Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 165

Chapter 165

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,221 words 0 views Progress saved
Download Book

ɓalla ni, Boɗejo kuwa kamar zata bankawa motata wuta, to ni dai yace in ƙara jadadda maka inuwarka ma kar ya sake gani. you thank God kana da gidanka har da mata, ni yanzu fisabilillah ta ya zan jure rashin ganin Zaytun har tsawon lokacin da zai sauko daga dokin fushinsa?, MT please ban shawara dan wallah jin zuciyata nake kamar ana ɗinketa da zare da allura, AC ce fa a motata amma uban gumi kawai nake haɗawa". a sanda Turaki ke ɗaura towel a ƙugunsa yace,"kana jina?". Bello yace,"yo MT ko ban da kunnen jinka ai ya zama dole ma na aro na saurareka, balle kuma akwai, ma za ka faɗi duk wata kalar shawara da kake ganin zata zama way out". Turaki ya cika bakinsa da iska ya fesar yana kama ƙugu sannan yace da Bello,"plss kar ka min hauka, i want ask you something and be serious ka bani amsa, ta ya ake gane mace na da ciki?". Bello ya lailayo wata ashar yace,"dan ubanka dama har haka kayi babban aiki?, shege wooo kace baka sonta?, to da kake tambayata ya ake gane mace na da ciki waka taɓa gani na yiwa?, ni ba ɗan iska ba MT karka ƙara min wannan tambayar, ka ɗauketa kuje asibiti ka tambayi waɗanda suka karanci abun, ka ban shawarar kawai da na tambayeka ta ya zanke ganin Zaytun?". Turaki yaja tsaki da cewa,"useless". sannan ya kashe wayar. ya ƙara lalubo lambar Dr Hasheer, sai da kiran ya yanke sannan Dr Hasheer ya kira shi, bayan sun gaisa yake ce masa. "Dr kana gida please?". Dr Hasheer yace da shi,"ehh lafiya dai?". Turaki yace,"in ba damuwa don Allah ka leƙo gidana". Dr Hasheer yace,"ok babu damuwa, on my way right now". ya dire wayar yana shiga toilet ya sakarwa kansa shower, bai jima ba aciki ya fito yazo ya tayar da sallar azahar don ba ya jin zai iya fita masallaci, duk da already ma an riga an idar. idarwarsa kenan Dr Hasheer ya kira shi yake shaida masa yana ƙofar gida, yace da shi alright ga shi nan fitowa. jallabiya ya zura ya sauka ya fita ya shigo da Dr Hasheer, suka ɗan zanta a parlo na ƴan mituna sannan Dr Hasheer ya ba shi urine container. sanda ya shiga ɗakin Ilham tana toilet, har zai tsaya jiranta kuma sai kawai ya isa bakin toilet ɗin yay knocking. ta kashe shower ɗin tana tambayar waye, yace,"ni ne, are you coming out now?". tai masa shiru bata yi magana ba har tsawon minti uku, bai ji ta amsa mishi ba kuma bai ji ta kunna shower ɗin ba. ransa ya ɓaci kawai ya murɗa handle ɗin ya faɗa ciki, ya ɗaure fuska ya haɗe girar sama da ƙasa ya miƙa mata robar,"yi fitsari ki ban". "ban gane ba". ta faɗa tana kallonsa nata ran itama a ɓace tana ɗaure tata fuskar. da yay mata jan ido ya sakar mata tsawa bata san lokacin da ta miƙa hannu ta karɓa roban ba, zuciyarta kamar zata fito waje dan baƙin ciki ta durƙusa tayi fitsarin ta miƙa masa. ya karɓa yana ƙare mata kallo tsab a naked ɗin da take don gano wasu alamomi da Dr Hasheer ya faɗa masa, ya watsa mata banzan kallo sanda zai fice, ko ƙofar bai rufe ba ya bar ɗakin kamar iskar guguwa. Dr Hasheer ya miƙe ganin ya fito, Turaki ya bashi container ɗin da yake riƙe da ita kamar ya riƙe kashi, yace,"please Dr kar ya wuce yau". Dr Hasheer yace,"you just give me 1hour, shima saboda ba hospital zan wuce direct ba, amma da zarar mun