Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 95

Chapter 95

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,214 words 0 views Progress saved
Download Book

ki fice". ta kallesa ta tuna zancen macijin da yay kawai sai ta fashe da kuka sose, ta shiga roƙonsa tana faɗin,"dan Allah don Annabi ka ƙyaleni anan, ba zan iya tafiya ba ƙafana ya daina aiki". sai kuma ta goge hawayen ta ɗago ta kallesa tace,"to ka ɗauko min wayan Yami a perlon Boɗejo sai na kira Kaka tazo ta ɗaukeni". ya haɗe rai ganin tana kallonsa yace,"Kakan ce zata zo ta ɗauke ki?, rashin imanin naki har ya kai haka?, and you even have the guts to send me right?, yaronki ne ni?". tace,"Allah baka haƙuri, kuma ni ba zan iya tafiya da ƙafata ba a yanzu, tsoro nake ji dan Allah ka barni sai da safe". ya zaro ido waje yace,"a ɗakin nawa?". ta gwame fuska tana jin komai babu daɗi a tare da ita tace,"to ni ya zanyi, idan na sakko fa majicin zai kuma bin ƙafata, dan Allah ka ƙyaleni anan sai ka tafi ɗakin Hammah Khalil". yace,"ke zo ki tafi can ɗin". tayi shiru bata ce komai ba, yanda tayi laƙwas tai mugun basa tausayi, yace,"to idan na barki anan ni aina zan kwanta?, kuma ai kince babu kyau". tana goge hawayen fuskarta tace,"ai nasan ba zaka yi min komai ba. kuma ai ga kujera can sai ka kwanta akai, amma ka kira Kaka ka faɗa mata". ya maida ƙofan ya rufe ya dawo ciki ya wuce kan kujera ya zauna. har sha ɗaya na dare yana kan computer, kuma a lokacin suka yi waya da Bello yake faɗa masa flight ɗin 8 zasu bi gobe in Allah ya kaimu. a wannan lokacin Turaki bai iya amsawa ba har Bello ya gaji da hello hello ya kashe wayar. zuciyarsa kawai yake ji tana bugawa, kamar yanda gabansa ya tsananta faɗuwa, me ke shirin faru da shi?, tunda yake bai taɓa jin irin haka a tare da shi ba. doguwar ajiyar zuciya ya sauke tare da kwanciya akan kujeran, ya rufe idonsa da zummar yin bacci amma sai ya kasa, wannan faɗuwar gaban nasa ya tsananta har ya kai stage ɗin da ba ya jin zai iya yin bacci sai dai in ɓarawon bacci ya ɗaukesa. tashi yay ya shiga toilet yayo alwala yay nafila raka'a huɗu, ya ɗan jima yana ta adu'a kamin ya tashi ya buɗe closet ya ɗauko pijams nasa ya saka. gaba ɗaya ya manta da wata Fillo a ɗakin sai yanzu da zai hau kan gado, yasa hannu ya dafe goshinsa, me ya sa me shi ne?, agogo ya kalla yaga har 12 tayi babu damar ya tasheta yace zai rakata. ƙaramin tsaki yay ya hau gadon ya kwata ta gefe, ita kuma tana daga tsakiya ta dunƙule rufe da blanket sai baccinta take, baccin da bata san lokacin da ya ɗauketa ba. wasa-wasa dai har ƙarfe ɗaya Turaki na kwance idonsa a lumshe ya kasa bacci, ya miƙe zaune yana kunna deemlight. ya matsa tare da ɗago Fillo dan gyara mata kwanciyarta, amma sai yaji cewar ba hakan ya kamata yay ba, ya rufe ido yana cije fuska sannan ya ɗagota gaba ɗaya ya kwantar da ita a jikinsa. dai-dai nan ya ƙara hasken light yana ƙarewa innocent face ɗinta kallo, hawaye duk ya bushe akan fuskar, ta tsuke fuskan kaman me shirin dambe, ga zufa da ta ke haɗawa kaman an watsa mata ruwa. shi jikinsa ba me son sanyi bane dalilin da yasa bai fiya zama da Ac ba kenan, amma haka dole ya sauka yaje ya kunna Ac sannan ya dawo again ya ɗagota zuwa jikinsa ya kwantar, da hannunsa ya dinga goge mata zufar kan fuskarta