Chapter 139
Chapter 139
kake yi". har tai gaba zata fice sai kuma ta dakata, dan tasan muddin ta tafi ba abinda zai hana Baffa zazzagewa Turaki kwandon bala'i, kuma Hajiya Ramla babu abinda zata ce, ƙila ma yasa shi tafiyar da bai shiryawa ba ayau ɗin. ta dawo ta koma dining ɗin ta tattara abincin gabansa tace,"tashi muje kaci acan, duk an bi an sa maka ido ka rame kana neman fita hayyacinka, ana aure ai ƙiba amma kai kai duk an tsabtareka". Turaki ya miƙe yabi bayanta suka fita, Hajiya Ramla tabi bayansu ta girgiza kai tana murmushi. after sun kammala break fast ɗin yaran duk suka miƙe suka fita, Mum ta dakatar da Khaleel ya koma ya zauna sannan tace da Baffa,"Khaleel yaga yarinya yana so, yana da buƙatar aje a nema masa aure". kunya ta kama Khaleel ya shiga sosa ƙeya, Beffa ya ɗan dube shi sannan ya dubi Hajiya Ramla yace,"ina ce ku keda ikon aurar da yaran ga waɗanda suke so, ai sai kuje ku nema masa ko". yana faɗin haka ya miƙe yana cewa da Khaleel,"ka ɗauƙo key zaka kaini Government house, da sauri fa 11 muke da meating". daga ɗakin Maama kuwa suna shiga ta dire masa abincinsa saman table tace,"ba inda zaka je wallahi, ai ba kai zaka bata lafiyar ba, in sunyi hankali sun dawo maka da matar shikenan, amma ba zaka bi sahunta ba wallahi ai ba mijin Hajiya bane kai". ta bisa da kallo tana cewa,"nace fa babu inda zaka je daka wani bi ka damu". ta wuce toilet ta barsa sai mita take yi. ya ɗauki wayarsa ya kira Bello, daga ɓangaren Bello yace,"sai yanzu kaga damar waiwayata". Turaki ya sauke numfashi yace,"ba wannan ba Bello, i want you to find a solution for me, kaina ya ƙulle wallahi, i don't know how to inform them about the other marriage, ban san kallon da zasu yi min ba ban kuma san ta yanda zasu ɗauki lamarin ba, and i want to be with my wife now". Bello ya shafa fuskarsa daga inda yake yana kwantar da kansa jikin kujerar office ɗin sannan yace,"explaining to them is not that difficult, yanda zasu ma yarda da zancen is the biggest tension, MT dole dai ka ja mana faɗan da ba zai ƙare ba at this age da muke da shi da muka wuce ai mana faɗa". yaja tsaki,"shikenan yanzu abinda kowa zai ce shine bamu da hankali, alhalin ni ban ma san sanda kaje kayi haukar taka ba, in ace ma kai ɗaya za'aiwa faɗan da sauƙi". Turaki yace,"now you have a suggestion for me, ko kuma magana zaka ci gaba da gaya min in kashe wayata". Bello yace,"gaka da masifa da gajen haƙuri, to haka kawai zan baka shawara ban gaya maka magana ba?, faɗan da zaka jawo min ni kuma fa?, mtswww where are you now?". "i am at home". yace,"are you coming to office?". "not sure". Bello ya sauke numfashi sannan yace,"I will come after I leave the office around six o'clock, kar ka fita kuma ka barni da zaman jiranka". muryar Turaki a sanyaye da kuma ban tausayi yace,"Baffa can break this marriage Bello, i am afraid that will happen, ko kawai inci gaba da barinsa cikin sirri?, ita kanta yarinyar ma fa matsala ce". cikin bada ƙwarin gwiwa Bello yace masa,"babu abinda zai raba aurenka insha'Allahu, ai da kyakykyawar niyya kayi, kuma rainonka akayi akan taimakawa, kuma karka manta kana da Maama, ita kaɗai in ka tuna kana da ita ya isa ka daina jin fargabar komai". Turaki ya furzar da iska daga bakinsa sannan yace,"thank you friend". Bello ya bushe