Chapter 195
Chapter 195
ɗinsa da ya tafi ya bar ma ta. fasa tashinsa tayi, ta fita ta koma kitchen, ta buɗe drower ta ɗauko ƙaton plastic bucket, ta buɗe shi ta ɗebi garin ciki. garin kunu ne na haɗin su alkama da gyaɗa da sauransu, wanda yake gyara jiki yasa kumari, shekaranjiya da Nuratu matar Dr Yusuf suka zo ta kawo ma ta shi, ta ce ta dinƙa damawa tana sha safe da yamma, kuma babu ranar fashi, ta gargaɗeta akan karta kuskura tayi wasa da shansa yana da amfani sosai ajikinta, dan akwai wasu sinadarai ma da aka ƙara ma ta akai. tai murmushi da tuna tsiyar da suka dinƙa yi ma ta, wai in taci gaba da zama haka ƴar duma dumar amaryarsa na dawowa zai mance da ita, sai kuma suka shiga faɗa mata abubuwan da taji duk sunwa kanta girma, Nuratu har da cewa tace ya siya ma ta waya domin akwai zafafan abubuwan da zata ke turo ma ta ta whatsapp, yanda take da kishiya dole ne sai ta miƙe tsaye, ta cire kunya ta jefar a gefe, ta buɗe idonta ta waye ta zama ƴar gari, ita dai duk bata ce musu komai banda ma kunya da ita rinƙa ji. tana gama damawa ta juye shi a flask, ta ɗebi iyaka wanda zata sha a silver cup me ɗan girma, dan sosai take jin daɗinsa musamman in yaji uban madara. yanzun ma madarar ta zabga masa kamar tayi magana, ta wuce ta ajiye shi akan ƙaramin dining ɗin dake nan kitchen. tana cikin wanke hannu a sink taji kitchen ɗin ya karaɗe da ƙamshin Turaki, ta lumshe ido ta zuƙi ƙamshin tana aduar Allah ya dawwamar da ita da wannan ƙamshin, ba tare da ta juya ba taci gaba da wanke hannunta, sai wani daɗi take ji yana ratsata, so take ta juyo ta kalle shi but tana jin nauyi, ta ɗauki kitchen towel tana tsane ruwan hannunta. jinsa tayi ya rungumeta ta baya yana sarƙe yatsunsa a saman shamulallan cikinta da yake kamar silifa. Ya ɗora haɓarsa saman kafaɗarta yace,"good morning". ta sauke idonta akan hannunsa da ke kan cikin nata ta ce,"morning". murmushi ya yi me sauti, ya juyo da ita yana kallonta, ya shafo fuskarta ya cire hular kanta, hannunsa cikin gashin kanta yana yamutsawa ya ce,"you look so take away". tayi murmushi ta ce,"thank you but a little". sannan ta bisa da kallo, three quarter ne ajikinsa pink sai t-shirt white, kamar ya san shigar da tayi itama, yana yi ma ta kyau sosai idan ya saka kayan, yama fi kyau a cikinsu fiye da manyan kaya idan ya saka, duk kwana ukun nan da yake zaune a gida su yake sakawa. ya hure ma ta ido da iskar bakinsa, tasa hannu tana rufe fuska saboda kunya, ya ɗauke hannun yana tambayarta,"what are you prepairing for me?". ta ɗan kalle shi tayi ƙasa da kanta ta ce,"only you?". ya lukuce hancinta,"to na gyara, for us". ta buɗe hannu ta ɗaga kafaɗa ta ce,"i dind't cook anything, am waiting for you to wakeup". "then...". "then you cook for us, me i don't know how to cook". ya ce,"really?". ta kalle shi ta ce,"you forget what you said?". ta ƙwace hannunta ta wuce dining ta zauna, yana murmushi ya bi bayanta, akan table na dining ɗin ya zauna yana kallonta, ya kamo hannunta guda yace,"so now what should i eat? i am feeling hungry". ya faɗa murya a marairaice. ta juya ƙwayar idonta tare da buɗe hannu alamar ita ma bata sa ni ba. sai kuma ta ce,"kuma Maama ta ce yau kar Adda Zaytuna ta kawo abinci gidan