yana jin zuciyarsa na matsewa da zafi zafi. sai yay hugging ɗinta tightly a jikinsa kanta na mannewa a chest ɗinsa, wani irin baƙon al'amari yake ji tare da shi, gefen fuskarsa ya haɗe da tata fuskar, ya kamo hannunta a hankali ya riƙe cikin nasa. ya bayar da sadakinta amma yau sai yake jin like he can't believe cewa wannan jaririyar mallakinsa ce, halalinsa, his wife, his only wife da ya gama tsarin rayuwarsa cewar da mace ɗaya zai rayu, ba tare da sanin cewar itan bace, ba kuma tare da ya taɓa lissafin cewa zai rayu da irinta ba ma, is he dreaming?. sai yaji wani abu me kama da farin ciki a tare da shi, ya ɗago da fuskarsa akan tata yasa hannu ya shafi gefen fuskarta, yana jin kwantaccen sajenta na burge shi, ɗaya hannun kuma na cikin nata hannun yana murzawa. maganganun da ta faɗa masa a mota ɗazu suka haska acikin kansa,_"ni me nayi maka a rayuwa ka tsane ni, ban taɓa cutarka ba haka ban taɓa munafurtarka ba, amma kai kullum burinka ka ƙuntata min, akan me?, saboda ina ƴar talakawa?, ina yi maka biyayya iyakar iyawana matsayinka na wanda nake a aiki a ƙarƙashin iyayensa, mahaifiyarka bata taɓa min kallon banza ba balle har ta nuna min tsana, amma kai ko da yaushe ka ganni burinka bai wuci kasa na zubar da hawaye ba, a wanne dalili?, idan har nayi maka wani laifi ne bisa kuskure da ban sani ba sai ka faɗa min na baka haƙuri, ba wai ka dinga muzguna min ba duk sanda ka ganni. yanzu ka karya min ƙashin hannu ka fasa min leɓe duk saboda me fisabilillah?"._ ya ɗora goshinsa kan nata yake cewa,"ban taɓa jin na tsani wani mutum ba balle kuma ke da kika taimake ni, kuma ta ya zan karya siririn hannun da nake kallo yana burgeni?, wannan bakin kuma ban san zai fashe ba Allah, but am so sorry, shikenan?". maganganun yake yi kamar tana jinsa. and for the very first time he felt her all over his blood, he felt as if his life depended on her, ajikinsa yake jin kamar she needed him at this time, kamar ya fasa yin tafiyar just becouse of her, duk wannan faɗuwar gaban da yake ji akan zai yi nisa da ita ne, abin da bai taɓa ji ba tsayin rayuwarsa ko da akan Maama da Zaytuna da ba ya so yay nesa da su. A hankali ya kai fuskarsa daidai tata yana daɗa ƙarewa ramammar fuskarta kallo, fuskar rigima, fuskar kasada, sai yay murmushi yana kai babban finger nasa kan lips ɗinta yana shafawa. Fillo dai kamar matacciya, baccinta kawai take yi. Turaki still holding her hands da ɗayan hannun kuma yana shafa lips ɗinta yake ta kallon lumsassun idanunta, zai iya rantsewa bai san time ɗin da wani fitinannan murmushi ya ƙwace masa a fuska ba, ya lumshe idanu tare da ƙoƙarin kai lips ɗinsa saman nata trying to kiss her sai kawai yaji zuciyarsa na faɗa masa,"not now, not today, but one day, in that special night, the night that will come not once, but for your entire life". ya rumtse idonsa sosai tare da jan wani wawiyan ajiyar zuciya ya sauke, ya ɗago kansa yana kwantar kansa a pillow, ita kuma ya daɗa gyara mata kwaciyarta ajikinsa tare da jan blanket ya rufesu, sai shafa gashin kanta yake yi, duk shafa ɗaya sai yaji zuciyarsa ta buga, haka har ɓarawon bacci ya ɗauke shi. sai gab da asuba Turaki ya farka, yana tashi yay alwala yay raka'atanil fajr sannan ya

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243