Chapter 40
Chapter 40
yake so ya sani wai me ma ya fitar Hammansu a wannan salasainin daren?, shin ba ya shiga bedroom ɗinsa yayi masa gud night ba, ya tarar kuma lokacin har ya fara bacci. ya sauke numfashi yana barin kallonsa ga tuƙin da yake, a hankali yace da ita. "Maama dan zatin Allah kiyi shiru ki daina wannan kukan, wallahi yana ɗaga min hankali, stearing nan nema yake fa ya ƙwace a hannuna". tasa gefen hinabinta ta goge hawayent tana so ta tsayar da kukan. ta ɗago ta kalle shi idanuwanta duk sunyi jawur sun yi girma. cikin sanyin murya kuma a raunane tace da shi,"to ka kira min Baffan naku". ya rufe idonsa ya buɗe ya sauke agabansa, da zafin nama ya kaucewa bishiryar daya kusa duka. ya furta subhanalla sannan yace,"Maama na faɗa miki insha'Allahu babu wani abu da zai sami Hammah, shima nasan bige mutum ɗin da yay ne yasa ya rikice har yake faɗa miki bai san a inda yake ba...". ta katse shi da cewar,"ni dai idan ba zaka kira min Baffan ba to ka faɗa min, sai na sauka na nemi masu waya su ara min". yace,"to me za kice masa?". ta ɗan kalle shi yana mata abu kamar ba ɗanta ba, sai tayi shiru bata ce masa komai ba. shima shirun yayi, can ta ƙara cewar,"yanzu dai ba zanci arziƙin wayar taka ba Khalill?". buɗar bakinsa yace mata,"kina so ki rasa mijinki ne?". ta girgiza kai da sauri. "to ki haƙura da wannan kiran dan baida amfani, kin san dai Baffa ya fiki shiga tashin hankalin akan lamarin daya shafi ƴaƴansa, yanzu idan kika faɗa masa ya yanke jiki ya faɗi a inda yake fa?, kin san dai yanda ba kya kusa da shi ɗin nan anything can happen. so kiyi haƙuri har mu ƙarasa ai mun kusa zuwa, na kira mijin Inna Falmata yace ga police nan da ambulance zasu biyo mu a baya, dan Allah Maama kiyi haƙuri kita adu'a kawai kinji uwa ta gari". ta gyaɗa masa kai kawai tukunna tace,"to amma baka sauri ka ƙara speed". yace,"to Hajiya Maama yanzu kam za kiga mun isa...ai wurin ba wata tafiya me nisa bane". tana kallonsa tace,"Yabayo fa Khalil". yace,"can ɗin fa, yanzu za kiga munje Maamancy, situation ɗin da kike ciki ne fa yasa ki ganin nisa". ta kuma gyaɗa kai bata ce komai ba, taci gaba da tasbihin da take yi. a wannan lokacin idanuwan Turaki a kulle suke ya kwantar da kansa jikin kujerar, abinda zai iya faruwa da shi dalilin accident ɗin nan ba shine damuwarsa ba, ran yarinyar kawai yake ji, baya so ta mutu, idan ta mutu bai san wanne hali iyayenta zasu shiga ba. ya buɗe idanuwansa a hankali ya sauke su akan titin da duhun dare yasa ba'a iya hangen komai. yaji wani abu da bai san menene shi ba ya tsarga masa. ya juya baya yana kallon yarinyar, har yanzu zuciyarsa faɗa masa take da gawa yake tare, ta riga ta mutu, irin jinin da ta zubar ba zai barta ta rayu ba. ya miƙa hannu ya ruƙo nata wanda yayi sanyi kamar ƙanƙanra, hakan ya wanzar da wani abu wai shi tsoro a zuciyar Turaki da bai taɓa ji ba tunda ya girma, babu wata shakka ta riga ta mutu yasan da wannan, shikenan haƙƙin rai ya hau kansa. idanunsa ya kulle ya bawa kujerar duka yana jin kamar ya saka kuka. me ya yiwa rayuwa ne da take neman tayi masa ɗaurin goro, yana ƙoƙarin buɗe nauyayyun idanuwansa yaji an buɗe ƙofar motar, mamakinsa ɗaya ne ta ya aka