Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 169

Chapter 169

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,225 words 0 views Progress saved
Download Book

abincin guda biyu yace,"nan fried suppagetti ce, nan kuma tuwan shinkafa miyan agusi". Turaki ya sauke numfashi yana kwantar da kansa jikin kujerar dining ɗin ya ce,"couscous na ke so da miyan hanta". Bello yay ta kallonsa before yace,"akwai data a wayarka?". Turaki yay masa wani kallo, kallon da ya shaidawa Bello abin da yake nufi, hakan yasa shi cewa,"to ni dai duk da ba'a ji da ni a gidanmu irin yanda ake ji da kai, na rantse da Allah ban taɓa shiga kitchen da sunan girki ba sai dai in shiga in kwasa, to tsakani da Allah ta ina zan san yanda ake dafa wani couscous balle miyar hanta, yunwar dare dai ta taɓa sawa na dafa ƙonanniyar taliya, idan kuma za ka ci irinta yanzu in shiga kitchen ɗin". Turaki ya harare shi tare da jan tsaki. Bello yace,"to ai shiyasa nace ka ban wayarka sai in yi dowloading vedio, ina ce ai kuna da komai ko?". jin Turakin bai tanka masa ba yace,"yanzu dai tun da babu wanda kake so ɗin ka daure kaci tuwon shi ma ai ɗan uwan miyar hantar ne, kafin a kira Maama a faɗa mata, kaga tun safe baka ƙara cin komai ba kuma Dr ya hanaka zama da yunwa". Turaki ya ture plate ɗin da ya ajiye masa a gabansa, Bello ya ɗaure fuska yana cewa,"ban da ma dai girma irin na rashin lafiya me zai sa in zauna ina biyewa ƙaton gardi irinka ina yin nan nan da kai kawai saboda baka da lafiya, ehh tou sai kuma girma irin ta ƴan'uwantaka, kuma itama gaskiya na ga zaka cutar da ni sai a koma abota irin ta haɗuwar gate rabuwar bakin gate". yay tsaki,"haka kawai mutum Allah yay masa gata ya ba shi mace ya ta shi ya korata gidan iyayensu, Allah ma ya rufa maka asiri da wata billahi da ka ɗanɗana kuɗarka, ka bar ganin ina tare da kai ba komai zan iya yi maka ba kamar yanda matarka zata yi maka, banda ma rashin tunani da rashin shawara irin naka, da ka san Baffa yayi maka gate da gidansa ai da ka dawo sai kace ka mayar da ita, da tuni yanzu kana gaban Maama ana tarairayarka kamar ƙwai, abincin ma a baki ake baka ni kuwa duk abinka wallahi sai dai kaci da kanka ko kuma mu koma asibiti aci gaba da zaman jinya". Turaki ya kalle shi da takaici ya ce,"Bello when za ka zama me cikakken hankali?". Bello yana kai lomar tuwa ya ce,"ka siyo min kawai maganin jiran lokaci". Turaki zai yi magana akayi sallama a parlon, Bello ya kai idonsa kan Hamid, yay masa bismilla da ya ƙaraso, ya iso wajen nasu suna ta cewa ya zauna yana ce musu a'a. yana kallon Turaki ya ce,"akwai room guda ɗaya da babu key ɗin sa". Turaki ya rufe ido ya shafo wuyansa, kamar ba zai ce komai ba sai kuma ya ce,"wanne room ne?". Hamid yace,"wanda ke downstairs". Turaki ya sosa girarsa sannan ya ce,"bari na dubo maka". ya ta shi ya shiga bedroom ɗin Ilham da ke nan ƙasa, ya buɗe drowern madubi ya ɗauko makullayen da suke ciki duka, ya dafe kansa da yaji yana mugun sara masa, kafin ya fito ya bawa Hamid ya ce su gwada dan bai san wanne ba ne aciki. Hamid ya fita bayan yay musu sallama, Bello ya kalli Turaki da damuwa ke fito masa ɓaro ɓaro me haɗe da tsoro ya ce,"Dr ya kawo maka result