Chapter 79
Chapter 79
ɗaya jikinta ya hau rawa. ya janyota ta zauna gefen gadon, tare da kamo ɗaya hannun nata ya riƙe sosai. can ƙasan maƙoshi taji yace,"kina so kiyi kwanan ɗakin daga ni sai ke?". da sauri ta girgiza masa kai tana son ƙwace hannunta daga nasa. bayan ya sauke nunfashi yace,"to saita natsuwarki, bana son wannan tsoron". ba ta ko sake yunƙurin motsi ba, haka shima yana riƙe da hannayenta har sai da yaji jikinta ya daina rawar sannan ya tallabi haɓarta ya ɗago da fuskarta yana kallonta. "me ya ramar da ke acikin 5days?". ta girgiza masa kai kawai bata yi magana ba. ya sake cewa,"in tambaye ki za ki faɗa min gaskiya?". tayi shiru bata ce komai ba, sai da ya ɗan ɗaga muryarsa sama tukunna ta ɗaga masa kai da sauri. yace,"faɗa min dalilin da yasa kika fasa min turare?". tuni ruwa ya kawo idonta tace,"ban sani ba ne, amma zan biyaka in ƙarshen wata yayi". yace,"gaskiya nace ki faɗa min ba ƙarya ba". tai saurin ɗago ido ta kallesa kaɗan, sai taga ya rufe nasa idon ya kauda gefe ɗaya yana girgiza mata kai. "ina fa kallonki sanda kika fasa, intentionally kika jefar da shi a ƙasa har kina toshe hanci, warin me kika ji yana yi?". kawai sai ta fashe da kuka tana cewa,"kayi haƙuri dan Allah zan biyaka nace". yace,"na haƙura kuma na yafe ba sai kin biyani ba, amma idan kin faɗa min reason ɗin da yasa kike toshe hanci akansa". bata san lokacin da ta saka ƙwayar idonta a nasa ba tace,"nawa ne turaren?". yace,"50k". jin ya faɗi kuɗin albashinsu gaba ɗaya tace,"warinsa ne bana so shisa". Turaki ya sauke dogon numfashi tare da sakin hannunta. kansa jingine da jikin gado ya kulle idonsa. Fillo dai nata kallon fuskar tasa, taji yace da ita,"bani ruwa zan sha magani". ta miƙe kamar wadda bata da ƙwarin jiki, ta isa ga inda taga ruwan ta ɗauko na cup ɗin dana jarkar, ta dawo ta ajiye a kan bedside. a hankali tace,"ga ruwan". ya buɗe idonsa tare da miƙewa zaune sosai. ya buɗe ledan magungunan da Zaytuna ta ajiye duka ya ciri iyakar wanda zai sha, Fillo nata kallon kwalayen maganin jikinta yay sanyi saboda hoton kidney da ta gani ajiki. ta ɗan kallesa kaɗan tace,"Adda Zaytuna tace baka ci abinci ba". shima ya kalleta kaɗan sannan yace,"nayi loosing appetite". tana jan yatsanta ɗaya tace,"ka daure kayi ko spoon biyu ne tukunna kasha maganin". idonsa a tsakiyar kanta yace,"akwai abincin anan ko sai kin ɗauko?". tace,"ga shi nan a flask". yace,"kaɗan za ki zuba". ta miƙe ta ɗauko flask ɗin da ta shigo da shi wanda Zaytuna ta bata. tana buɗe flask ɗin tace,"Adda Zaytuna ce ta dafa". hakan da ta faɗa sai yasa shi ɗan murmusa kuncinsa, tunaninta zai yi zaton ita ta girka yaƙi ci, bata san ma ko da ita ɗin ta dafa ba zaici. yana kallo ta zuba kaɗan ta miƙo masa. ya karɓa yayi spoon 3 ya ajiye. tace,"ka ƙara please, babu komai acikinka maganin ba zai maka aiki ba". idonta na kallon gefe tayi maganar, Turaki ya tsaya yana ta kallonta, kamar zaice wani abu sai kuma ya fasa. ya ƙara spoon 5 akan wanda yaci tukunna ya ajiye, ta miƙo masa maganin ya sha sannan ta karɓi cup ɗin hannunsa ta ajiye. daga inda take a tsaye tace,"zanje in faɗawa Boɗejo ka tashi". ta faɗa tana shirin barin wajen, sai ta ƙara jin the same abin da yay ɗazu na kamo hannunta ya zaunar da ita gefensa. haka kawai Turaki ke ƙara jin jkinsa yayi sanyi sosai, still holding