Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 219

Chapter 219

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
Download Book

tambayi Baba me gadi ko an kawo masa abinci, da shigarta kuma ta rufe su Sakina da faɗa akan rashin kaiwa Baba abinci da suke yi da wuri. ta kalli Maijidda da ke zaune a parlon ta haɗe rai, ta ce da ita,"yi haƙuri don Allah, sammako nayi gidan Yaya Yusuf, za su je taraba ne na bayar da saƙo akaiwa Ummi". Maijidda tace,"ba dai bikin Raudha ba". "shi ne ya taho wallah, next week in Allah ya kaimu". "kin ga da an kammala na su Adda Zaytun sai ki bi su ku tafi tare kawai". Fillo tayi murmushi me ciwo ta ce,"ni ma haka nace. ki hau sama ki jira ni bari na ajiye waɗannan kayan". ta faɗa tana wucewa kitchen, friedge ta buɗe ta zuba fruites ɗin da ta siyo, kusan kwana uku da ƙarewar na su amma Turaki bai kawo wani ba. fitowarta daga kitchen ɗin ta tarar da baƙi a parlon, fuskar farko da ta kalla ta shaida ƴan'uwan Ilham ne, don su na kama sosai da Fulani Azima. ta ƙarasa wajen su ta durƙusa har ƙasa, cikin ladabi ta shiga gaishe su, kuma ba tare da ta miƙe ta koma kan kujerar ba tayi zamanta akan carpet ɗin don bata tunanin zata iya zama kan kujera alhalin su na kai, hakan kamar da rashin ɗa'a. su uku ne manyan matan, kowacce sai da ta gama yi mata kallo a yatsine sannan suka haɗa baki wajen amsa gaisuwartata. Antyn Kano ta dubi Fillo da kyau kafin ta mayar da dubanta ga Mama Asabe ta ce,"wannan ce kishiyar Ilham ɗin?". Mama Asabe tace,"ina jin ita ce ko?". sai kuma kusan a tare suka jefawa Fillo tambayar,"kece matar nan ɓangaren ko kuma ƴar aiki ce?". kafin Fillo tayi magana Hajiya Zaliha ta amshe da cewa,"ita ce mana". "yanzu wannan ita ce wacce aka liƙawa Turakin da ma?, ai ce nake yi waccan da aka ce an ba shi a bushe take ko". Mama Asabe tayi maganar. Hajiya Zaliha ta taɓe baki ta ce,"yo ai dama saboda su taimakawa ƴar'su ta zama mutum kuma su ci arziƙi, shiyasa suka bi ta ƙarƙashin ƙasa suka kori Ilham aka liƙa masa ita, amma banda haka Turaki ai yafi ƙarfin tsummar ƴar aiki, ko da yake banga laifin iyayenta ba dan sun yi ƙoƙarin haɗa iri da mai dukiya kamar Turaki ba. hausawa suka ce bangon sukari a jingina da kai a lasa, yanzu ba gashi sun mayar da ƴar'su ta zama mutum ba, dama ai ƙwaɗayin dukiyar tasa ake ba wai saboda Allah suka nuna su na sonsa ba, yo ke daga jin labarin ɗauke asiri ai kin san ƙarya ne ma". Mama Asabe ta ce,"to ai ni a wata ruwayar ma ji nayi ance bata da asali, ance uwar na haifarta ta jefar da ita ta gudu, an ce ma bata san uban nata ba sai da zai mutu yazo neman gafarar uwar. to duk dai kin san harkar ta a haɗu a rufawa kai asiri ne shiyasa aka ɓoye gaskiyar zancen, amma dai tabbas an ce shegiya ce". Antyn Kano ta gyara zama tana duban Fillo, ta kama haɓa ta riƙe cikin izgili ta ce,"shegiya kuma?, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, ashe abun har haka yayi muni, yanzu tsakani da Allah ina gamin haɗi tsakanin tsarkakke da gurɓatacce, shege ai sai ɗan uwansa shege, gaskiya wallahi an zalunci yaron nan, ko da yake aikin asiri babu abin da ba yayi. to ni su Mai Martaba ma mene na haɗa Ilham kishi da ƴar gaba da