ɗin ne?". Turaki ya ce,"bai kawo ba, ya dawo ranar kuma sai ya tarar mun tafi hospital, but ya kira ni ɗazu ya ce she is not pregnant, ni dama na san zance ne irin na Boɗejo kawai, da na kusanceta ai ban bari sperm ya zuba a ciki ba". Bello ya tallafe haɓa yana dubansa ya ce,"ɗan ƙara min haske mana MT, kaga ni ma na kusa shiga da ga ciki and bana so na fara tara ƴaƴa da yawa, anyway before kace min ɗan iska, ni dai tsakani da Allah ban ga abin ƙi ba a tare da yarinyar nan Ilham ba da har ka yi kuskuren sakinta MT, Mace irin cikakkun matan da ake so da suka haɗa komai, waccan kam ta zo sai kama sha wahalar raino kamin jikinta ya ginu". Turaki ya cika bakinsa da iska sannan ya ce,"a wurina sakinta da nayi ba shi ne kuskure ba, babban kuskure a wajena shi ne da bana iya sirrinta abuna dole sai na faɗa maka". Bello ya ƙyalƙyale da dariya bai ce komai ba, for few seconds sannan ya ce,"yanzu ma ai na san akwai abin da ka ke so ka faɗa min tun ranar nan amma ka kasa, kuma na tabbatar ba dai-dai ka aikata ba shiyasa ka ke shakkar faɗa min, yanzu dai ina jinka me ka ƙara zuwa ka aikata da babu shawara balle zurfin tunani, dan na lura da kai tun da masu jeren kayan nan suka zo ka bi ka rikice kamar mara gaskiya". Turaki ya dafe kansa, sai da ƙyar ya iya faɗawa Bello abin da yake ransa, furucin farko Bello ya ce da shi,"totally MT baka da hankaliii, what are you telling me?, kai wai mistake ɗin farko ba ya zamar maka izina sai ka aikata da yawa?, har yanzu fa baka fita da ga matsalar da kake ciki ba shi ne zaka ƙara saka kanka a wata?, ko kuma ɓacin ran iyayen ne ba ya damunka?". ya daki dining table ɗin da hannunsa yana nuna shi da yatsa ya ce,"sam sam babu hankali a tare da kai, abubuwan da kake aikatawa masu lafiyar ƙwaƙwalwa basa yinsa". Turaki ya ture yatsan nasa yana cewa,"karka ƙara nuna ni kuma karka ƙara ce min banda hankali, damuwata nake faɗa maka matsayinka na aminina, mafita na ce ka tayani nema ba wai ka tsaya faɗa min baƙaƙen maganganu ba". ran Bello a ɓace ya miƙe tsaye,"an faɗa baka da hankalin, ka yi abun da za'ai maka kallon me hankalin ne?, har yaushe ka zauna ka zartar da wannan hukuncin akan yarinyar da gaba ɗaya ba ta cancanci haka da ga gareka ba?, kai da ba zaka zauna ka yi shawara da mutum ba sai bayan ka aikata abun da zai zame maka damuwa, kai ko da wani ma ya ce ka saketa ma ai sai ka zazzage shi, amma saboda toshewar basira irin taka yarinyar da banda taimakon Allah da kuma taimakonta da yanzu ka zama tarihi ko kuma da yanzu kana nan acikin lalurar da aka kasa maganceta, asiri fa!, asiri fa ta dinga ɗaukewa akanka MT, akwai wanda zai iya sa kansa a haɗari ne just becouse to save some'ones life irinta, sunanka fa kawai ta sa ni ba kai ba kuma tayi helping ɗinka har kake raye zuwa yanzu kuma cikin ƙoshin lafiya". takaici yasa Bello yin shiru yana rasa ma a wanne sahu zai saka Turaki, sai ya ƙyasta yatsunsa biyu ya ce da shi,"to bari kaji na faɗa maka, fushin Baffa akanka ba komai ba ne akan fushin Mum da zaka gamu da shi, sarai dai ka san da cewa tana son yarinyar nan. kuma in ƙara faɗa maka abu ɗaya, ba zan waiwayeka ba

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243