Chapter 78
Chapter 78
dai nan sai kiga yazo". daga haka ta kashe wayar ta ajiye a kusa da ita, ta kalli kan gadonta da Turaki ya kwanta, he don't know why yake jin jikinsa yayi sanyi, tunda Bello yace masa zasu yi tafiya tare yake jin wani feeling mara daɗi a tare da shi, and for the first time da yake jin kamar zai rasa rabin jikinsa, Boɗejo ta kai hannu ta taɓa ƙafarsa taji zafi like zazzaɓi ne ke shirin kamasa. tai salati tana faɗin,"baka da lafiya ne Turaki?". ba tare da ya buɗe idanuwansa ba yace,"lafiyata lau, kawai ina jin ba daɗin yanayina ne". Boɗejo tayi saurin tashi tsaye,"a'a baka jin daɗi ai yana nufin baka da lafiya, tun ɗazu dama na lura da yanayinka, to da yake kai ɗin me ƙauran baki ne ba zaka fito kace baka da lafiya ba sai dai ciwo yay ta cinka". dai-dai nan Ɗausiyya ta shigo ɗakin riƙe da ƙwaryar fura a hannunta. ta shigo da sallama ta nemi wuri ta ajiye, zata juya Boɗejo tace,"kinga garzaya da gudu ki kira min Zaytuna a, kice tazo da sauri Turaki babu lafiya. bance ki bari Uwassa taji ba balle tazo ta ɗaga min hankali da bala'ƴaƴƴan kukanta anan". in few minutes Zaytuna ta shigo ɗakin hankalinta a tashe, kai tsaye inda yake kwance ta wuce. kamar zata yi kuka ta taɓa jikinsa da yay zafi rau. "Hammah wake up mu tafi asibiti". ya buɗe idonsa da sukai jajir ya kalleta. ahankali yace,"ɗauko drugs ena". yana faɗa ta miƙe cikin sauri ta fita, bata jima ba ta dawo ɗakin jikinta sai rawa yake yi, tuni kuma hawayen dake cikin idonta ya sami nasarar gangarowa, bata ƙaunar wannan ciwon nasa na kidney ya tashi, idan ya tashi sai sun gama fidda rai da shi tukunna lafiya take samuwa. Boɗejo ta fito daga toilet a lokacin, tana kallon Zaytuna tace,"ciwon ne ko? ai tun jiya nake lure da shi tunda naga ƙwayar idonsa da kuma yacca ya ɗan kumbura ɗin nan, to kin sansa da ƙarfin halin jaraba, bai san cutar kansa yake ba". Zaytuna na hawaye tace,"inje in kira Maama?". da sauri Boɗejo ta girgiza kai,"a'a sam bakinki alaikum, da yardar ubangiji yana shan magani zai sami lafiya. ko kin manta itama bata da lafiya ne?, jiya likita da ya aunata yace jininta yayi mugun hawa sama, so kike tazo ta mace mana lokacinta bai yi ba, a'a bari tukunna dai a ɗaura aurensa ta gani tana raye". ta zauna kan kujera tana faɗar,"dan Allah kinga kwaɗa kira ɓangaren masu aikin nan wannan yarinyar Fulani tazo ta matsa min ƙafata, naga ta iya matsa ƙafa, kwanaki da tayi min kyace tausar inji irin wacca Hashim ke biyan uban kuɗaɗe ai min, ni tunda nazo ma ban ganta ba sai wannan baƙar nake ta gani tana suntiri, yanzu ma ita ta kawo min fura kuma ba zan iya sha ba gaskiya, da ganinta ba bafulatana bace irinmu. ni Allah yasa ma ba korar Fulani ɗin kuka yi ba, ni ƴa su aka koreta kuwa ba'a kyauta ba, yarinyar ga natsuwa ga hankali ga kyau da tarbiya, in kuwa an koreta to zama a dawo da ita gaskiya, dan ina son tausarta tayi masifar iyawa". Zaytuna tace,"tana nan ba'a koreta ba. bata jin daɗi ne". Boɗejo tace,"Allah sarki ashe shisa, ni wannan ƴa ma da ƙyar in ba sikila bace, Allah dai ya bata lafiya, anjima sai ki rakani wajensu na dubota, wannan yarinya ai tayi, idan nazo biki ga ladabin da take min ba wallahi, ba irin sauran ƴan aikin ba da sunzo sun waye sai su koma maka kallon ɗan banza, yanzu dai ban ruwa a kofi inyi masa tofi sai