Chapter 118
Chapter 118
nan ya faɗa mata. sai dai kuma me?, sanda ta ke zuwa gab da ƙofar zata fita, dai-dai jikin windown wani ɗaki, bala'in tsoron dake tare da ita sai ya koma zuwa tsantsar mamakin abinda kunnuwanta ke jiyo mata, muryar wanda ta ke ji da kuma sautin dariyarsa da abinda yake faɗa na saka jijiyoyin jikinta tsinkewa. ta ja ƙafarta a hankali ta isa jikin window tana leƙawa ta yanda ba za'a ganta ba, tana tsaye a wurin kunnuwanta na ci gaba da jiye mata abubuwan da yake faɗa, maganganun nasa da take jinsu tamkar ɗigar dalma ajikinta, in one time sai taji jikinta gaba ɗaya ya zama kamar na statue, ko hannunta ta kasa motsawa, ko idonta ta kasa ƙiftawa, zata iya rantsewa cewa zuciyarta kanta ta tsaya da aikin buga jini zuwa sassan jikinta. a sanda ƙyar idonta tayi tozali da shi ta siririyar ɓular, zaune tsakiyar mutanen wanda ya tabbatar mata shine Babban Oga da taji suna ta ambata, kuma yana ɗaya daga cikin mutanen da suka shigo ɗazu har tabi su da kallo. sai ta koma da baya ta lumshe idonta tana jin zuciyarta kamar ta zama ƙanƙara tana narkewa ruwan yana taruwa acikin idanunta, taji duk wani tsoro nata yana bin iskar wajen dake kaɗawa, taji kamar duk wani abu da yake cikin kanta yana farfashewa a ƙasan wajen da ta ke, taji duniya gaba ɗaya tayi mata zafi. sai ta ƙara matsawa da baya tana saka hannu ta goge hawayen da ya taru cikin idonta amma sai taji ƙamas babu komai, idonta a bushe yake kamar famfon da ya shekara guda babu ruwa, haka ma fuskarta. "Amir!". taji zuciyarta ta furta da wani irin amo kamar ba nata ba. "Amir ta ke gani anan, Amir ta ke ji yana faɗar shi zai fara keta haddinta kamin kowa, shi ta ke ji yana faɗar ya cika burinsa na shekara da shekaru ya gama handame musu komai, har yana faɗin bai zama lallai ma su barta da rai ba". gaba ɗaya sai taji jikinta ya ɗauki rawa kamar an jona mata electric shock, haka ma zuciyarta na harbawa fat fat kamar zata faso ƙirjinta ta fito, numfashinta na fita da ƙyar tana jin kamar ana zare ranta. ta jingina kanta da bango tana kasa rufe idonta, komai da ta ke ji ta ke gani kamar mafarki ba gaske ba. ta ƙara dafe bangon wurin tana rumtse idonta tana girgiza kanta da ɗan sauran kuzarin da take jin tana da shi, cikin ranta tana addu'ar Allah yasa ta buɗe ido taga ba Amir ta gani ba, Allah yasa idan ta buɗe idon taga mafarki ne ta ke yi ba muryarsa ta ke ji ba acikin azzaluman mutanen da tasan babu makawa sai wutar Allah ta ci su. Ta shiga buɗe idonta a hankali tana mai tsoron buɗewa bugun zuciyarta na ƙara tsananta. a lokacin ta ƙara jinsa yace,"ba zata san ni na tsara komai ba kuma na shirya ba har sai bayan na gama da rayuwarta. zanje yanzu dan ana kan hanyar kawo kuɗin fansarta...in ance ma nasan mutanen nan a shirye suka da yin komai akanta da tun farko ba'a ɗauki tsayin wannan lokacin ba, da ban tsaya na jira na gama haifar da tashin hankalin da bai da misaltuwa ba a wurin Kakarta, da a yanzu kuma bamu ambaci miliyan ɗari biyu ba, da 2billion naira zan ambata musu". Fillo ta buɗe baki tana ƙoƙarin furta kalmar innalillahi a fili amma sai taji ta kasa sarrafa harshenta, sai bakinta da ke rawa kawai, cikin fitar hayyaci ta juya da gudu ta buɗe ƙofar ta fice tana jin kamar numfashinta zai ɗauke. gudu take sosai acikin duhun