Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 242

Chapter 242

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,214 words 0 views Progress saved
Download Book

nata. ta durƙusa tana nishi, Ayan ya jefa mata ball ɗin ta ƙwalu a saman kanta, ya kwasa da gudu yana faɗin,"idan kin isa ki biyo ni ki rama ƴar makauniya". haka yake yi mata sau tari, sai suna waje suna wasa sai ya tsokane ta ya gudu in dai yasan akwai hadari. zafin ƙwala ball ɗin yasa Maama miƙewa ta ɗauka ball ɗin, ta ƙanƙance ido ta cikin glasses ɗin sannan ta saita Ayan da ya juyo yana yi mata gwalo, ta ɗaga ball ɗin ta jefa masa, ai ko cikin sa'a sai ga ball ɗin a fuskarsa, ta buga tsalle tare da ihu tana faɗin,"wooo ai dai na rama". shi kuma ya dafe goshi yana faɗin,"yasin sai na faɗawa Abie ciwon idon ƙarya kike yi, ya daina asarar kuɗinsa a siyan glass kina gani tarr". lokacin kuma hadari ya ƙara ɗinkewa, lokaci ɗaya garin yay baƙiƙƙirin, sai ya zamto Maama bata iya ganin komai hatta da gabanta, hankalinta ya tashi ta ɗaga hannu ta shiga laluben gabanta tana kiran Ayan. "Ayan please ka zo, kar ruwan ya sauko, bana gani fa". tana rufe bakinta taji ana yi mata cakulkuli ta baya, tai saurin juyowa don kama shi, sai dariyarsa ta jiyo yana ƙara yi mata cakulkuli ta bayanta da ya ƙara zagayawa. "yarinyar ki bar min agogon da Ummi ta bar miki sai in taimaka in yi miki jagora". "to ai tace nawa ne ni ɗaya". "to shikenan sai ki taho da kanki". taji yayi shiru babu motsinsa, taita ƙwala masa kira yana gefenta a tsaye yay mata shiru, sai kawai ta fashe da kuka tana ta ƙwala masa kira. Turaki dake hango su yana murmushi, ya faɗa tunanin wani moment na su shi da Fillo. kamar haka suna tare a field ɗin suna yin wasan ƴar burin burin, ya ɓace mata tana ta kiran sunansa yay shiru yaƙi amsawa, kuma a sanda ta kunce ɗaurin idon taga bata gansa ba sai ta saka kuka. kamar dai yanda Maama ke yi a yanzu, sai ya tuna yacca ya dinƙa jin sautin kukan nata na dukan zuciyarsa a lokacin, amma duk da haka bai fito daga ɓoye mata ɗin da yay ba sai da ta shiga parlo. ta hau upstairs ta gama lalubensa a can baya nan sai ta dawo ƙasa, shi kuma a lokacin ya shigo parlon, suna haɗa ido da ita ya kwashe da dariya sosai ganin yacca hawaye duk ya ɓata mata fuska. kuma ganin nasa yasa ta ɗauki pillon kujera ta biyo shi, suka shiga zagayen kujerun parlon tana faɗin,"Allah ni ka tsaya in ƙwala maka". ya tsaya daga bayan babbar kujera yana haki yace,"saboda me to?, wannan ai mugunta ce, kawai sai ki kama ƙwala min pillow bayan kin san da zafi". "ni dai sai na ƙwala maka". ta faɗa tana turo bakinta gaba cikin shagwaɓa, tare da dukan ƙafafu a ƙasa hawaye na sakkowa ta ido ɗaya. sai ya kama ƙugunsa yana kwaikwayon yacca take yi da idanu, hakan ya daɗa tuzurata ta sa kukan shagwaɓa sosai. cikin dabara ta dinƙa matsawa zata zagaya ta bayan kujerar da yake tsaye, fahimtar hakan yasa shi barin wajen da gudu dariyarsa na ƙaruwa sosai. "to wai me nayi miki za ki ƙwala min abu?". ta ɗage gira duka biyu ta ce,"ba kai ba ne ka gudu ka barni ka saka ina ta nemanka ban ganka ba". "to sai ki bari naki turn ɗin yazo sai ki rama, amma ni dai ba za ki ƙwala min wannan pilon me zafi ba". "ni dai Allah sai na ƙwala maka ko kuma ka ban