Chapter 85
Chapter 85
ba kuma na so ya wuce wata guda tunda da arziƙinmu, wata gudanma saboda zan gyara jikata ne banda haka cikin sati ɗaya za'ai komai a gama". Hakimi yace,"tom shikenan ranki ya daɗe, za'ayi yanda kika ce. Allah ya tabbatar da alkhairi". tace,"amin ya Allah". da haka suka yi sallama, da yake a handsfree ta saka duk conversation ɗinsu su Mai Martaba sunji. "da akwai wanda zai ja ne?". ta faɗa tana kallon su duka. a tare suka haɗa baki wajen faɗin,"a'a, Allah yasa albarka ya kuma tabbatar da alkhairi". tana nuna musu fushinta na gardarma da suka yi mata a farko tace,"kai Dikko ka kira min Falmata yanzu a waya". Baffa ya ɗau wayarsa ya kira Falmata ya miƙawa Boɗejo, sallamar Falmata kawai ta amsa tace da ita,"anjima za'a kawo Ilham gidanki, ki gyarata gyara na ban mamaki Falmata, gyaran da ba zai sa Turaki ƙara kallon wata mace da sunan sha'awa ba har mutuwarsa, irin gyaran da ba zai so Ilham ta matsa a kusa da shi ba". Inna Falmata ta amsa da,"tom ranki ya daɗe". Boɗejo ta dubi Mai Martaba bayan gama wayar tace,"sai kuma me?". ya rissinar da kansa yace,"ya kamata a sanar da Fulani Azima da kuma Madina". Boɗejo ta haɗe rai tace,"ashema ba so nake auren ya tabbata ba. gwara ma in Madina kace, amma wace wata Fulani Azima?...to maganar aure dai cikin sirri nayi ta, ko yaran ba zasu sani ba sai ranar ɗaurin aurensu, magana daga ni sai ku nayi ta, idan naji ta a wani waje kuma wallahi tallahi akwai Allah". tana gama faɗar hakan ta miƙe. "Dikko tashi muje gidanka zan wuce". *Comment, Share and Vote.* [8/28, 10:43] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halima h.z* _not edited._ *28* washegari da safe Fillo ta gama shiryawa kenan sai ga Yami ta faɗo ɗakin kamar an jefota. fuskarta a haɗe take kallon Fillo, ita kuma tana ganin hakan tasha jinin jikinta. Yami ta miƙa mata wayar hannunta tana faɗin,"ungo nan, idan ta kama ki tafi da ita can, abu ɗaya kawai na sani shine ki tabbatar kin ɗaga kiran Amir kunyi magana da shi, ki kuma basa damar zuwa idan ya buƙaci hakan". idon Fillo suka ƙanƙance tana kallon Yami da ta ɓata rai, ƙirjinta taji yana bugawa da sauri sauri domin bata tunanin zata iya bin umarnin Yami. Yami ta doka mata tsawa,"kin karɓa ko saina hamɓare ki". tuni jikinta ya hau kyarma tayi sauri ta karɓi wayar tana duƙawa a wurin ta fashe da kuka. Kaka tace,"to dama ni dai da naga ba kiyi magana ba yasa nayi shiru, zatona ko baki san komai ba". Yami tace,"ai ina sane, na zuba mata ido ne naga iyakar gudun ruwanta. sai naga rashin hankalin nata da gaske ne, to banda ma dai ɗan Adam butulu ne dan ubanki ina ke ina juyawa Amir baya, duk abinda Amir zai yi miki a rayuwa ai ke me iya shanyewa ce ba wai kiyi zuciya da shi ba, wane irin alkhairi ne yaron nan bai yi miki ba, wane kalar halacci ne bai yi miki ba, ke inda baya sonki da gaskiya har yace yaji ya gani ya aminta zai aureki sanda ake hure masa kunne da cewar ke ƴar gaba da fatiha ce. amma saboda toshewar basira irin taki har ki iya ɗaukar fushi da shi na tsawon wata da watanni, gaskiya kin bani kunya da mamaki". cike da takaici Yami ta ƙarasa maganar. Fillo dai kuka kawai take yi tana jin zuciyarta kamar ta faso ƙirjinta, ita ake bawa laifi?. gaskiya