nan". ta faɗa da sigar tsokana, hakan yasa shi yin ƴar ƙaramar dariya. ta kalle shi ta ce,"ohh you did'nt agree?". sai ya kasa ɗauke idonta a kanta yana murmushi kawai, yana jin wani shauƙinta na shigarsa, komai nata da abunda take yi abun burgewa ne, ita kuma ta gyaɗa kai tana ƙara cewa,"shikenan zaka kalla in Adda Zaytuna za ta kawo abinci ko ba zata kawo ba". ya maida hannunsa saman gashinta ya ce,"then we all stay hungry". ta kalle shi ta ce,"ai ni ina da abincina". ta faɗa tana janyo cup ɗin kunnun ta ƙara juyawa. "what is this?". ya tambaya yana karɓar cup ɗin hannunta. ta buɗe hannun alamun ba ta sa ni ba, ya dinga kallon kunun yana yatsine fuska, kamar abun amai, ganin yacca yake yi da fuska ta miƙa hannu tana faɗin,"give me, da ma Anty Nuratu tace ni ɗaya banda kai". ya janye yana cewa,"to mene wannan ɗin data ba ki za ki sha?, kalla fa ba kyan gani". ta marairaice tana cewa,"ni to ka ban kar ka haramta min, kunu ne fa". ya ƙara kallon kunnun yana kanne ido kamar wanda ke kallon kashi ya ce,"wannan ne kunu?, haka ake dama kunu da ma?". ta shiga kokawar karɓa tana cewa,"ni dai ka ban kar ka haramta min, a haka nake son shan abuna, kai da ba zaka sha ba daɗi ya barka, kuma ko wataran ba zan sammaka ba". ya riƙe duka hannayen nata biyu acikin nasa guda ɗaya, ya dinƙa kallon kunun, for some seconds ya ɗauke idonsa akai ya kalleta yace,"da gaske shan wannan abun za ki yi?". kai kawai ta ɗaga masa tana tura baki gaba,"please ka ba ni kar ya huce". why not ba zai sha abin da zata sha ba duk kuwa lalacewarsa?, in har zata sha wannan ƙazantar da yake gani shi ma zai sha ko da after ya sha zai yi amai. sai ya kai cup ɗin bakinsa, tayi saurin riƙo hannunsa tana cewa,"is too hot, use spoon". ya riƙe hannunta da take ƙoƙarin riƙe shi, ai kuwa yana sha yay saurin dire cup ɗin saboda ƙona masa harshe da yay, ya diro daga kan table ɗin yana rumtse ido tare da zuƙar iska a cikin bakinsa yana,"sshhhhh". Fillo ta rikice tana ce masa,"sorry". sai tayi saurin buɗe fridge ta ɗauko ruwan sanyi ta zuba a cup, ta kai cup ɗin bakinsa kamar za tai kuka sai sannu take jera masa. ya karɓi cup ɗin ya ajiye ya janyota jikinsa, cikin sauri ya haɗe bakinsu, kai tsaye harshenta ya lalubo ya zuƙo ya naɗe da nasa, kafin ya fara kissing ɗinta with passion, ya zura hannunsa cikin rigarta yana shafa flat tommy nata gently, karo na farko kenan a tsakaninsu, tuni kuwa jikinta ya ɗauki rawa ta fara ture shi, duk ta tsorata da yanda yake yi mata, sai da ya ɗauki kusan five minutes minutes a hakan sannan ya sakar mata baki yana sauke numfashi, Fillo ta ja da baya tana faman zare idanu kamar wacce tayi ƙarya aka kamata. Turaki ya kalleta yaga yacca take aikin raba idanuwa, ƙirjinta na up and down, su ka haɗa ido ya sakar ma ta wani makirin murmushi yana tambayarta,"its sweet?". sai kawai ta fashe da kuka ta juya ta fice daga kitchen ɗin tana faman doka ƙafafu a ƙasa, ya ɗauki cup ɗin kunun ya bi bayanta yana murmushi. [9/7, 00:51] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *52* samun ta yay a ɗaki ta kifa kai akan gado, da murmushi ya ƙarasa ya ɗagota, murmushinsa ya ƙaru a san da suka haɗa ido, ko ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243