Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 194

Chapter 194

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
Download Book

rungume shi ɗin duk da tana so tayi hakan, sai kawai ya ƙara matso da ita sosai ya ɗora kansa saman shoulder ɗinta, in a cool voice yace,"lets sleep". ta ce,"ai bana jin baccin". "but yo want to touch this right?". ya faɗa yana kamo hannunta ya ɗora akan ƙirjinsa, da sauri ta rumtse idonta jin wani abu ya ratso tun daga babban yatsanta har tsakiyar kanta. "oya ki ta shafawa baccin zai zo, or should i bring cumb kiyi masa kitso?". zata juya masa baya ya hana hakan, sai ta ɓoye fuskarta a ƙirjinsa, har yay bacci bata yi ba, sai da yay nisa sosai sannan ta shiga wasa da gashin ƙirjin nasa tana kuma shafa lips ɗinsa. *After 3Days.* ƙarfe shida da rabi a lokacin, Fullo ta sauko daga upstairs, english wears ne a jikinta, riga white sai skirt baby pink, sai hular chantaly itama pink colour, tayi kyau sosai acikin shigar. ta dubi parlon taga an gyara shi sai ƙyalli yake yi, duk da cewar da ma ba wai da datti yake ba, but ko ya wuri dai ya samu gyara kyau yake ƙara yi. wucewa tayi ta kunna burner ta zuba turaren wuta, nan da nan kuwa parlon ya karaɗe da ƙamshi, ta kunna tv tasa karatun ƙur'ani sannan ta wuce kitchen, tana tafiya kamar ba zata taka ba. yau da kanta take so tayi girki, kullum sai dai yasa Zaytuna ta dafa ta kawo musu, ta san akwai gajiyawa kawai dan ma dai ya haɗu da ƙanwa me biyayya ne, and kamar yanda ba zai iya cin abincin ƴan aiki ba haka ita bata tunanin zata barsa ci, ba ma ta fatan Allah ya kawo ranar da zai ci abincinsu. a kitchen ɗin ta sami Hannatu na feraye dankali, ta amsa gaisuwar da take yi ma ta da murmushi. "har kun tashi da wuri haka?, sannunku da aiki". Hannatu ta amsa ma ta da yauwa tana barin ferayar ta miƙe,"Anty akwai wani abu ne?". Fillo tayi ma ta wani kallo ta ce,"ni kam wai ba zaku bar faɗa min wannan sunan ba?. Hannatu ta ce,"ai Anty sai dai kiyi haƙuri gaskiya, amma ba zamu iya faɗin sunanki ba gatsal, ai in muka yi haka munyi rashin kunya, ke fa uwar ɗakin mu ce". ta gyaɗa kanta kawai ba tare da tace komai ba, Hannatu ta ce,"jiya na zo ɗakin naki da daddare na tarar kin rufe ƙofa, kin manta ba ki faɗi abin da za'a dafa da safe ba, sai Sakina ta ce taji kamar kince a soya dankali da ƙwai". ta ce,"in dai zaku ci dankalin ku dafa kawai, amma karku sa da mu". Hannatu ta dinƙa kallonta, so take ta fahimci wani abu, don kwana biyun nan ma sai gulma suke na rashin saukowar da bata yi, shi ma kuma me gidan baya fita, in sun ga ya sauko to masallaci zai wuce, har Sakina na cewa ta rasa uwar da suke yi a saman sai su wani koma kamar matattu, in banda ranar nan ma da akai baƙi taga sun sauko, har Fillon ta yini a ƙasa, sai shi da yake saukowa daukar abincin da ake kawo masa ya koma, wanda hakan ke ƙona musu rai, ba su san me ake nufi da su ba, ba su taɓa yin girki sun ci ba sai dai su dafa suci au kaɗai. Tunanin Hannatu ya tsaya cak sanda taga Fullo ta fito daga store hannunta ɗauke creat na ƙwai, ta tafi da sauri zata karɓa Fillo ta hanata tana faɗin,"bar shi Hannatu, kici gaba