ki basa maganin ya sha, wannan ciwon nasa ba ƙaunarsa nake ba". Zaytuna ta ƙurawa Turaki ido sosai, wannan gajeran numfashin ke ɗaga hankalinta, fatanta ɗaya kar akai stage ɗin da kowa zaiji jiki ata dalilin ciwon. ta sauke numfashi sannan ta miƙe ta fita ta ɗauko faro ta dawo, a cup ta zuba ta miƙawa Boɗejo. zata ƙara fita Boɗejo tace,"tsaya ki basa ya sha, kin san ba sanin kan magungunan nayi ba". tace,"ya sami bacci ne, zanje na dawo". Boɗejo tace,"to alhamdulillah indai yay bacci ciwon ma ai da sauƙi". kusan awa ɗaya da rabi Boɗejo na tare da Turaki, yana ta bacci har zuwa lokacin, ita kuma tana gefensa cike da tausayinsa sosai. tana tayi masa adu'a iri iri, lokacin har ƙarfe shida da rabi na yamma tayi. lokacin Fillo ta tura ƙofar ɗakin ta shiga da sallama, Boɗejo ta amsa tana yi mata maraba. ta shigo ta tsuguna tana gaidata, idon Boɗejo akanta tace,"sannu, aiko ga shi nan duk kin ƙara zaftarewa, kina cin abinci kuwa ƴar nan?". kan Fillo a ƙasa tace,"ina ci". "to magani fa?". tace,"shima ina sha Boɗejo". "to Allah ya baki lafiya, kunje asibiti an yi miki tasa-tsai kuwa?". Fillo ta girgiza kanta alamar a'a. Boɗejo tace,"wannan ai sakaci ne, bara Allah ya kaimu gobe Khalil ya kaiki asibiti su gwadaki, amma wannan jiki naki ke kam ai yana buƙatar binciken likita". tace,"to Boɗejo na gode...dama Adda Zaytuna tace kina nemana". "ehh kinga da tausa zaki yi min irin wacca kika min ranar nan, to kuma sai take ce min baki da lafiya". Fillo tace,"ai naji sauƙi, zan iya yi miki". sosai Boɗejo ta tsaya tana kallonta da matuƙar tausayinta, tukunna tace,"a'a bari kya yi min gobe. yanzu dai ɗauko mopper ki goge ruwan nan kafin wannan marar lafiyar ya farka yaƙi sakkowa akan gadon". jin ance mara Lafiya Fillo ta ɗago kai ta kalli kan gadon, gabanta sai da yayi mugun faɗuwa ganin yacca fuskar Turaki ta kumbura kamar wanda yayi mummunan accident. Boɗejo ta ɗau mayafi tana faɗin,"bara naje in dawo, wurin Dikko zanje. in kin goge ki ɗan jira ina dawowa kar a barsa shi ɗaya, in kuma Zaytuna ta dawo shikenan. ni baccin nasa ma ya fara bani tsoro, Allah yasa dai lafiyar ce". tana Fita Fillo ta goge tiles ɗin, ta nemi wuri ta zauna tana ta kallonsa, numfashinsa da ƙyar yake fita, tausayinsa take ji har cikin ranta tana yi masa aduar samun lafiya. Turaki ya buɗe idonsa a hankali yana kallon ɗakin, Fillo ta taso da sauri tazo ta durƙusa a gaban gadon ta saitin da yake. "barka da tashi, Boɗejon ta fita amma tace yanzu zata dawo". ta faɗa tana kallon ƙasa, ta wutsiyar ido ta kalli yanda ya cije fuska ya miƙe zaune da ƙyar, Turaki ya dinga kallonta babu ƙiftawa, tun ranar da ta fasa masa turare rabon da ya ƙara ganinta, yau ɗin kuma kamar ta rame sosai. ta gefenta ya sakko daga kan gadon ya wuce toilet without saying anything to her, kanta na ƙasa har sanda ya fito a toilet yana goge ruwan fuskarsa da towel ɗin hannunsa. ya dawo ya zauna gefen gadon tare da kwantar da kansa a jikin gadon, Fillo dai har sannan tana tsugune a wurin sai jan yatsunta take yi. after some minutes ta miƙe tana ce masa,"zan kirawo Maama". ta faɗa tana juyawa zata fita. sai taji ya riƙo hannunta dake aikin karkarwa, duk sai ta dabarbarce ta juyo a tsorace, idonta na ƙasa ta kasa kallonsa, dan lokaci
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243