Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 176

Chapter 176

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

samu sauƙin wahalar da take ciki, ƴarta ma ta samu hutu. ta san babban alhakin wanda ke bibiyarta ita ce Hajiya Ramla, domin ita ta yiwa cutarwa mafi munin zalunci, kuma yanzu a cikin tsoro take matuƙa ma kuwa, domin hausawa sun ce ka guji shirun wanda ka zalunta, shirun da Hajiya Ramla tayi har yanzu yana matuƙar ɗaga hankalinta, yana tsoratata, gani take kamar shirun nata shi ke ƙara shigarta wannan matsanancin halin da take ciki, kuma kamar tana shirya ma ta wani abu ne da zai ƙara jefata halin da yafi wannan da take ciki, domin ta san babu wanda zai san kayi masa cutarwa irin wannan ya ƙyaleka, ko da ace ya yafe maka to dole zai tona maka asiri, amma ita babu ɗaya cikin biyun. a kullum babu abin da take kira face mutuwa, ta gaji da wannan wahalar da take sha, jikinta ya fara addababben ƙaiƙayin da shi kaɗai taƙi jin ya tasar mata, ta ɗago hannunta guda ɗaya da ya shanye ya koma tamkar ba'a taɓa halittar tsoka ba ajikinsa, karkarwa kawai yake yi yama ƙi kaiwa inda take so ta sosa ɗin. ta fara rera kuka a hankali, kukan babu daɗin ji, shi ba na mutane ba kuma shi bana dabbobi ba. Ilham ta ɗago ido tana kallonta, ta miƙe tana jin duk duniyar ta isheta, ta sani mahaifiya ta wuce duk inda ake zato, babu me so ya rabu da mahaifiyarsa a kowanne irin hali kuwa, amma ita dai a yanzu zata ce gwara mahaifiyarta ta mutu, ba wai zata ce ta gaji da zaman jinyarta ba ne, but cutuwar da take yi a zamanta tare da ita shi tagaji da shi, a kullum ba tayi amai ba tayi sama da sau biyar. ta ɗauki facemask ta saka sannan ta ɗauki sandar share yana, ta isa gaban gadon tasa sandar tana sosa mata jikinta da ita, saboda ba'a saka hannu wajen sosa ma ta gudun kamuwa da cutar da likitoci suka faɗa, sun tabbatar da cewa duk ranar ruwan ƙurjin ya taɓa jikin wani to shi ma yana iya kamuwa da wanannan cuta ta ƙuraje wadda har yanzu suke bincike akan su. wahaltaccen amai ya tahowa Ilham babu shiri ta jefar da sanda ta fita a ɗakin da gudu ta shiga toilet, amai sosai tayi kamar wacca zata amayar da kayan cikinta, ban da haki babu abin da take yi idanuwanta duk sun yo waje saboda galabaita. ta wanko bakinta ta fito ta tsaya a ƙofar wajen tana sauke numfashi, wucewar daƙiƙa ta fita ta zagayo ta window inda me martaba yake tsayawa duk sanda zai ga Fulani Azima, a yanzu ban da shi da ƴarta babu wanda yake iya zuwa wurinta hatta kuwa da mahaifiyarta, suma ɗin da suke zuwo roƙar ma ta mutuwa suke yi a wajen ubangiji kamar yanda take roƙawa kanta itama. cikin muryar me rauni Ilham ta ce,"Mami don Allah kiyi haƙuri, zan je inci abinci sai in dawo, banda ƙarfi a jikina yanzu duk abin da naci ya dawo". ta faɗa tana kuka. Fulani Azima ta bi ta da kallo hawaye na biyo gefen fuskarta, kullum roƙon Allah take yi ya bata aron dama ko da na lokaci ɗaya ne tayi magana da bakinta ta sawa Ilham albarka ta kuma yi ma ta godiya. su kai ta kallon junansu duk su na tausayin kowannensu, Ilham ta share hawayenta ta bar wajen ta tafi ɓangaren Boɗejo, in da ta dawo da zama gaba ɗaya tun ranar da aka yi sakin Ilham, ta ɗau fushi da Baffa