Chapter 120
Chapter 120
gida". jikinta na rawa tace,"lokacin da ta bar gida can ƙasar china ta nufa kamar yanda ka faɗa, bayan wata uku na bi sahunta zuwa dajin da kace anan aka jefa kurciyar domin na tabbatar da taje can ɗin. kuma ko da naje na ganta ɗin a gefen wata bishiya tana cin ganye, itama kuma ta ganni dan har ta dinƙa roƙona akan in taimaka mata bata san ta yanda akayi tazo wurin ba, ta bar Muhammad da Zaytun acikin ɗaki wuta tana ci bata san ba ko Madina ta kula kar yaran su cutu. sai nayi mata dariya nake faɗa mata cewar ni ce silar zuwanta wurin kuma ita da ƙara komawa wajen ƴaƴanta har abada. to muna cikin haka da ita ne sai ga wasu turawa sun zo, suna zuwa suke tambayata cewar nasan wannan mahaukaciyar ne?, da farko har zance musu a'a sai kuma nace ehh, sai ɗaya daga cikinsu yace min to suna da buƙatar siyanta idan zan siyar musu zasu yi tsafi da jininta, ni kuma jin hakan yasa ba tare da wani tunani ba na amince musu dan har inda suke da zama ma muka je tare suka min bayanin cewar zasu ajiyeta aɗakin tsafi tsawon shekara ashirin da shida cif kafin nan sai su zuƙe jinin jikinta suyi tsafin da zasu yi da shi, kuma tare da ni suka sakata a wani ƙaton ɗaki ko taga babu suka kulle suka ce za'a ke bata abinci ne kawai tana ci, don har sarƙoƙi suka saka suka ɗaureta saboda kar ɓacin rana yasa ta gudu, kaji abinda ya faru Boka, ko ɗaya ban saɓa ƙa'idar aikinka ba wallahi". Boka ya ƙara murmushi sannan yace,"Azima aikinki ya lalace, domin kuwa maganar da nake miki yanzu asirin da yake kan Ramla ya barta kuma ba da jimawa ba za ki karɓi sakamakonki saboda aljanin da yay wannan aikin ba me yafiya ba ne". Fulani Azima ta dafe ƙirji cikin bayyanuwar tashin hankali a tare da ita tace,"kamar ya Boka ban gane ba, me kake so kace min?, ta ya hakan zata faru?". yana ɗago matacciyar kurciyar da jan ƙyallen yace,"waɗannan sune asirin da ke kan Ramla, wannan kurciyar da kike ganinta tun ranar da ta ɗauki Ramla bata ƙara zuwa nan ba sai yanzu, wanda ke tabbatar da cewa Ramla ta baro inda ta ke ta dawo cikin garin nan, kuma mutuwar kurciyar nan shine zahirin cewa babu wani abu da ya sami Ramla". sai ya jefar da kurciyar sannan ya ɗauko ƙyallen yaci gaba da cewa,"wannan kuma shine ƙyallen da muka ƙulle ƙwaƙwalwar kifaye acikinsa saboda Ramla ta manta komai, dan haka faɗowar wannan da kuma warwarewarsa ya shaida mana Ramla ta dawo cikin tunaninta". ya jefar da ƙyallen ma sannan ya juya bayansa yana kallon akuyar dake tahowa tana kuka yace,"idan za ki iya tunawa wannan itace akuyar da kika kawo muka ɗaurewa baki saboda rufe bakin Ramla, tsawon wannan shekarun tana nan tare da ni bata taɓa kuka ba sai yau kuma ayanzu, hakan ke tabbatar da cewa bakin Ramla ya buɗe duk inda ta ke yanzu tana can tana magana". Fulani Azima ta ɗora hannu akanta tare da kurma ihu tace,"na shiga ukuna". Boka yace,"ba ki shiga uku ba tukunna sai kinga yanda reshe zai juye da mujiya". ya faɗa yana sa hannu ya daki ƙasar dake gabansa sannan yace,"kar hankalinki ya tashi sosai, ke ko garin da kike ba za ki bari ba, amma sai dai za ki kwanta baƙar jinyar da za ki ji gwara ace haukacewa kika yi ko kuma ɓatan kika yi da wannan ciwon da zai kamaki. domin za'a zo har kan