Chapter 225
Chapter 225
yafewa wannan mutumin da ta manta a rayuwarta, kamar ta yafewa Amir, sai ta rumtse idonta ta hura iska a bakinta ta fita daga kitchen ɗin. tana tayar da mota kiran Ummi ya shigo wayarta. "Auta kina lafiya?". "lafiya lau Ummi". "masha'Allah, ina zaune naji ina kewar ki". "wallahi nima Ummi jira nake naje gidan su sai muyi vedio call da ke, yau kawai ina ta kewarki sosai fiye da da. Ummi na yi mafarkin Abba ma, yace in gaida ke, sai naji kamar na bi shi Ummi". [9/7, 02:37] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *59* idan mu ka duba fuskar rayuwa, zamu ga gaba ɗaya tana tafiya ne based on yanda Allah (SWT) ya tsara mana. rayuwar mu na tafiya ne daidai da yanda ubangiji ya rubuta mana tun kafin zuwan mu duniya. duk hasashenmu, duk lissafin mu, duk yanda muke so, duk yanda muka tsara, duk yacca muke tunani, duk yanda ba ma so, duk yanda muke gudu, duk yanda muka yanke, to haƙiƙa yanda ubangiji ya rubuta mana hakan ne zai kasance, kuma na ubangiji shi ne daidai. sau tari idan muka duba fuskar rayuwa, zamu ga duniya tana yiwa wanda ya jima yana aikata laifi talala, zai ta aikatawa yay ta aikatawa, kafin ya ankare sai ya farga lokacin tuba ya ƙure masa, wani Allah zai iya nufar sa da tuba kafin mutuwa, wani kuma ba zai sami wannan damar ba, haka zai wuce lahira da tarin ɗumbin zunubi. haka sau tari zamu ga rayuwa ta rufta da wanda zai aikata laifi sau ɗaya tal a rayuwarsa, nan da nan sai ya fuskanci hukunci abin da muke tunanin me aikata babban kuskuren shi ya kamata ya karɓa. haka zalika idan mu ka ƙara duba fuskar rayuwa, abin da duk mu ka sani shi ne asiri gaskiya ne, tun da har yaci shugaban mu fiyayyan halitta Annabi Muhammadu (SAW), kuma tasirin adu'a ya warka da shi, har aka gano wanda yay wannan sihirin. sai dai abun da yake da akwai a tamu rayuwar, ba ko da yaushe Allah ya ke tona asirin waɗanda suka zalunci wasu bayin Allahn ba, sai dai ubangiji yay wa bawansa sakayya kawai. idan mu ka ɗauki ɓangaren masu aikin asiri ga wani wanda bai ji ba bai gani ba saboda son zuciya da tsantsar zalunci. zamu ga a yayin da suka yi asiri sun yi nasara, sai dai ƙarfin adu'a kan karya wannan asirin na su komin tsayin shekarun da za'a ɗauka, yayin da wasu za su sami waraka suci gaba da rayuwar su ta yau da kullum, yayin da wasu kuma warakar zata zama ajalin su. sai dai fa abin da yake da akwai ko da asirin ya karye to bai zama tilas dole ba a san wanda yay wannan asirin har kuwa duniya ta naɗe, duk da cewa a yanzu ubangiji ya daina barin wannan ladan gabar, sanda za'a barka kayi ta yawo da hakkin mutane har ka mutu sai anje ƙiyama tukunna. a'a! a wannan rayuwar da muke ciki ta yanzu, tun a duniya Allah yake wulaƙanta mutum, rayuwa tayi kacakaca da shi, tayi masa ɗaurin goro, wataƙila ma ya faɗa tsananin wuyar da ta fi ta wanda ya jefa a ciki, har sai ma ubangiji ya so ka da rahmarsa sannan zai baka damar roƙon yafiyar wanda ka zalunta, idan kuwa aka yi rashin dace ubangiji bai baka damar fallasa kanka ba, balle har ka nemi yafiya, to lallai wata shari'ar sai dai a yi ta kuma a lahira. a lokacin da motar tata tayi parking a compound ɗin gidan, ta fito daga ciki riƙe da babban flask na abinci a cikin