Chapter 70
Chapter 70
da ta san darajar uwa, irin wacce tasan kalar soyayya da kulawar da ya dace a nunawa uwa, irin wacca yasan ko da a bayan idonsa ba shi da haufin ba zata bari ko da ƙuda ya taɓa mahaifiyarsa ba. ya ƙara ɗago kai yana kallon Hajiya Madina, wacca a yanzu tayi ƙasa da kanta tana goge hawaye. sai ya rumtse ido sosai yana jin wani ɗaci a zuciyarsa. a hankali yace,"dan Allah Maama ki daina kuka a gabana, bana so, yana ɗaga min hankali...kiyi haƙuri ji nayi kamar idan na shiga room ɗin Mum zan ganta, naji ne kamar tana kirana a lokacin, dalilin da yasa na buɗe kenan...kuma dana shiga sai ban ganta ba, ban ganta ba ko da inuwarta sai hotonta". ta ɗago tana daɗa goge hawayenta da cewar,"me Babban suna bana so naga wani abu ya sameka, bana so ko kaɗan. amma wannan hawayen ba naka bane, na Ramla ne, ina ji inama na san inda take naje na dawo da ita, ta dawo muci gaba da rayuwa tare. ta zauna tare da ƴaƴanta ko sa sami kwanciyar hankali, babban damuwata shine rashin sanin halin da take ciki". Granny tace,"shekarun aka faɗa muku kwana 25 kacal, idan zaku yarda da ni ku yarda kawai, ko da ace zaku samu labarin Ramla, ina jin sai dai ku sami labarin mutuwarta". Maama tayi shiru tasa handky tana ƙara goge hawayenta tace,"in Allah ya yarda tana raye, me Babban suna yace yana ji a jikinsa tana raye kuma in a safe place". Granny tace,"ke komai aka faɗa sai dai ki faɗi view ɗin wani me Babban suna, to ai sai kuyi ta zaman jiran ganin dawowarta, haka zaku zauna har zuwa busa ƙaho, zai fi muku ku haƙura da ita kawai". Turaki yace,"insha'Allahu zata dawo". ya faɗa da sautin murya mai matuƙar ban tausayi. Hajiya Madina ta kallesa tace,"da ma da kanka ka buɗe ɗakin?". sai ya ɗaga mata kai alamar ehh. lokaci ɗaya zuciyarta taji rashin daɗi, taji tana dana sanin abinda ta yiwa Fillo, taji tausayin yarinyar ya kamata, taji ta ƙara son yariyar a ranta, taji ta ƙara ƙwaɗayin auren yarinyar wa Turaki, her only beloved son Muhammad Turaki. "Me Babban suna nayi zaton Fillo ce ta buɗe zata yi aiki a ɗakin, da ta kirani nazo naga condition da kake ciki sai na yanke mata hukunci me tsauri, tana ta faɗa min bata da laifi ashe gaskiyarta take faɗa min ni kuma naƙi sauraronta. Allah na gode maka da ban yanke hukuncin da zanzo ina da na sani ba, niyyata muna komawa gida zan sallamesu ita da Kakarta, a zatona duk itace silar halin da ka shiga, ashe dai ƙoƙarin taimakon naka take da gaske". Maganar takeyi yana sauroronta, idanuwansa kuma na gane masa Fillo a lokacin, yana tuno yanda ta dinga roƙonsa akan ya daina jiwa kansa ciwo, da kuma yanda ya ƙanƙameta yana neman taimako daga gareta, da sanin cewar in ya faɗa mata abunda yake buƙata zata taimaka masa kamar yanda ta saba, kamar yanda ta saba taimakonsa ba tare da ta san cewar ya sani ba, wannan tight hug ɗin da ya mata ji yayi kamar idan ya faɗa mata Mum ɗinsa yake so ta dawo masa da ita, to zata ce masa ya buɗe idonsa gata ta kawo masa ita, amma sai lamarin ya kasance ba haka ba. sai ya lumshe idonsa yana daɗa hasko Fuskar Fillo, ta ya zata dawo masa da Mum idan ya faɗa mata?, ta ina zata fara kamar yanda bai san ta yanda ta fara wancan taimakon akansa ba?, sai ya matse idonsa yana jin