ko Yami da Kaka zasu haɗu su kasheta bata jin zata iya yin abinda suke so akan Amir, in har dan ta ɗaga kiran Amir ne ko ta basa damar zuwa gwara ta mutu, dan ko kaɗan bata son jinsa balle ganinsa. Kaka tace da ita,"ni dai ban taɓa tunanin a ɗan guntun ililimin da kika samu daga wurin Amir ba, ilimin da wanda ya haifeki ya kasa baki shi, zaki iya butulcewa Amir ba, ko da kuwa me zai yi miki, irin faɗi tashin da yaron nan ya dinƙa yi a game da rayuwarki ta inganta da kuma lafiyarki yafi ƙarfin wulaƙanwa daga gareki. amma babu komai iya abinda kika yi ma kin zubar min da mutuncina a idon iyayensa, na kuma gode, domin babu wanda zai yarda cewar bani na saka ki ba". Fillo na kuka sosai ta ɗago ta kalli Kaka tace,"shikenan ko mene ya faru sai a ɗora min laifin?, me yasa ba za'a tambaye ni abinda yayi min ba?". Yami ta galla mata harara tace,"rufewa mutane baki, ba'a haƙuri ma'aikin Allah yay haƙuri?, ko kuma ba'a yafiya muke yiwa Allah laifi mu nemi yafiyarsa kuma ya yafe mana. to wallah tun muna shiri da juna ki sasanta tsakaninku a yau. nace masa yazo, dan haka ki tafi da wayar kwa haɗu da shi acan. mu ba mutanen banza bane da sai da aka tsayar da maganar aure tsakaninku sannan ki nuna mana ba haka ba, ƙarya kike yi kinyi kaɗan". Kaka tace,"ni dai kawai in har na isa dake to komai da ya faru tsakaninku ya wuce daga nan inda kike, in kuma ban isa dake ba zan gani. kuma insha'Allahu nima zan juya miki baya ata dalilin hakan, wallahi sai na nuna miki ban taɓa saninki ba, kallo wannan sai ya daina shiga tsakanina dake balle har ki samu ikon ci gaba da zama tare da ni". jin furucin Kaka yasa Fillo ta dinƙa kallonta babu ko ƙifce, ji take ina ma ta haɗiyi zuciya ta mutu, anya ma Amir bai asirce mata Kaka ba?, ko da yake babban asirin da zakai wa mutane akan suƙi ganin bad side of you shine ka zama mutum na ƙwarai a idon duniya. ta tashi ba tare da tace komai ba tai fuuu ta fice daga ɗakin tana ƙara sakin kuka. a ƙofar ɗakin taga Maijidda a tsaye tana hawaye, tai mata kallo ɗaya ta ɗauke kai tayi gaba abinta, Maijidda tabi bayanta tana kiranta, Fillo ta juyo a fusace tace da ita,"da kika iya zuwa kika faɗawa Yami na butulce masa why can't you ki faɗa mata shi irin wulaƙancin da yay min, why not ki faɗa mata ya kira ni da ƴar zina ko sa nuna masa kuskurensa, amma sai kika karesa kika bar laifin akaina ni ɗaya. babu komai, thank you for that, ko yanzu kin nuna min matsayina wurinki, kin nuna min ni ɗaya zan iya fighting akanki ba dai ke kiyi akaina ba". Maijidda ta riƙo hannunta tana so tayi mata magana amma Fillo cikin ƙunar ran da take ji ta fizge tayi gaba abinta. Maijidda nace mata,"wallahi ni bancewa Yami komai ba, ita ta fuskanta da kanta shine ta ɗauko wayar ta kawo miki amma wallahi ni ko ɗaga wayar Amir ban ƙara yi ba tunda kika faɗa min abinda yay miki". Fillo dai ko tsayawa bata yi ba balle ta tsaya sauraron abinda Maijidda ke faɗa, dan tuni ta toshe kunnenta daga jin abinda ma zata ce mata wanda bata ganin she can believe her. har ta shiga parlon Hajiya Madina bata daina zubar da hawaye ba, da tarin tunani fal cikin ranta a game da Amir da kuma Kamal, mutumin da ta fara
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243