basket, ta jingina da jikin motar domin numfasawa, saboda yanayin nauyin cikin jikinta. Auwal ɗan me gadin gidan ya ƙaraso wajenta cikin sauri, bayan sun gaisa ya karɓi flask ɗin domin taimaka mata, bata hana shi ba saboda ita ma tana buƙatar ataimaka mata ɗin, duk da flask ɗin ba wai nauyi ne da shi ba, kawai dai ko ƙaƙa abu yake yana yi mata nauyi a yanzu. part ɗin Mum tana fara nufa, a parlo ta sameta tana kallon news da ake yi, ta zauna suka shiga gaisawa Mum na tambayarta yanayin jikin nata. a lokacin da Fillo ke kallon Hajiya Ramla tace,"Mum lafiya dai ko?". tayi tambayar duba da yanayin Mum ɗin da ta gani, fuskarta da damuwa sannan ga jikinta kamar a sanyaye. "babu komai Daughter, kawai yanayin garin ne na yau". tana faɗin hakan kuma sai ta ɗauki wayarta ta kira lambar Hajiya Madina, har kiran ya katse bata ɗauka ba. sai ta miƙe tana cewa da Fillo,"na bar ki anan ko zamu je tare?". "ina Mum?". "wajen Maaman ku. naga tun safe ban ji ɗuriyarta ba, ƙafana na ciwo ban sami damar leƙawa ɓangaren nata ba, ina ta kiran wayarta kuma bata ɗaga ba". Fillo tace,"ai ba mu jima da gama waya da ita ba Mum, ita ma ta kira ni ai". Hajiya Ramla ta sauke numfashi, tayi gaba yayin da Fillo ta bi bayanta. shigar su parlon Hajiya Madina kiran Turaki ya shigo wayar Fillo, tana ɗaga yace da ita. "Fulani Nah kin ƙarasa gidan?". "na je Jannaty, lafiya naji ka kamar a damuwa". "babu komai. yau ɗin ne kawai nake jinta duk babu daɗi, ina Maaman?". "yanzu ai na shigo ɓangaren nata, ban hau saman ba". "kowa a gidan yana lafiya?". "Jannaty wai...". "just answer me". "kowa lafiya lau, Mum ma muna tare da ita". ya sauke numfashin da ta jiyo har cikin dodon kunnenta. "ina kan hanya ne go slow ya tsare ni. amma insha'Allah yanzu babu jimawa zan ƙaraso gida". san da ta shiga ɗakin Hajiya Madina ta tarar da Hajiya Ramla na taɓa jikinta, a yayin da take yin magana da Nihal tana tambayarta,"kuma bata ce miki bata jin daɗi ba?". "a'a Mum, ba ma fa ta jima da kwamciyar ba ai, lafiyarta lau". "to masha'Allah, idan ta tashi ki ce ta kira ni a waya. zan je saboda baƙin Haɗeja da za su zo". "tom Mum". Hajiya Ramla ta fita, Fillo ta ƙaraso ciki ta zauna a gefen gadon da Hajiya Madina ke kwance tana bacci. ita ma tasa hannu ta taɓa ƙafar Maaman sai taji babu zafi kamar yanda kowa ke tunanin ko zazzaɓi ne ya sata yin baccin rana haka. "Allah yasa ba ciwon kai ba ne". Fillo ta faɗa tana cire mayafin jikinta ta ajiye, tare da naɗe ƙafarta ɗaya ta ɗora akan gadon gaba ɗaya. Nihal da ke kan kujera tana aikin project a system tace,"lafiyarta fa lau, ko 10minutes bata yi ba da kwanciya, tace idan kin zo ki tashe ta". "ta fita aiki ne yau?". "a'a haka kawai ta tashi da gyaran part ɗin Baffa yau, nace yau dai soyayya ake ji". Fillo tayi dariya tana faɗin,"amma dai kin tayata?". "ina zuwa ma ce tayi in bar mata ɓangaren miji ita ɗaya take so ta sami ladan". shiru ya gimla na kusan mintuna biyar, Fillo ta miƙe taje ta ɗauko basket ɗin abincin, a ƙasa ta zauna ta buɗe ta zuba iyakar wanda zata ci a plate, Nihal ta taso ta zo ta zauna su ka shiga ci a tare. "gaskiya yayi masifar daɗi, no wonder Maama tace ba zata ci
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243