wani abu da bai san menene ba yana tsarga masa. tsawon lokaci Granny da Maama suna jimanta rashin Ramla tare da su, Turaki duk yana jinsu har lokacin idonsa na a rufe, amma tunaninsa na can wani wuri na daban. akayi sallama a room ɗin, Hajiya Madina ta miƙe da sauri daga kan kujerarta tana yiwa Fulani matar me martaba barka da zuwa. cikin takun ƙasaita da girman izza ta ƙarasa shigowa ta nemi kujerar da aka nuna mata ta zauna. hular alkyabbar dake kanta ta ɗage tana duban Turaki kafin tace,"Allah ya ƙara lafiya". tai maganar kamar tana jin nauyin bakinta, kuma kamar bata so ba. ya ɗan rissina kansa cike da girmamawa ya amsa mata,"amin ya Allah, na gode Mami". Hajiya Madina ma tana rissinawa ta ƙara ce mata,"sannu da zuwa". sai da ta ɗauki minti ɗaya kan tace,"yauwa. ashe Muhammad bai ji daɗi ba, to Allah ya inganta lafiya, ina ganawa da baƙi Mai Martaba yake cewa mu shirya mu taho hospital... accident ya ƙara yi?". Hajiya Madina tace,"aa ba accident ba ne, rauni ne ya samu acikin gida, amma yazo da sauƙi ma tunda glass ɗin da ya fashe ne ya soke shi a goshi, but Drs ɗin ma sunce babu wata matsala, zuwa safiya zamu tafi gida". sai bayan wucewar sakanni goma sha biyar da maganar Maama sannan Fulani tace,"Allah kiyaye gaba. zamu koma". ta faɗa tana miƙewa, su kai sallama da Granny, Hajiya Madina kuma ta tafi yi mata rakiya. Turaki yabi bayansu da kallo, yana ji a ransa Hajiya Madina itace rayuwarsa. hoton wancan lokacin ya shiga haska masa, yana ɗan ƙarami bai san mene mutuwa ba amma yasan me wutar dake ci a cikin ɗakin zata iya haifar musu shi da ƙanwarsa, kasancewarsa yaro me bala'in wayo, kuma tun yana buga ƙofa yana faɗin,"Mum please come and open us". har ya gaji ya daina faɗa. ya shiga toilet da gudunsa ya ɗebo ruwa a ƙaramin cup yazo ya dinga watsawa labulen da ya kama da wuta amma wutar bata mutu ba. ya ɗauko abu ya taka yana leƙa cikin gadon da Zaytuna ke kwance yana so ya kamo hannunta ya ɗaukota su fita a ɗakin amma ya kasa, ƙarfinsa da tsayinsa ba zai kai ba. idan ya juya yaga wutar ta ƙara kama wani wajen sai tsoro ya daɗa kamasa, ya ƙara zuwa ya buga ƙofa in ya kira Mum yaji shiru sai ya dawo ya kuma taka abu a ƙoƙarinsa na ɗauko Zaytuna amma sai ya kasa, sai ya ƙara saka kuka yana ta kiran sunan Mum. daga ƙarshe kawai sai ya zauna a gefen gadon ya kifa kai da gwiwa yanata kuka, kuka mai ban tausayi, yana ta kallon hoton Mum acikin idonsa, yana ji a zuciyarsa babu daɗi, yaro ne shi amma ya san me ake nufi da laifi, dan haka ya dinƙa jin haushin kansa akan laifin da yayiwa Mum ba tare da ya sani ba, laifin da gashi har ya shafi ƙanwarsa da yake tsananin so. lokacin da ya saddaƙar shi da ƙanwarsa sun mutu, saboda hayaƙin da ya gauraye ɗakin da ba a iya ganin komai ta yanda wutar ta ƙara yawa saɓanin da kaɗan take ci tunda gefen labule ta kama, amma zuwa lokacin har ta kama katifa ƙauri yana tashi, ɗakin yayi duhu, shi kuma sai tari yake yi yana ta so yaja gadon Zaytuna amma ba zai iya ba. a lokacin ne kuma hayaƙin ya fallasu acikin gidan, mai gadi yaje ya sanarwa da Hajiya Madina cewa wuta ta kama a ɓangaren Hajiya Ramla, kuma ya ga ta fita tun ɗazu ita kaɗai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243