da Hakimi ta ce duk Me martaba shi ya fi son ta da ƙaunarta, kwanciyar Turaki a asibiti ma sai da ta taushi zuciyarta ta iya zuwa, shi ma dan taji ance ya na can rai a hannun Allah. ta shiga parlon da sallama, kana ganin yanda take tafiya kasan damuwa tayi ma ta ƙatutu, ta zauna kusa da Boɗejo wacca ke shan kayan marmari da aka ajiye ma ta a faranti, ta cire hand gloves ɗin da ke hannunta ta wanke acikin ruwan da wata baiwa ta kawo yanzu. sannan ta shiga cin fruites ɗin da Boɗejo ta dawo da shi gabanta. "Sannu Ilham Allah ya yi miki albarka ya ba ki ladan ɗawainiya da mahaifiyarki, ita kuma ya kawo ma ta hanyar hutu, wannan ciwo na ta gwara mutuwa da jinyarsa, shiyasa akace kullum ka roƙo Allah ya rabaka da doguwar jinya". cewar Boɗejo. hawaye na bin kumatun Ilham ta ce,"amin". sannan ta karɓi plate ɗin alkubus da miyar taushe da Boɗejon ta miƙo ma ta. tana ci tana zubar hawaye na tsananin tausayin mahaifiyarta. **** bayan sati ɗaya Fillo ce zaune a parlo tana kallo, tv ɗin da tun da ta tare sai jiya da Bello ya shigo ya sa aka haɗa ma ta ita. kuma sai yanzu ta fara jin daɗin zaman tun da tana ɗebe ma ta kewa, jiya ma tana kallon tayi bacci ba ta sani ba sai wajen 12 ta farka ta kashe tv ɗin ta haye sama, tsoron ma da take ji ya fara raguwa, da zarar ta kunna karatun qur'ani shikenan sai tayi baccinta lafiya lau. cikin sati ɗayan nan banda zaman kaɗaici babu abin da ta ke yi, kewar Umminta da Kaka kamar ta haɗiyi zuciya ta mutu, kullum sai taji kamar ta fita ta roƙi me gadi ya ara ma ta wayarsa, sai kuma ta tuna idan ta karɓo babu lambar wanda ta riƙe akanta, lambar Yami ma ta mance balle ta ce zata kira Maijidda ta kawo ma ta lambar Kaka, ita kanta Maijiddar kewarta take yi. babu wani wanda yake leƙo ma ta, ko da ga gidansu Turaki kuwa, tayi tsammanin ganin su Maama ma amma shiru ba su babu su Zaytun, hatta shi Turaki rabonta da ganin inuwarsa ma tun washegari, sau tari tana jin dawowarsa da daddare in an zuge gate ba ta ko leƙan windon balle ta kalli takaici, dan Allah ɗaya ya san adadin haushinsa da take ji a yanzu, kwatakwata bata ƙaunar ma wani abu da zai haɗata da shi, lokaci kawai take jira ta bar masa gidansa. kullum iyakarta da ga sallah sai bacci sai cin abinci haka take fama, fatar nan tata kam ta ƙara yin fresh saboda hutu, kuma duk ta gaji da hakan, sai uwar rama da take yi saboda damuwa da ta sakawa ranta da kuma rashin cin wadataccen abinci. ta ɗau remote ta sauya tasha zuwa africa tv, daidai lokacin da aka hasko marigayi Shaik Albani Zariya yana amsa tambayar wata mata da ta aiko akan bambancin iddah da kuma Takaba, hakan yasa ta dire remote ta tattara hankalinta gaba ɗaya tana sauraron bayaninsa. _"Takaba shi ne zaman da mace za tayi na tsawon wata 4 da kwana 10 bayan mutuwar mijinta. Ita kuma Iddah ita ce zaman da mace za ta yi idan mijinta ya saketa har sai ta yi jinin al'ada sau 3. Iddah mace za ta iya yin kwalliya da sauransu, amma ba zata iya yin maganar aure da wani ba har ta fita daga iddar. Ita kuma takaba mace ba zata iya yin kwalliya ba amma za ta iya yin tsafta, banda sanya duk kayan da suke ɗauke da ado na kwalliya. Amma

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243