Chapter 97
Chapter 97
hakan bai sa ya yarda sun tafi da kowa ba. ƙarfe tara Fillo ta tashi, ta tashi a firgice tana bin ɗakin da kallo, ta sauko daga kan gadon da sauri tana rarrabawa idanuwa. har yanzu babu alamar ya shigo, to ta ya zata fita daga ɗakin alhalin yasa key?. tana ta ɓata rai ta shiga gyara ɗakin, tana gyaran gado taci karo da farar takarda a ninke, ta ɗauke ta aje kan side drower sai kuma taji tana buƙatar buɗewa, bata san ba ko yana da alaƙa da mugwayen mutanencen. ta zauna gefen gadon ta warware takardan, farkon abin da ya fara burgeta handwritting ɗin jiki, sai kuma zanen heart da peppern ke ɗauke da shi. sannan tabi rubutun da kallo tana karantawa acikin yaran fulatancin da aka rubuta. _Nisa tsakanin zuƙata biyu ba ya nufin shinge fa ce tuna kyakykyawar alaƙa da ke tsakani...ƙwarai akwai wanda yake ƙaunarki kwatankwacin yadda makaho ke buƙatar ido, fiye da yadda kurma ke buƙatar ji, fiye da yadda gurgu ke buƙatar ƙafa, Dai-dai da yadda mara lafiya ke buƙatar lafiya, cikin ƙanƙanen lokaci yana jin kin zama rayuwarsa gaba ɗaya, kula da kanki shi ne mafi abin da yafi so daga gareki kiyi masa a san da yay nisa da ke, amana!, amana!, amanar kanki a tafin hannunki daga gare shi._ haka siddan Ilham ta faɗo cikin zuciyarta a sanda ta gama karantawa, ba wai don ta santa ba ko tasan matsayinta, tana hasko hoton yanda ta same su jiya a ɗakin Boɗejo. ta taɓe baki ta miƙe tana jefar da takardar a ƙasa, tabi ta kanta ta wuce ta gyara kan table ɗin dake hargitse da takardunsa, tana gyaran ɗakin tana kumbura ba tare da sanin dalili ba, kuma har ta gama gyaran bata bi ta kan gadon da ta soma gyarawa ba, saboda haka ɗaya taji gyarasa baida wani amfani duk da ita ta kwanta akai. tana riƙe da kwanukan abinci a hannunta taji an turo ƙofar ɗakin an shigo, idonta ya manne akan Ilham dake shigowa kamar wacca ƙwai ya fashe mata a ciki, fuskarta duk hawaye, ta shigo ba ko sallama ta wuce ta gaban Fillo ta faɗa kan gado tana ɗauko pillow ta rungume a ƙirjinta. wani abu da Fullo bata san ko menene ba ya tokare mata a maƙoshi, tasa kai ta fice a ɗakin da sauri. *vote, comment and share.* [8/29, 20:48] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* ```DAGA MARUBUCIYAR``` 1-Sirrin Ɓoye 2-Al'amari 3-Hidaya Noor 4-Alhussain 5-Sanadin Talauci 6-Ƙaddarar So 7-Prince Khaleed Da sauran su..... *31* wani abu da Fillo ke ji akan Ilham ya tsaya mata a ƙirji kamar ƙurji, har ta baro upstairs ɗin wani irin ɗaci take ji a tare da ita da bata san dalilinsa ba. lokacin da ta fito compound zata wuce ɓangarensu ta tarar ana rage flowers ɗin gidan, wajen duk yay kaca-kaca, tausayin masu aikin cirewar da gyara wurin ya kamata, neman halal da wuya, kuma a haka namiji ke fita yasha wahala ya kawo macen da bata arziƙi ba tayi masa ɗiban albarka, ta girgiza kai tana me jin tausayin kowanne namiji acikin ranta amma banda Hayyo mahaifinta. sai da taje gab da shiga gate ɗin nasu kawai maganar macijin jiya ta dawo sabuwa acikin kanta, take kuma tsananin tsoro ya rufeta ganin wani reshe na flower da aka sare wada yay kama da jikin macijin, ba shiri ta kurma uban ihu tana duƙewa a wajen sai kururuwa take, da sauri masu aikin suka yo kanta suna tambayar lafiya, dai-dai nan Khalil ya ƙaraso wajen shima yana duƙawa gabanta da tambayar lafiya. cikin kukan da take tace,"maciji ne". with suprise