da dariya yace,"ya da godiya tun ba'a sami mafita ba". Turaki zai yi magana Maama ta fito daga toilet, yaga ta nufa wadrobe ta buɗe ta ɗauko hijab ta tayar da sallah, ya bi kiran Bello da kallo da ke tafiya, he have alot to say amma dole ya haƙura ya kashe wayar ya bari sai sun haɗu anjiman. around 4 Turaki ya dawo yazo shiga da mota gate sai ganin Fillo yay ta fito daga cikin wata jar mota, kuma ta fito daga motar ta tsaya suna magana da na ciki ta window, yana kallon motar ya shaida ta Dr Yusuf ce, yaji kamar ya fito yaje ya bankawa motar wutar duk su ƙone. kusan 5minutes sannan Fillo ta bar wajen ta shige gida Dr Yusuf na ɗaga mata hannu ta glass ɗin da ya zuge. motarsa na barin wajen Turaki ya fito kamar kububuwa ya shiga gidan, yanda yake tafiya kamar zai tashi sama, yana zuwa ya sha gaban Fillo ransa a haɗe kamar hadari yace,"juya muje". tayi kamar bata jisa ba ta raɓa ta gefensa zata wuje ya wani fincikota ta dawo baya, idanuwansa a warwaje sun sauya kala ya ɗaga hannu ya wanketa da mari, babu shiri Fillo ta durƙushe a gabansa tana dafe kuncinta saboda wata hajijiya da taji tana neman ɗaukarta ta zubar. sai kuma kawai ta fashe da ku ka sosai tana jin zafi a ranta, ya dinƙa kallon yanda take durƙushe a gaban nasa tana kuka bilhaƙƙi, yaji kamar yasa ƙafa yay ball da ita saboda wani azababben kishinta dake sukar ƙirjinsa. Fillo ta miƙe a harzuƙe tana ɗaga hannu sama zata rama marin sai taga ko kusa hannunta ba zai kai fuskarsa ba, hakan yasa ta kuma fashewa da kuka tana damƙar kwalar rigarsa tana jijjiga shi. "ni me nayi maka?, Allah ba zan yarda ba sai na rama". ta faɗa tana dukansa da iyakar ƙarfinta a ƙirji sosai. ya kama tsintsiyar hannunta ya damƙe da kyau ya wancalar da hannunta daga jikinsa ta tafi zata faɗi Zaytuna da ta iso wajen tai saurin tarota ta faɗa jikinta. *Vote, Comment and share.* [9/2, 06:27] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *40* Zaytuna tayi matuƙar furgita da yanayin Turaki, hakan yasa ta riƙe Fillo da kyau ta jata su kai baya da shi saboda yacca yake faman uban huci kamar mayunwacin zaki. ta shiga kaɗa masa kai tana kallonsa tace,"Hammah dan Allah kawai ka kawo ƙarshen komai a yau ko zuciyarka ma ta huta, ita mene laifinta?, ita me ta sani?, bafa ta san komai ba". ta faɗa ita kanta tana jin tsoronsa saboda yanda taga jijiyoyin kansa duk sun fito raɗau. idonsa akan Fillo da ke ta kuka yana bin ta da wani irin mugun kallo na tsantsar jin haushi yace da Zaytuna,"saketa, ki saketa ko na haɗa har da ke". ya faɗa yana raising voice ɗinsa sama, har sai da Zaytuna tayi masa alama da yay ƙasa da murya kar cikin gida su jiyo, dan ita bata so a san lamarin ɓoyayyan auren nan acikin tashin hankalin da zai sa aƙi fahimta. ya ƙara sakar mata tsawa yana zare mata ido yace,"nace ki saketa ko?". taƙi sakin Fillon tace,"Hammah it is not her fault, me ta sani agame da hakan balle ta kiyaye, you just go and inform Maam about everything shikenan kai da ita duk sai ku huta". yace,"tana haukar zan kawo ƙarshen komai, a hakan tana sauraron kowanne banza ya kulata, ita mahaukaciyar ina ce da bata san dai-dai da rashinsa ba?". kamar zata yi kuka ta ƙara cewa,"please Hammah...". da ya yayo kanta kamar tashin iska babu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243