gaɓar da hatta ƴarki ba zata iya zuwa kusa da ke ba". Fulani Azima ta fashe da kuka sosai tana cewa da boka yay mata rai. cikin wata razananniyar tsawa yace da ita,"Azima ta shi ki bar mana wuri". ya faɗa yana nuna mata hanya. suka miƙe tare ita da Jakadiya jikinsu sai rawa yake suka fita daga wajen tana ta uban kuka. suna fitowa tayi wani kukan kura ta shaƙi wuyan Jakadiya tana girgizata tana faɗin,"wallahi ba ki isa kin tona min asiri ba, ba zan kwanta cuta ba kibi ta bayan fage kije ki fallasa ni, zan kasheki sannan zan je in kashe Ramlar ma". haka ta dinƙa sambatun magana bata saki wuyan jakadiya ba har sai da ta tabbatar ta mutu tukunna ta jefar da ita a wayen, ta bar wajen kamar ana tankaɗata har ta fito daga cikin jejin, tana zuwa ta buɗe mota ta shiga Driver yaja su, sai da suka shigo cikin gari sannan tasa ɗankwalinta ta shaƙo wuyan driver shima tana faɗar,"ba zan barka a raye ba kaima ka tona min asiri, ba zan barka kaga ciwona baka tona min asiri". bata sake shi ba sai da ta tabbatar ya mutu, kuma kamin Fulani Azima tayi wani ƙoƙari na karɓar kan motar, motar ta gangara ta faɗa gefe, nan ta-ke glass ɗin motar ya tarwatse da yawa suka soki cikin kanta, ta kurma ihu tana neman ɗauki tana ƙoƙarin fitowa a motar, bata ankara ba ta kai fuskarta saitin wani glass da yay kamar kibiya ƙwayar idonta ɗaya ta soki glass nan take ruwan idon ya shiga tsiyayewa. *A dai-dai wannan lokacin.* *Yanda Abin ya kasance da kuma yanda abin ke faruwa.* sanda Turaki ya ƙaraso wurin da kidnappers suka buƙaci da ya ajiye kuɗin, yay parking motarsa ya fito ɗauke da dumin jakar kuɗin. ya tsallako side ɗin da suka ce yay tafiya me nisa sannan ya ajiye jakar a wajen, ya ɗauko wayar Maama dake aljihunsa ya ɗaga calling ɗinsu dake shigowa. daga can ɓangaren yaji ance,"kai ne kasa coffee yadi?". yace,"ehh ni ne". ya faɗa yana duddubawa ko zai ga ta inda mutumin yake. sai yaji mutumin na dariya yace,"ai ba zaka taɓa ganinmu ba ka bar wahalar da kanka da waige-waige, ka juya ka bar wajen ka koma bakin motarka ka jira yaronka zai zo ya sameka". jin haka yasa Turaki saurin juyawa ya bar wajen, for the next 5minutes sai ga mutumin yazo ya ɗauki jakar shi kaɗai, cikin sauri yake tafiya don barin wajen, a lokacin Turaki ya fito daga jikin wata rila da ya laɓe. yasa hannu a bayan wandonsa ya zaro bindigar da bai taɓa riƙeta ba sai a yau, ya saita ƙafafun mutumin ƙwayar idonsa na hasko masa yacca ake harbi acikin film, bai taɓa ganin bindiga ido da ido ba sai a yau da ya shiga office ɗin DSP ya ɗauko ba tare da sanin kowa ba, kazalika bai taɓa riƙe bindiga ba balle har yay attempt na harbi, but today bindiga tazo hannunsa, and zai gwada amfani da ita ko da ace wannan itace dama ta ƙarshe da yake da ita a duniya. ya saita ƙafar mutumin ba don yana tunanin dai-dai ya saita ba, kuma babu ɓata lokaci kai tsaye ya saki bullet, kuma cikin sa'a bulle ɗin ya shige ƙafar mutumin, hakan kuma bai sa Turaki ya haƙura ba ƙara sakin bullet ɗin wanda a yanzu kai tsaye ya wuce zuwa kaɗar mutumin daidai sanda ƙafafunsa ke durƙushewa a ƙasa yana sakin jakar kuɗin ya riƙe kafarsa dake zubar da jini. abinka da wanda bai san
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243