haƙuri". "tabɗijam sannu sara me baƙar takashi, kawai sai in kama ba ki haƙuri kina ƴar ƙarama da ke, bayan in da nayi haihuwar ƙauye da nayi jika da ke". abin da ya faɗa yasa ta cije leɓe tana tunanin abun da zata yi masa, bata ankara ba taji ya ƙwalo mata pillow a saman ka. ai kuwa sai ta ƙara fyallawa da gudu zata kamo shi, suka ci gaba da zagaye parlon cikin guje gujen su, shi yana ƙyalƙyala dariya ita tana cewa Allah sai ta rama, har sai da ta koma roƙonsa da Allah ya tsaya ta rama. sai ya tsaya yana haki yace,"to naji za ki rama, amma kar kiyi min da zafi". "ehh naji a hankali zan maka". ta faɗa tana jijjiga ƙafa ɗaya. sai ya sake yin dariya yace,"habawa yarinya ni za ki yiwa wayo". yana faɗar hakan iska tayi blowing laluben parlon ya rufe masa fuska, kafin ya buɗe tayi tsalle ta dira akansa, ta cukwikwiye shi suka faɗa kan kujera tana ƙwaƙwƙwala masa pilon, sai da ƙyar ya iya kama hannayenta ya riƙe a cikin nasa. "sai ance kin iya mugunta kice ke ba haka ba". "ai har sai ka ban haƙuri zan ƙyaleka". "ni fa ba zan bawa ƴar ƙaramar yarinya haƙuri ba". suka shiga kokayawa har sai da tayi nasarar gantsara masa cizo a kunne, zafin cizon ya ratsa shi ya ƙwala ƙara yana faɗi,"i am sorry". ta ƙara kai masa cizo a hanci tana cewa,"ba haka ba, sai kace don Allah". ai kuwa ya ƙwalla ƙara da ƙarfi yace,"Don Allah kiyi haƙuri Fulani Nah, haba Fulanin Turaki ƴar albarka". "waye yay nasara?". "kece Anty Fulani". ta ɗaga shi tana dariya sai haki take yi, tana tafa hannu tana cewa,"yau na zama Anty Fulani". sai kuma ta faɗa saman ƙirjinsa ta tura hannu cikin rigarsa tana yawo da shi akan ƙirjinsa. cikin muryarta mai sanyi da ratsa dukkan jijiyoyin jiki tace,"Jannaty idan muna wasa karka ƙara ɓace min irin haka, tsoro yana kama ni, bana so in ji bana tare da kai". ta faɗa tana kifa kyawawan idanuwanta cikin nasa, idanun da suke ɗauke da guntun ruwan hawayen kukan da tayi. "ba zan ƙara ba insha'Allahu Fulani nah, am sorry kin ji, i will always be with you". sai ya rumtse idonsa yana tunawa da kyakykyawan murmushin da ta sakar masa a lokacin, ya tuna yacca ta shigar da jikinta jikinsa ta ƙanƙame shi tare da faɗa masa kalmomin da a duniyarsa yafi so yaji sun fito daga bakinta. "i love you Jannaty, ina yi maka son da har bar san irinsa ba Jannaty, Allah ya barmu tare har abada". lokaci ɗaya yaji idanunsa sun cika da ruwa, ya dafe saitin zuciyarsa da yaji tana yi masa zafi. ya tuna bayan rasuwar Fulani sai da yay watanni kafin ya dawo cikin hankalinsa, hatta deppression sai da ya kama shi, ban da ma Allah yasa ta bar masa yaran nan da tuni zuciyarsa ta buga shima ya mutu. a hankali ya furta,"I have missed you, I am always missing you Fulani Nah, i am missing you like crazy". Muryarsa ta fito kamar zai fashe da kuka, duk da cewar hawaye tuni sun sauka saman kuncinsa masu zafi. muryar yaransa da ya jiyo su na nufowa ɗakinsa yasa yay saurin saka handky ya goge hawayen. suka shigo ɗakin su na zama kan kujera, ya juyo yana kallon su, yaji wani sanyi ya ratsa ƙasan zuciyarsa, a yanzu kaf duniya baya tunanin akwai wani abu da yake ƙauna sama da yaransa, sama da su biyun nan, babu shi. ya taka ya ƙarasa ya zauna a tsakiyar su, yaran

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243