fatiha?. kai talaka dai akwai zubarwa da kai mutunci, da zarar an ce an rasa cin na yau da na gobe shikenan sai kiga an faɗa harkar karuwanci kuma. Allah dai ya kyauta yasa kar a haifi iri". tun a zancen farko zuciyar Fillo ta buga da ƙarfin gaske, ranta ya ɓaci sosai. a yanzu da Antyn Kano tayi magana ta ɗago da kanta tana kallon su, lokaci ɗaya idanuwanta suka cika taf da ƙwalla. Mama Asabe ta sake cewa,"um to mu yi dai abin da ya kawo mu". ta kai dubanta ga Fillo ta ce,"ga shi ba sanin sunanki muka yi ba, to ma dai in aka kira ki da shegiya ai ba'ai lefi ba sunan yanka ne irin naku na haihuwar kan titi. allura muka zo ki bamu idan kina da ita za'a cire sartse". a lokacin zazzafar ƙwallar da ke cikin kurmin idanun Fillo su ka gangaro saman kumatunta, wani irin baƙin ciki ya turnuƙeta, jin zuciyarta take yi kamar zata yi bindiga. she can't stay any more ana cin mutuncinta da na iyayenta. in ba haka ba za'a iya kaiwa gaɓar da wataƙila zaman aurenta ya ƙare yau a gidan nan. taji yo maganarsu su na ƙara faɗin,"ai Ilham ma tafi ƙarfin kishi da wannan wallahi, ta maishe da shegiya ƴar aiki kawai". cikin raɗaɗin zuciya Fillo ta miƙe zata bar wajen. Hajiya Zaliha ta dakatar da ita da faɗin,"ke figaggiyar kaza dama ba ki da tarbiyya, ina allurar da muka ce ki ba mu?, saboda kin mayar mu ƴan iska za ka kaɗa kai ki wuce ba ki ko tanka mana ba". Fillo ta runtse idanuwanta, ji take yi kamar ta tanka musu, kamar ta faɗa musu maganar da har mutuwa ba za su manta da ita ba, ta ci musu mutunci irin wanda ba za su ƙara sha'awar zuwa gidan nan ba har a tashi duniya, duk kuwa da cewar sun ajiye ƴa acikinsa. but ɗayan ɓarin zuciyarta sai ya haneta hakan, ba halinta ba ne, ba tarbiyar da aka bata ba kenan, tayi banza da su da maganar da suke yi ta haye sama tana goge hawaye. ba ta shiga ɗakinta ba sai da ta daidaita nutsuwarta tukunna, gudun kar Maijidda ta fahimci abin da ya faru. ko da ta shiga ba ta kalli in da Maijidda ke zaune ba tayi saurin shiga toilet ta wanko fuskarta, tana fitowa sai ga Hannatu ta shigo ɗakin, ta durƙusa tana faɗin,"Anty baƙi a ƙasa sun ce ki ba su allura". ta dafa kafaɗar Hannatu suka fita, su na tsaye ta wuce kitchen ta fito, ta tsaya tare da musu kallon banza kafin ta buɗi ba ki ta ce,"ban da zubar da mutunci ina ku ina aron abu?, anyway matar so bata da kayan faci a ɓangarenta balle tayi ajiyar wata allura". tana faɗar hakan ta haye sama abin ta, fiye da haka ta so ta faɗa musu, to gudun tashin hankali yasa ta rabu da su kawai. ko da ta koma ɗaki bata bari Maijidda ta fahimci komai ba, ta zauna suka cigaba da hira. "kin san Allah da tafiyata zan yi. ni kin san ba son ƴan aikin nan nake ba balle in zauna muyi hira da su. yanzu dai ina zamu je ƙunshin?". "to ai ma Maama tace wadda ta yiwa su Adda Zaytuna ita ce zata yi min, yanzu wurin saloon kawai zan je, mu bari sai da yamma ma je ko?". Maijidda tace,"a'a kin san halin lalle da cin lokaci, mu fara zuwa saloon ɗin tukunna". "to shikenan. bari naje na faɗa masa. kin san nace miki ina son zuwa gidan Yaya Yusuf, shi ne fa yau na buga musu sammako". ta yaye mayafin jikinta ta

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243