buɗe ƙofar bayan yasa lock?, wa ya buɗe?, yasan dai 10minutes bata isa ta kawo su Maama wurin nan ba, duk da he dont have comfirmation of where he is, amma yasan ko ina ne nan da nisa yake. kuma kafin yay wani yunƙurin juyo da kansa ga ƙofar sai yaji an daki wuyansa, duka bana wasa ba, irin dukan nan da zai yiwa jijiyar wuya lahani, ya rumtse ido saboda tsananin azabar daya ratsa dukka ilahirin jikinsa. tabbas no any doubt wani ne zai yi attacking nasa, but wanene wannan?, and how comes aka san da wanzuwarsa a wannan dajin?. Allah ya sa ni a situation ɗin nan da yake ciki ba shi da courage ɗin da zai iya encountering ko waye da faɗa don ganin ya ƙwaci kansa. inda ace ba'a irin wannan halin yake ciki ba, da ace baya cikin fargaba da taraddadin mutuwar wadda ya kaɗe, to zai yi fighting da koma waye dan ganin ba'a cutar da shi ba, zai ƙwaci kansa ta ƙarfi even if ace 1% chance yake da shi, and he most win saboda ba zai taɓa bari yayi failing ba wajen kuɓutar da rayuwarsa, not becouse of burin da yake so ya cimma a rayuwa ko kuma saboda baya son mutuwa da wuri, no!, its just becouse of his Mom, Maama na buƙatarsa a raye, idan ya mutu ya barta bai san ina zata saka kanta ba, ya riga ya sani her only hope and wish is su rayu tare da shi. but still bai karaya ba haka yasa hannuwansa biyu ya riƙe hannun wanda ke son shaƙe masa wuya, sai dai inaaa girman mutumin ya shallake tunaninsa, ko ace da kuzarinsa ba zai iya gwada jiki da shi ba. haka yana ji ƙaton mutumin ya shaƙesa da iyaka ƙarfin da numfashinsa zai ɗauke gaba ɗaya, kuma take yaji yana neman shaƙar iska ya rasa, saboda haka kawai sai ya sare ya sallama. yana jin mutumin na magana da wasu ta waje amma bai san me suke cewa ba, sama-sama yake jinsu. so yake yaji muryoyinsu, so yake yaji ko da kalma ɗaya ce tak ta abinda suke faɗa, ta yanda ko da Allah yasa yayi surviving zai iya samun hanyar da zai kama su. daƙiƙa 1,2,3 ta wuce mutanen suna magana, kuma har lokacin jibgegen mutumin na shaƙe da wuyan turaki da hannu ɗaya, ɗayan kuma ya toshe masa baki da hanci, a taƙaice dai babu ta inda iska ke samun shiga lungs na Turaki. yana ji aka buɗe ƙofar baya, ya hangi siririn mutum ta cikin mirrow ya duƙa akan yarinyar, bai san waye ba dan baiga fuskarsa ba. har yanzu mutanen magana suke da junansu, kuma har yanzu ya kasa jin komai da suke cewa, ya rufe idonsa yana kokawa da cikinsa dake so ya fitar da iska. ƙirjinsa yake jin yana yi masa zafi, ji yake kamar zai mutu, fatansa ɗaya ne a lokacin, kar ya mutu a lokacin sai a hannun Maama, so yake ya mutu yana kallon fuskarta. wasu adadin sakanni suka wuce ta cikin kansa, a lokacin da ya gama saddaƙar da tafiyarsa lahira, a lokacin ne yaji words guda 22 sun shiga cikin kunnensa, kalmomin da suka fito daga bakin siririn mutumin dake riƙe da hannun yarinyar da ya kaɗe. _"yarinyar nan zata yi mana amfani, da sauran ranta. ni ko da ta mutu ma ina sonta a hakan, dole ne zan moreta saboda na kwaɗaitu da ita"._ furucin da mutumin yayi kenan, kuma furucin da ya sami nasarar shiga cikin kunnen Turaki har ya zarce zuwa cikin zuciyarsa ya dunƙule a waje ɗaya. ƙarfi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243