da aikinki". ta ce,"ai Anty da kin bari munyi aikinmu, ke da ba ki jima da tashi daga rashin lafiya ba". Fillo tayi murmushi kawai bata ce ma ta komai ba, ta ajiye ƙwan ta koma ta ɗauko semovita, shi ma ta ajiye sannan ta nufi friedge ta buɗe ta ɗauko ingrediant ɗin da zata yi amfani da su, butter, shredded coconut, youghurt, lemon juice syrup da almond seed. su ma duk ta ajiye su wuri ɗaya kana ta buɗe drower ta ɗauko baking powder, sugar da veg oil. semolina Cake take so tayi, wanda larabawa suke cewa Basboussa, tana sonsa sosai, dan lokacin da suka je umara yawancin kullum sai taci, hakan ne ma yasa ta zage ta koya a wajen kukun da ke dafa musu abinci, kuma yau tana so tayi shi ko don Turaki yaci yaji daɗi, ya san ta iya girkin ƴan gayu itama, so take ya koma cin girkinta kawai, ta yanda ko gida yaje ba zai ci ba sai ya dawo zai ci na ta, ita bata son yake cin abin hannun kowa, nata kawai. duk ingredient ɗin ta haɗe wuri ɗaya, tasa mixer tai mixing sosai, ta ɗauko pan ta shafa butter ta juye kwaɓin kana ta yaryaɗa pealed almond seed, ta kunna oven tayi heating na ta for 1minutes sannan ta saka aciki in 180 degree. tana nata aikin Hannatu da Sakina suna yin na su, sai dai su na hira tare, musamman da taji su na hirar ƙauyen su Maijidda, ta dinƙa tambayarsa wasu wurare da ta sa ni lokacin da suka je suka kwana biyu acan. 30minutes na cika ta ciro Basboussa ɗin, ta nemi flask da zai riƙe zafinsa, tana tuna yanda Zaytun ke yi idan zata saka kayan baking acikin flask sai ta saka tissue saboda kar gumi ya jiƙa sama da ƙasansa. ta dafa herbal tea shi ma sai tashin ƙamshi yake yi, in 45minutes ta kammala haɗa break fast ɗin da take ganin idan Turaki yaci sai kunnensa ya kusa tsinkewa, har hango shi take yi tana murmushi, suka gama aikin kusan a tare da su Sakina, lokacin har 8 ta kusa, su ma ta basu Basboussa ɗin sukai ta godiya, sannan ta saka wani a ƙaramin bowl ta bawa Hannatu tace ta haɗa a breakfast ɗin Baba me gadi ta kai masa. babban tray ta ɗauka ta jera breakfast ɗin su ta wuce da shi upstairs, dan ba ma ta so su zauna cin abinci a parlo su Sakina su shigo, ita yanzu duk ji take yi da ma ba'a kawo ma ta su ba, da ma can ɗin da take yin murnar zuwansu zaman kaɗaici ne yasa, har da Bello ya tambayeta a kawo su tace masa ehh. akan table ta ajiye, ta kunna turaren wuta a ɗakin, ta ƙarasa bakin window ta haɗe cuttons da suka rabu hasken ya ratso ta ciki yana haske fuskar Turaki, ɗakin sai ya koma deep. bakin gadon ta zauna tana kallonsa, da alamu ko motsawa bai yi ba tun da ta fita, dan yacca ta fita ta bar shi haka yake, sai taji tausayinsa ya kamata, cikin kwana ukun nan raba dare yake yana aiki a computer, jiya ma ƙarfe goma na dare Bello da Khaleel suka zo suka ɗauke shi suka je company, sun sami matsala da wani companny na lemu da suka haɗa partnership da su, su na neman su yi musu asarar over 10millions, ga shi basu sanar da Baffa ba gaban kansu kawai suka yi, dan ya hana su haɗa hannun jari, ita ba ta san ma lokacin da ya dawo gidan ba, duk da har 12 tana zaune tana kallo a laptop

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243