kowa ya ƙara maimaita abinda tace,"maciji kuma?". ta ɗaga kanta jikinta sai rawa yake yi. nan da nan masu aikin suka shiga laluben wajen, Khalil kuma yace ta tashi sai ta girgiza masa kanta tace,"ba zan iya ba". yace,"kin gurɗe ne?". ta ƙara girgiza masa kai ba tare da tace komai ba. yana murmushi yace,"daure ki tashi babu komai anan, macijin ai ya tafi ga shi can sun kashe shi". tun ɗazu da ta duƙe sai a yanzu ta ɗago da kanta tana rarraba idanuwa, yacca take yi ɗin ba ƙaramin bawa Khalil dariya tayi ba. bai kasa riƙe dariyarsa ba ya saki yana ce mata,"tashi na raka ki". ya faɗa saboda yanda yaga duk ta firgice, firgicewar da ba zata iya tafiya ita ɗaya ba. ta miƙe da ƙyar sai ƙanƙame ƙafarta da jikinta takeyi, ya wuce gaba yana cewa,"muje". idonta ya sauka cikin compound ɗin nasu, maganar Turaki ta cewar ai wadda ma macijin ya maƙale mata mutuwa tayi, sai taji inaa ba zata taɓa iya shiga ɓangarensu ba, tana jin ma kamar sai dai Kaka ta dawo nan itama. ba shiri taja da baya tace da Khalil,"Hammah Khalil ba nan zani ba ɗakinmu zan wuce". tana tafe tana ɗage ƙafafu haka ya rakata har ƙofar ɗakinsu, zaune ta sami Ɗausiyya na gyaran zogale, ganin Fillo yasa Ɗausiyyan ƙyalƙyalewa da dariya tace,"matsoraciyar kawai". Fillo na hararta tace,"tsoro ai halal ne, kuma tsoron me kika kalla nayi". Ɗausiyya tace,"ai ina kallonki sanda kika zube, har nayo wajen naji ana batun maciji babu shiri nayo reverse". Fillo na ƙara harararta sanda take zama kan gadonsu tace,"ashe kema matsoraciyar ce". Ɗausiyya tayi dariya tukunna tace,"2days kina makarar shigowa". Fillo na kwanciya kan gadon tace,"wani lalataccen barci nake fama da shi 2days ɗin, in kuma kina da magani sammani". tai maganar tana jin jikinta a saɓule, yanayinta duk babu daɗi kamar wani abu na shirin faruwa mara kyau. Ɗausiyya tace,"aiko dai ki nemi magani. ɗazu da Hammah Babba zai wuce yana cewa da Adda Zaytuna wai in yaje can wurin da zai je zai sayo mata maganin daina bacci, da kina nan kema da kin faɗa masa tunda naga yana da kirki, kawai dai baida sakin fuska, jiya ma 2k ya ban". lokaci ɗaya Fillo taji allon ƙirjinta ya girgiza, Turaki ya tafi?, when is he coming back?, tare da Bello suka tafi, ta ya zai iya kula da kansa?, ya tafi da maganinsa?. tarin tambayoyin da suka zowa cikin kanta kenan a lokacin, ga shi babu ɗaya da take da amsarta, dan haka ido kawai ta lumshe kamar me bacci, tana jin Ɗausiyya nata magana amma bata jin zata iya buɗe baki ta amsa mata saboda faɗuwar gaban da take ji, wani irin yanayi da bata taɓa jin kanta aciki ba, like kamar dai something bad will happen soon. bayan kwana biyu aka kawo akwatin sa ranar auren Fillo daga gidan su Amir, Innarsa da wasu Anties nasa guda biyu na ɓangaren mahaifi su ne suka kawo, akwaiti guda ɗaya da atamfa 4 aciki sai less da zai kai 6k guda biyu, shadda ɗaya da material guda ɗaya, da fashion na yari da sarƙa guda biyu sai takalmi da jaka duk guda ɗaya, sai kuma hijabs har ƙasa guda biyar da 5k a haɗe, akasa ranar aure wata biyu masu zuwa. kaya dai masha'Allah sunyi kyau sosai gwanin san barka, kowa ya gani sai ya yaba, haka akaita zuwa ana gani ana tafiya da masha'Allah, su Yami kam baki har kunne jikarsu tayi goshi. sai dai fa duk wannan bidiri da akeyi Fillo bata ko ga tayar akwatin ba balle kayan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243