daren, cikin jejin da take gani kamar ba'a duniya ba, ko gabanta bata iya gani sosai, sai da ta tabbatar tayi nisa sosai sannan ta duƙa tana haki a wajen da ta ke, wucewar daƙiƙa biyu ta ɗago ta ɗora daga inda ta tsaya, tun ƙafafunta na ɗaukarta har taji suna dab da dainawa, kuma a lokacin da ƙarfinta ya ƙare lokacin taji tayi karo da abu, karo da abu kamar mutum. tsoron da ya barta tun a ɗazu sai ya dawo sabo a sanda ta ɗago ido tana kallon halittar dake gabanta, da sauri taja da baya tana dafe kanta cikin ranta tana jin anya kuwa yau itace?, anya bata yi gamo ba?, anya zamanta a wajen can bai sa aljanu sun shiga jikinta sun rikita mata tunani ba?. sai ta juya tana kallon bayanta kan ta juyo ta ƙara kallon matar da ke gabanta wadda ta ke duk a firgice, firgicin da zata ce ya ninka nata, kuma mafaka take nema, inda zata tsira da ranta ta ke nema. sai taga matar ta ɗaga hannunta biyu tana haɗe tafun hannunta alamar roƙo, ruwan hawaye na bin idanunta, jini ya taru a ƙwayar idonta, a cikin rawar murya irin wadda ta sa ni taji tace mata,"dan Allah ki taimaka min zasu kashe ni, amma dan Allah kema karki cuce ni". ta faɗa acikin yaren fulatanci muryarta na shaida tsananin tsoro da kuma tashin hankali. hasken farin watan da ya hasko su ya haskawa Fillo sarƙar da aka ɗaure hannun matar da ita, ya kuma haska mata abayar dake jikinta wadda taci ubanta da mugun dauɗa sai wani kalar wari ke fita a jikinta, yalwataccen gashin kanta a barbaje ɗauke da tsirarrun furfura duk ya tuttuje. Fillo ta tsayar da ƙwayar idonta akan dogwayen yatsun matar tana jin wani kalar hawaye me zafi da bata taɓa zubar da irinsa ba na bin kumatunta, kallon yatsun nata ta ke amma a yatsun wani hannun na daban, furucin da matar tayi na maimaituwa acikin kanta da irin sautin muryar da ta sani, ta rumtse idonta sosai tana jin ruwan hawayen dake ciki na ƙarasa sauka. bata san lokacin da ta faɗa jikin matar ba ta rungumeta tana fashewa da kuwa, kuma ƙarar harbin bindigar da suka jiyo ya cika dokar dajin yasa ta fizgi hannun matar sukai gefen wata bishi suka ɓuya, ba nata ƙirjin kaɗai ba, har na matar tana jin yanda yake bugawa kamar zai faso. a bakin bishiyar wajen suka duƙe Fillo ta kamo kan matar ta kwantar akan ƙirjinta tace,"Alhamdulillah, welcome back to the family". *please vote, comment and share.* [8/31, 00:32] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *35* Fillo na rungume da matar har bayan wucewar wasu daƙiƙu sannan ta zare jikinta anata, ta ƙara saka idonta akan fuskar matar don tabbatar da abinda ta gani ɗin kar taje ko idonta ke mata gizo. ai ko da ace bata taɓa ganin hotonta ba, tsananin kamannin da take da yaranta kaɗai ya shaida mata wannan itace matar da suka ɗauki shekaru ashirin da biyar basu ganta ba. ita ayanzu ma sai ta iya rantsewa hoton fuskar Turaki kawai ta-ke gani a fuskarta, ta kamo hannayenta tana daɗa kallo da suke sak da na Zaytuna tun daga kan tsayin yatsun har farcen, haka ma a sautin muryarta sai ka rantse kace Zaytuna ce tai magana, daga nan sai kuma ta sauke idonta akan sarƙar dake ɗaure da hannuwan nata. taji hawaye ya kusa sakko mata tsaboda tsananin tausayi, tayi attempting kunce sarƙar sai taga ba zata iya ba. ji tayi matar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243