Fillo's hand har kusan 3minutes tukunna yay ajiyar zuciya ya saki hannun nata. ita dai ganin baya kallonta yasa ta sami damar kallonsa, da taga ya ɗan motsa kai sai tayi saurin ɗauke idonta. tana kallo within minutes ɗin da yasha magani kumburin jikinsa ya fara sacewa. Turaki ya duba agogon hannunsa, ya ɗauki wayarsa ya riƙe, wata ajiyar zuciyar ya sauke muryarsa a hankali yace,"you take care of yourself, zanyi tafiya but ba zan jima ba zan dawo, ba zan wuce 4days ba. if you need something meet Zaytuna, be carefull with anything that will put you in to trouble please". ita dai Fillo kanta na ƙasa idonta na kallon yatsunta, tana jin duk abinda yake cewa, tana jin maganar kamar da ita yake yi, sai dai tasan ba da itan yake ba, wataƙila kamar wancan ranar ne da yace thank you for saving my life tayi zaton da ita yake ashe waya yake yi. bata san dalili ba amma sai taji jikinta yayi matuƙar yin sanyi da jin zancen nasa, ta ɗago kanta karaf suka haɗa ido, sai taji ƙirjinta ya buga saboda yanayin yacca taga ƙwayar idonsa ta sauya. sai ta sami kanta da kasa ɗauke idonta daga ganinsa, tana kallo ya saki murmushin da ya tsaya a lips ɗinsa, kamar ita shima haka yake jan yatsun hannunsa. da taga ya ƙura mata ido sosai sai ta sauke kanta ƙasa ruwan hawaye na cika idonta without knowing the reason why. taji yace,"jibi zamu tafi, Hong kong zanje. ba za ki yi min adu'a ba?". duk da haka kanta na ƙasa tace,"da ni kake?". yace,"ni da waye a ɗakin?". tace,"to ai kaine mutum ba ya gane da shi kake magana". yace,"to da ke nake, adu'a nake so kiyi min naje lafiya na dawo lafiya sannan na dawo na tarar da ku lafiya". haka ɗaya sai taji wani iri da furucin nasa, yana maganar kamar wanda ke magana da matarsa, in same ku lafiya!, har da ita kenan?, to wace ita a cikin rayuwarsa?. sai yanzu taji wani bala'in tsoro ya kamata akan tafiyar tasa, voice ɗinta na fallasa kukan da take sonyi tace,"kai da wa zaku tafi?". Yace,"ni da Bello". tayi shiru kamar me dogon nazari kafin tace,"wannan abokinka ɗin me abin dariya?". ya ware idonsa tarr akanta yana mamakin maganartata yace,"ehh shi". tace,"daga kai sai shi zaku tafi?, zai iya kula da kai sosai?, ina nufin kamar yanda ba zai bari wani abu ya taɓaka ba?". tana tambayar taji tafin hannunsa akan haɓarta ya ɗago kanta, ya ɗago da fuskarta lokacin da hawayen cikin idonta ya sami nasarar gangarowa. ba tare da sani ba Turaki ya janyota jikinsa yana ƙarewa fuskarta kallo wacce hawaye ke ta sunturi akan kumatunta idanuwanta a kulle. ƙwacewa take sonyi amma ta kasa saboda wani irin kasala da taji yana neman rufeta dalilin jin kanta a kafaɗarsa tana shaƙar wani ƙamshi me bala'in daɗi. yay taking deep breath yana jin kamar yayi hugging ɗinta, he feels like he doesn't want to move away from her, yana jin kamar ya fasa tafiyar just becouse of her, sai dai he has to go, ko dan gudun kar a haɗa Bello da fake kaya. ƙirjin Fillo na bugawa tace,"zanje in kira Maama". A hankali yace,"to kukan me kike yi?, ko na fasa tafiyar?, ko na kira Bellon ki faɗa masa ya kula da ni?, kuma nima ai zan iya kula da kaina". gaba ɗaya sai take jin yacca yake mata magana kamar cikin mafarki ko kuma dai ba da ita bane wata ce daban irinta yakewa magana. bata san ta yanda bakinta ya buɗe ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243