inna Wuro dake goye da Farha. itace a gaba ta taho tana cewa da Umma,"Falmata ni dai Amadu ya rantse yace min ba aljanu ba ne mutanene shisa ma na iya shigowa asibitin nan amma da a waje zan tsaya gaskiya, dan ban iya saka kaina a masifa, Aliyun ma ni da wurin ƴan sanda aka kaishi tunda ance har yanzu yarinyar bata farka ba, ko kawai ayi kotu da ɗan banza kowa kuma sai yay ta kansa kar aja kuɗin Amadu ya ƙare". Umma ta miƙe tana cewa,"sannu da zuwa Inna". tana rufe baki Nuratu da Mommi suka iso wajen, dai-dai kuma da miƙewar Turaki. yana tashi idonsa ya kai kan Mommi, ta ke idanuwansa suka firfito waje yana binta da kallo me ban mamaki da al'ajabi, me yake gani?, dama da gaske akwai fuska biyu a duniya?, wannan matar ai photocopy ɗin Fillo ce. Mommi da ta iso gabansa ta ɗaga masa hannu alamar sannu. mamaki na bala'i ya ƙara kama shi, bai san lokacin da ya kamo hannunta ba ya jata zuwa room ɗin da Fillo ke ciki. ganin hakan yasa kowa miƙewa yabi bayansu da kallo harta kuwa da Mum da taji su Umma na cewa,"ikon Allah wannan yaron na da lafiya kuwa". Nuratu tace,"ah wannan sai dai mahaukaci". ta faɗa tana bin bayansu da sauri. Inna Wuro tace,"ah tou haka duk zaku yi ta gamuwa da gamonku, ance aljanu ku ka kwaso kun dage mutanene, ni dai da naga ba zan iya ba ai ta kaina zanyi, wa zai zo ya wahala, haka kawai a shanyen ƙafa ko wuya banji ba ban gani ba". Umma ta dafa kafaɗar Mum dake bin bayan Nuratu da kallo tana jin shigar wani al'amari me girma a tare da ita. a hankali Umma tace,"am sorry to say, amma ɗanki bai da lafiyar ƙwaƙwalwa ko?". Mum ta juyo da kallonta gareta tace,"ɗana kuma?". ta tambaya da mamaki. Umma tace,"ehh fa, wanda ke zaune anan kusa da ke". kan Mum ya ƙara ƙullewa tace,"me kike son cewa ne?". ta tambaya tana jin ƙirjinta na bugawa. jin ƙarar saukar mari ya tattara hankalinsu kan su Turaki gaba ɗaya, Nuratu ce a gabansa tana huci tana faɗin,"baka da hankali ne?, ya daga ganin mahaifiyata zaka kama hannunta, ko an faɗa maka mu kafirai ne kamarka?, shashashan banza da wofi, to wallahi in baka bar asibitin nan cikin gaggawa ba sai nasa ƴan sanda sun zo sun tafi da kai yanzu". Turaki ya ɗago da fuskarsa yana dafe da kuncinsa, hoton fuskar tasa ya shiga cikin ƙwayar idon Hajiya Ramla da suka ƙaraso wajen da sassarfa. cikin zafin nama Turaki ya ɗaga hannu zai saukewa Nuratu zazzafan mari Hajiya Ramla ta zaro ido waje tana faɗin,"Babana". ta faɗa da ƙarfin sautin da yay amsa kuwa a wajen. Turaki yaji saukar muryar a cikin kunnensa, yaji shigar sunan acikin kansa da cikin zuciyarsa, daga jin muryar kasan muryar babbar macece, amma hakan ba shi zai hana shi gane mamallakiyar muryar ba, ba shi zai hana shi gane muryar kowa ce ba a duk inda ya jita, tsawon shekaru da yawa ba tare da suna tare ba, hakan ba zai hana shi gane muryar wadda ta kawo shi duniya ba, da wayonsa ta tafi dan haka a ko'ina kuma a kowanne hali yaji voice enta zai shaida. sai dai kafin komai dake cikin kansa ya gama wanzuwa sai ganin Hajiya Ramla yay a gabansa, ganin nata kuma ya firgita shi sau ɗaya yaja da baya, sai kuma ya dakata yana binta da kallo ƙwayar idonsa duk a waje. an ɗauki tsayin shekaru da yawa, sai dai duk tsayin shekaru da dogon zamanin da zata ɗauka ba tare da ƴaƴanta ba, hakan ba zai hana tana kallonsu ta shaidacewar su ɗin jininta ba ne, kamar yanda shima ba zai taɓa manta mahaifiyarsa ba, babu tantama wannan ɗanta ne, haka shima yake jin babu tantama wannan wadda ta kawosa duniya ce, ɗanta ne wanda ta tafi ta barsa a lokacin da yake shakaru shida a duniya, kamar yanda shima yake ganin uwassa wacce ta tafi ta barsa lokacin da yake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243