kammala gwajin i will call you and tell you the result". Turaki ya basa hannu su kai shaking yana faɗin,"thank you so much". su kayi sallama ya wuce shi kuma ya haura upstairs ɗakinsa. yana shiga ya buɗe locker ya ɗauko jotter da biro ya hau kan gado ya zauna, ba ya son tashin hankali ba kuma ya son abunda zai zama silar rugujewar farin ciki a tsakanin iyayensa, dan haka dole yayi abun da yake ganin ya dace, kowa da kowa ma ya huta. but a sanda ya ɗora biron akan takardar sai yaji ya kasa rubuta abunda yake ganin zai zama mafita ta ƙarshe, yaji zuciyarsa tayi wani irin matsewa, ya jinginar da kansa jikin gadon yana tunani tsawon wucewar daƙiƙu masu yawa. daga bisani ya ɗauko wayarsa ya kira wayar Mum, ko da ta ɗaga ta tambaye shi lafiya sai yaji ya kasa faɗa mata abunda yake shirin yankewa, hakan yasa yace mata ya kira ta ne kawai. tace da shi,"Babana karka sake ka sawa kanka damuwa kaji ko, ba komai ya sa Baffa faɗa maka haka ba illa ɓacin rai, kayi haƙuri ka ba shi space zuwa wani lokaci. Allah yayi maka albarka". bayan sunyi sallama ya kira lambar Hajiya Madina, tana ɗagawa ko amsa sallamar tasa bata yi ba balle taji abunda zai ce mata tace da shi,"ya akai?". ya kira sunanta kamar yaron dake buƙatar shan nono. tace,"ka ga me babban suna, in kace zaka biyewa wannan uban naka da shima tsufa ya fara rikitar da shi to zaka dawwamar da kanka acikin damuwa ne, don haka ka rabu da shi ka ba shi space zuwa ranar da zai nemeka da kansa, kai ɗin ai na dabanne mahaifinka ba ya iya fushi da kai mai tsawo, naji fitinanniyar Kakarka na cewa zasu zo su ɗauki kayarsu yanzu, to da zarar sun zo sun ɗauketa ka rufe gidanka ka huta abinka, ko office karka dinƙa zuwa har matarka ta tare, kaji ni ko?". ya sauke numfashi yace,"tom Maama". tace,"yauwa Allah yayi maka albarka, zamu kai lefe monday in Allah ya kaimu, zasu fara biki ranar wednesday but Ummi bata faɗa min ranar da zasu gama ba, sun ce sai Dada ta dawo ita zata yanke wannan". magana take tayi ta hana shi faɗar abunda yake so yace, har ta gama sannan tayi masa sallama. ya kasa sauke wayar daga kunnensa sai sulalewa tayi daga hannunsa. ya maida hannunsa kan takardar da har yanzu ke hannunsa, ya shiga rubutu a sanda yake jin zuciyarsa na bala'in matsewa, yana rubutun muryar Fillo na amsa kuwa a cikin kansa, kamar yanda hotonta ke haska masa acikin idanuwansa tun daga ranar da ya fara ganinta har zuwa ranar ƙarshe na rabon da ya sanyata a idonsa. ya rumtse idonsa gam a sanda ya kammala rubutun, kuma ba tare da ya iya buɗe idonsa ba ya nannaɗe takarda ya ɗaga ƙasan pillownsa ya saka. yaja wata doguwar a jiyar zuciya yana kwanciya ko zai sami sassaucin abin da yake ji a ƙasan ransa. *Vote, Comment and share.* [9/5, 12:01] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *46* *Taraba.* acikin gidan babu abin da kake ji yana tashi sai hayaniyar mutane masu hadadar biki. Inna Kareema ta fito daga sashin Kawu Abdullahi hannunta ɗauke da ƙatuwar cooler na abinci, tana nufar sashin Jagarɗo suka yi kiciɓis da baƙuwar da ke shigowa. ta tsaya da tafiyar fuskarta na washewa da tsurar fara'a, ta ajiye kular a ƙasa tana faɗin,"maraba maraba da mutanen Abuja, wato ku sai yau ku ke tafe?". ta faɗa tana ƙarasawa ta tarota tare da amsar ƙatuwar jakar hannunta. Dattijuwar baƙa

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243